Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

jin abinda ya faru, shi fa dadima ya ji cewar da gaske ne ashe da ta ce maza babu abinda ya shiga tsakaninta da mazan da take aure duda matar Malan ta ce barinta hudu A sanyaye ya ce" Allah dai ya sanyaya, in sha Allah zan kawo maka kudin da kaina a yi hakuri Sir mu koma gida" Mahaifinsa da mamaki ya ce" Ku koma gida? Ku koma gida da wa SUDAIS? Kana nufin nima zan ga kashi da rana da dare na zo na saka kafa ne? Kana ganni dai a gabanka komai yake faruwa ba wai fada maka aka yi ba, a gaskiya wannan ba uwar jikokina bace, nima kai daya ne namijin ba zan iya wannan saken ba, ka bata takardarta ka dawo gida, idan ka ki aikata haka zan yafeka duniya dan na kula bata yiwa maza da sauki ga Elhaj da dansa ana kace nace bayan mu da muke abokanan kasuwanci mun san irin biyayar da ABDUL Mutalab ke yiwa mahaifinsa?" Yana gama ya mike tsayinsa yana yiwa sir salama ya fice a office din A haka Mai shinkafa yaa tisa keyar nasa Dan dake tirjewa suka fice suka bar SUDAIS da matarsa da sukai mutsuwar tsaye Yana juyowa gabanta ta zube gwuiwoyinta kasa tana hada hannayenta bibiyu ta ce" Dan Allah, dan Allah kar ka yi, kar ka sake ni, kar ka yi mugun aikin nan, ka bari mu fadawa malan su hadu da datijawan anguwarmu su je su ba Aba hakuri na tabata zai dangana ya barmu mu yi aurenmu, SUDAIS ina sonka kar ka sakeni, kar ka mayar da ji bazawara dan Allah" Tana fada hawayenta na barkewa a saman fuskarta, hannayenta a hade wahe daya ta yada suke bari ba ji ba gani Dukawar ya yi shima yana mai janyota jikinsa da karfi ya rukunkumeta ta yadda har sai da ta ji kamar numfashinta zai dauke Muryarsa na rawa ya ce" SHUWWAR, dan Allah ki yafe min, mahaifina ne, idan ya yafeni duniya ba zan ga da kyau ba, SHUWWAR saki halal ne sannan a kan dalilin da ya dora kalmar sakinma abin dubawa ne , Shuwwar ina son ki, sonki ya sa du irin abinda matar Abanki ta fada na jure na so zama da ke , SHUWWAR aman abana fa?" Kai take girgizawa hakan ya sa Lieutenant Maman Sani cire kansa a kansu cike da jin tausayinsu baki dayansu domin a lokacin SUDAIS sake riketa ya yi a jikinsa sosai daidai MUHYIDEEN ya shigo office din dan daukan takardar da aka fitar masa ta GPS din garin Turus ya yi yana kallon wani sabon salo a office dinsa daidai lokacin da SUDAIS ya furta mata kalmar saki daya tak sannan ya janye jikinsa ya fice da mugun sauri har kamar ya kifa a kasa Idasa faduwa ta yi a kasan tana mai dora hannayenta bibiyu a saman kanta zara kuma rushewa da wani kukan ta hadiye sakamakon Lieutenant Maman Sani da ya matso yana neman taimaka mata ta tashi ta tafi domin Sir ya dawo office din kar ya yi fada duda yakan hukunta ne a maimakun fada Da karfi ta janye jikinta har tana doka bayanta a jikin table din tana sauke masa dukan kallon tsana a saman fuskarsa a kausashe ta ce" Dont tuch me!" Lokaci daya kuma ta kama ta mike tanaa cire hijab din jikinta domin ji take ya shake mata wuyanta bata ita numfashi Kudin daje ajiye wanda cenji ne aka dawowa da MUHYIDEEN da ya yi aika wanda baima san an dawo masa da cenjin ba ta mika hannunta ta dauka ita kanta bata san ko nawa bane ta juyo da jiyar ficewa a office din sukai ido hudu da Muhyideen dake sake kallon iKon Allah Kallon sama da kasa ta masa wata wutar tsanarsa na sake ruruwa a zuciyarta taa budi bakinta ta ce" Ka sa an sake ni, Me na yi maka ne?, Shi yasa na tsani soja a duniya, bawan Allah da zan ga kana ci da wuta sai dai na karra petur ! Ka ga sai nake ji na tsaneka har kasan raina!, Walahi i hate u so much!" Maganar da take yi a sanyaye ne, haka kuma tana yi ne wasu hawaye na zubowa a saman kyakyawar fuskarta da ta fara rinewa da ja Da sauri Maman Sani ya so tsawatar mata aman sai ya dakata sanadiyar daga masa hannu da LIEUTENANT GANARAL ya yi yana kallonta har ta gama ta fice da slifas dinta bakake ta fita a office din sannan ya kalli Maman Sani sai kuma ya cire dubansa ya karasa ya dauki takardarsa ya juya ya fice yana tunai kamar haka' Me na yi mata ta tsane ni ita kuma wannan?, Ko bayan sata, karya, kuma mahaukaciya ce?......kai Allah ka shirya matan garin nan" A kafarta take tafia tana langui bayan babu abinda ta sha Tafia ta yi mai tsayin gaske kafin take samun kanta a bakin titi Tsalakawa ta yi ta dauki wata hanyar tana tafia har ta karaso daidai wani babam waje da aka rubuta *BAR* a jikin katon plake din dake kafe Samun kafafuwanta ta yi da janta suka sakata cikin wajen duda irin mutanen da take ganni da shiga irin ta shirme bata wani ankara ba har ta karasa gaban teburin masu siyar da abubuwan da ake siyarwa a wajen Kudin nan na hannunta ta ajiye a saman wajen tana yin dadage ta haye saman doguwar kujera tana kallon Barmans din ta ce" *GIYA NAKE SO* " 😭😭😭😭😭😭😭😭 YA SALAM, MENENE LAIFIN IBTISAM NE? ME YASA IYAYE SUKE MANTA KALMAR JIN KAI SUKA RIKI SON KAI? ME YASA BA ZA'A FUSKANCI RAYUWAR BAYIN ALLAHN NAN DA DUBA NA FAHIMTA BA? SHIN IDAN SUN ZAMTO KARIN BATA GARI MAIMAKUN GYARA GARI FADUWAR IYA SU TA SHAFA? TO BARI KU JI YA KU YAN UWANA, FADUWAR TA SHAFE MU NE MU DUKANMU, DOMIN IDAN KARUWANCIN SUKA AFKA Y'AYANMU NE, MAZAJENMU NE, YAYUMU NE, MAHAIFANMU NE ZASU FADA A TARKONSU SU , SAI WANDA ALLAH YA TSALAKE, IDAN SHAYE SHAYEN SUKA FADA Y'AYANMU NE, MU KANMU NE ZAMU IYA FADAWA A KOWANI LOKACI, SHIN BAMA JIN KUNYA NE? BAMA JIN TSORON ALLAH NE? KO MU MUN FI KARFIN *ALKALAMIN KADARRA* YA BI TA KANMU NE? ........YA LILAHIN SAMAWATI WAR ARDI WAMA BAINA HUMU RAHAMAN, YA JILJALALI WAL IKHRAM, KAA DATAR DA MU DA SAMUN DACEWA A CIKIN DATATUN BAYINKA πŸ˜­πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ tuntubeni ta number wayata +22793811618 dan samun naki hajiata😍😍😍😍😍😍😍Numfashi ta sauke tana fadin"kar kanwarta ta ce"πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯ *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* β€πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯πŸ’”β€β€πŸ”₯ *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣2️⃣ *PΜ½Ν“RΜ½Ν“EΜ½Ν“SΜ½Ν“EΜ½Ν“NΜ½Ν“TΜ½Ν“* *SΜ‰TΜ‰OΜ‰RΜ‰YΜ‰ AΜ‰NΜ‰DΜ‰ WΜ‰RΜ‰IΜ‰TΜ‰IΜ‰NΜ‰GΜ‰ BΜ‰YΜ‰* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ πŸ‘‡πŸ»* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaΖ™in suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaΖ™i ne cau

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});