Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 156

Chapter 156

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta ayana a ranta kamar haka' Lahaula wala kuwata ila bilah, dama soja yana da adinni? Kai wannan gayen kasheni yake son yi walahi, ga girma, ga girman murya, ga yayan banki, ga iyaa tsotsat lebe uwa uba ga adinni.............. Wo katona.......' Sai da ya sake dubanta ya yi wata gyaran muryar gannin ta yi kimmm tana kallonsa kuma tana jan carbin nan ya kai hannunsa ya janye carbin a yatsarta yana fadin" Da kuma irin jan carbin nan na munafurci, ka ce ka ja adadin wanda ya nuna maka bayan ba'a haliceka da irin wannan iyawar ba, ba'a gudu da sosa duwawu ki bani amsoshina , shin zaki iya" Yawun ta hadiye ta sakar masa murmushin kauna, ita fa ta sani ne soyayarsa wajibi ce ga yan mata sai dai wadda Allah ya kare kawai Kai ta gyada masa har kamar sau hudu har sai da ya dan karra kureta da kallo sai kuma ya basar ya ce" *FARILAN SALLAH GUDA NAWA NE?* " Kallonshi tayi da fari sai kuma ta sauke dubanta k'asa tace" Niyyar sallah, kabbarar harama, tsayuwa a kanta, karanta fatiha da kuma tsayawa a cikinta, ruku'i da d'agowa ma farilla ne na sallah, yin sujada akan goshi da d'agowa daga sujadar, da jeranta farillan, zaman tahiya da yin sallama, a wajen maza wasu abubuwan kan k'aru saboda su suna bin jam'i ne a masallaci ma'ana suna biyar limami..." Sosai ya yi mamakin amsar da ta bashi, hakan ya sa ya dora da yi mata yan tambayoyin dake kusa, ba dan komai ba sai dan ya gamsu da yannayin ibadarta, ya ce" *FARILAN ALWALLAH GUDA NAWA NE ?* " Ba alamar wasa a tare da ita ta shiga motsa bakinta a hankali tace" Farillan alwala Guda bakwai ne niyya, wanke fuska, wanke hannaye zuwa gwiwar hannu, shafar kai da kuma wanke k'afafu zuwa ijiyar sau, sannan da cud'awa da kuma gaggautawa." Ya sauke ajiyar zuciya ya dora da fadin " *YAYA KIKE YIN TSARKI NE?, DOMIN AI KIN SAN CEWA BABU ABINDA KE SAKA BAWA A UKU IRIN TSARKI, ZAI YI TA YIN IBADA NE SAI YA JE YA TARDA BA LODI, TSARKI IDAN BAI YI BA BABU SALLAH* " Sai da ta sauke ajiyar zuciya sannan ta mike ta nemi kwaye hijab din nata tana kokarin dukawa Da sauri ya zarro idannuwansa yama fadin" Ebtisemmmmmmmm me, me zaki yi?" Kwabe fuska ta yi ta ce" To ba kace yaya nake yin tsarki ba?, Shine zan nuna maka yadda nake yi" Kansa ya girgiza yana fadin" Ba zai fadu bane sai kin nuna min?" San tsai ta yi ta koma tana fadin" Har na ji wani iri nima, to shi dai tsarki yadda nake yinsa shi ne na kan tanadi ruwa mai tsarki da tsarkakewa, zan fara d'aura niyyar wankan tsarki sannan na fara kama ruwa, ba wai kama ruwa kamar kowane ba, zan dinga zuwa ruwa ne a gabana daga cibiya har zuwa bakin gwowoyina, zan tabbatar na wanke da kyau sannan na wanke hannayena da sabulu ko kuma k'asa, idan na wanke da kyau sai na fara d'aura alwala kamar yanda nake alwala ta sallah, zan yi hakane har sai na zo shafar kai a nan saina zuba ruwa sos1i a kai na na wanke yanda kowane silin gashina zai samu ruwa, idan na kammala saina k'walk'wale kunnuwa sannan zuba ruwa a b'aren jikina na dama na wanke da kyau sannan na wanke b'aren hagu daga sama har k'asa, idan na kammala sai na wanke k'afafu daga bakin ijiyar sahu, da haka wankana ya kammala, wannan shine cikakken wanka wanda aka koya daga wajen annabi, amma kuma akwai wani wankan wanda shi ma malamai sun ce idan ka yi shi yayi saidai ba kamilallen wanka bane, domin kuwa waccen d'in mai alwala idan ka fito daga yin shi zaka iya kabarta sallah idan lokacinta yayi shi kuma waccen baya da alwala dan haka ba za ka iya sallah da shi ba har sai ka yi alwala. Kansa yake dan jinjinawa na gamsuwa da amsoshinta ya ce" Yaya kike yin wankan HAILA?" Wani kallo ta masa wanda shi a ya sadda kanshi ya had'e fuska da tunanin ba za ta gane ba, dan kuwa ai wankan tsarkin da ta fad'a masa duk d'aya ne da na *haikar, gawa, wankan shiga musulunci, da kuma na saduwa da ma wankan jego*, niyya ce kawai ta bambamta, dan haka ta d'an juya bakinta tace "Duk d'aya ne, niyya ce ta bambamta." Wani kallo ya aika mata yana k'ank'ance idonsa kamar mai tsoron fito da abinda ke bakinsa yace "Haka kike yin wanka JANABA?" fisabililahi ba wai tambayyar ce ta zo mata a rashin sanni ba, yadda ya yi mata tambayar ne ta ji wani iri, kamar wace ta saba yin wankan janabar kulun?, Sai dai bata da yadda zata yi, a hankali ta ce" E, haka na ke yi..." Dukan amshohin da take bashi babu wace ta koja masa rai irin wannan, yadda take yin wankan janaba, irin ita gata mai yin wankan janaba? Me yasa yarinyar nan ke wukakantashi ne? Me yasa take yi masa abinda ba daidai ba? Ruwaan dake ajiye gefe ya dauka ya kuskure bakinsa ya mika mata yanaa fadin" Ki kurkure bakinki mu yi sallah idan kina da alwallah" Kikifta ido take tana kallonsa da tunanin shi haka lamarinsa yake yanzu mutun yanzu ba mutun ba, fuskar ta cika kukukub kamar an wanka masa mari, ko me ya tuna ya bata masa rai ne? To sallarma wai ta mecece za'a yi ne? Bakinta ta tabe gannin bai nuna alamun yana son magana ba, itama sai ta ari lamari irin na basarwa, lamari irin na kamun kai, watau ta wani cicije ta kuskure bakin nata ta koma bayansa tana shinfida dardumar dake ajiye gefe tana cicijewa Duka yana tsaye ne yana kallonta har ta gama basarwar ta tsaya tana sasada kai Bakinsa ya tabe ya shiga yin kiran sallar a hankali har ya gama Yan sekwani tsakani ya tada sallar inda ta shiga binsa a nutse har suka yi suka gama Bayan zaman tahiya da adu'o'i ya juyo a hankali ya dora hannunsa na dama a saman kanta a bayane sannan a nutse ya shiga karanta adu'a kamar haka" *Allahumma inni as'aluka khairuha wa khaira ma jabaltaha alaihi, wa a'uzubika min sharriha wa sharri ma jabaltaha alaihi.*" Watau har ya yi ya gama kanta a sade yake duk kuma wajen da ya nemi alkhairinta , ya kuma nemi da Allah ya kare shi da duk wani shari dake tare da ita a zuciyarta fadi take ' *NIMA HAKA ALLAH, NIMA HAKA* ' Har ya gama ya shafa fatiha yana kallonta ya ce" IBTISAM dauko abincin cen mu ci" Wajen da ya nuna ta kalla, gannin manyan ledoji farare ya sakata kallonsa tana fadin" Abinci kuma? Na fa yi girki me ya hadaka da siyan abincin titi?" Sai ya ji ya ji dadi da ta ce ta fa yi girkin, da kuma nuna masa da ta yi darajarsa ta wuce ya siyi na titi, gakan ya sa a dan sanyaye ya ce" Dama kaji ne na gani a gashe sai na siyo " Dan tsam ta yi tana mikewa ta ce" ai su gaskiya rashin

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});