Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 127

Chapter 127

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ita haka ba kyama ba komai ta ce" Na kasa gane yaya aka yi su dake saudiya yara kannana suka samu zuwa nan? Sallah kika je kika taimaka masu? Kece kika rike min y'ayana da mutunci haka! Ashe da na cewa babansu gaba faya duniya kar ya yarda da kowa daga ni sai shi na tafka kuskure, yana iya yarda da daidaiku irinku?" Mama gannin Mamansu ta rikice, gashi su din kansu a wajen nan da suke yanzun sun jimke hannayensu waje daya sun sada kawunnansu , domin daga mamansu har babansu babu wanda ya yi kiransu, su kuma basu je da gagawa ba dan sun gama tsoratar da kansu, Maman Muhay ta dubesu da tausayawa ta ce" Me kuke jira haka ne? Me kuke jira ne yan matana?" Ai dama kam jira suke, kiris suke jira a ce, so suke a basu damar aikata hakan Maganar ta saka kamar ta kunna su da rigai rigai suka kawo kansu wajen mahaifiyarsu da har ta dan fara cirawa zata mike suka koma gaba daya suka zube a saman kujerar suka saka kuka irin mai karfin nan har y'ayan da ita din kanta A hankali ya bude idannuwansa bayan ya rufe ruf yana tunanin a duniya anya ko harbe wanda ya masa yankan kaunar nan ya yi ya huce kuwa?, Ya raba shi da abinda ya haifa bayan shi ya yi nesa ya bara masa komai da komai? A zabure ya sauke idannuwansa a kansu gaba dayansu a lokacin da suke fadin" umah, wayo Umanmu, Mamah har kabarinku aka kaimu" Da karfi Shuwwa ke sake shigewa jikinta tana fadin" Ni dama na san baku mutu ba, ina kuka tafi? Ina kuka je kuka barmu? Ina kuka je?" Zurbat ya mike daga gefen Dad, da karfin zuciya ya karasa wajen da suke kafin shima ya kai inda suke rukunkume da junna ya rukunkume su da karfi yana rintse idannuwansa Nahidt ta juya gareshi itama ta rike shi kam tana girgiza kanta ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, mu kuwa da muna da gata menene hukuncin da ya dace da dukkan wanda ya aikata maku haka?, A yanzu na fara tunanin ba da kafarku kuka barmu ba, domin a gidanmu Jaddah baku bari ko kuda ya rabe mu........, shuwwa take cewa baku mutu ba, sai na ce ta yi hakuri kun mutu ta yi hakuri, sai Mama ta nanma ta ce tana ji a jikinta baku mutu ba" Tunda aka fara kayaniyar nan CHIEF OF ARMY ya samu ya fitar da dayar matar tasa da dukan wani sojan dake iya kallon abinda yake faruwa kafin ua dawo shima ya zauna kusa da matarsa sunna kallonsu zuciyoyinsu a karye gaba dayansu Kamar an ciro a bakinsa, tunda ya samu lafiya kamar da karfi aka budi bakinsa, domin maganarsa ta yanna cikin ihun a kaishi nesa da kasar nan da ta yanzu ba iri daya bace ya budi baki ya ce" ku yi shiru" Sai kuma ya yi kitttt da bakinsa, kafin ya sake daukan furucinsa yana fadin" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une....... Nahidt, Ebtisemmmmmmmm, ashe zan ganku a duniya?" Gaba daya sai da zuciyar kowa ta karaya a dakin nan, sun kasa sakin junna haka kuma sun kasa daina aikawa junna tambayoyi kowane so yake dan uwansa ya fada masa abinda ya same shi bayan baya nan, Da kyar Mamansu ta sasauta nata kukan tana rike da kumatun Shuwwa ta ce" Me kuka gani a rayuwa y'ayana?, Ina da ina kuka je? Me ya same ku a wannan katuwar duniyar da ta yiwa yaro girma?, Abansu kana kallon jaririyarka yadda ta girma ?, Oh Ebtinahhhhhhhh" A hankali IBTISAM ta sake komawa cikin jikinta ta lafe tana ta sauke ajiyar zuciya tana jin a yau bata tunanin idan akoy abinda zai nisantata da kirjin nan na mahaifiyarta, komai girmansa kuwa, itama riketa ta yi tana ta shafa bayanta da kanta a sanyaye idannuwanta a lumshe tana ta jin bugawar zuciyarta ta sake budar bakinta tana kallon Nahidht ta ce" Yar gidan Papanta, ku fada min, ku fada min abinda ya same ku , duda na ganku a hannu mai daraja a gida mai daraja, aman na kagu na san kafin nan me ya same ku, na kagu na san me da me kuka gani na rayuwa koda na rana daya ne na tabata kun san abubuwan rayuwa sosai, oya telll me " Gabanta ne ya kwonci kwonci ya fadi, dogon hancinta kuwa da ya jajajir sai ya done , watau ta rasa wadataciyar iskar ja ta shi du irin girmansa Jiki a mace ta sada kanta ta kasa furta masu koda A ne, Hakan ya sa Mahaifiyarta tsatsareta da idannuwa gabanta na faduwa Zata sake yi mata magana Maman Muhayta dan yi gyaran murya a sanyaye ta ce💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣4️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Zata sake yi mata magana Maman Muhay ta dan yi gyaran murya a sanyaye ta ce" Maman SHUWWAR inaga me zai hanna ku ci abinci ku dan huta kafin ku yi zaman nan?" Mama ta kalleta da mamakin jin wani sunna kuma, hakama Abansu sai ya samu kansa da maimaita sunnan a cikin ransa yana jin sam bai san sunnan ba, kai sunnanma sam bai yi masa ba, dan haka sai ya bude bakinsa ya ce" Wacece SHUWWA ?" Da sauri ta dago tana kikifta ido tana kallon Mahaifinta, sai kuma ta kalli Mama da sauri tana ji kamar ta ce gaskiya a yafe mata sunnan nan ta yafe shi duniya da kiyama, to yau itace zata cewa mahaifinta dan wani abu daban ya sa ta tsani sunnan da ya saka mata? Sunnan nan nata fa ta sh kama rigima irin ta mata da miji sunna gardamar sunnan da ya fi dadi ita ta ce na Nahidt shi kuma yace haba dai na Ebtisemmmmmmmm dinsa ya fi dadi, sai kuma kwatsam a ce taa cenza? Kar dai ya gaura mata mari daga dawowarsa? Da sauri ta

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});