Chapter 186
Chapter 186
kukan jariri shima a kunnensa a hannunsa sannan ya ga yan halbe halben hannaye a hannunsa, yana matukar so ya ga budewar ido da Kuma kallon da za'ai masa a hannunsa, yakan ji tsigar jikinsa na tashi idan ya ga tana tube rigarta a gabansa, ba dan komai ba sai dan gannin da gaske jikinta ya fara tasawa ta yadda dole a gane shafafen cikin nan na dauke da dan mutun, domin tun yanzu cikin nata turawa yake yi sosai wanda hakan ya sa yake kan yi mata adu'a ba dare ba rana da fatan Allah ya bata ikon jure dawainiyar cikin da ita da kanwarta wace suke haduwar sati sati ko a gidan Malan din ko kuma a gidan Shuwwa din, ko a je gidan Mama wace ta ja masu kashedon su rage zuwar mata gida kar su jaza mata maganar mutane ace ta aurar da yaren aman kulun sunna gindinta ita kam su yi zamansu a inda suke Shuwwa kam takan zuba tabararta idan ta rayo mata, tun dan zazabin farko farko da ta yin nan shikenan ya bi lafiyar jikinta sai dan karan kwadayi na cin salak wanda ya saka MUHAY koyar wanke salak, domin kadan daga aikinta a talatainin dare ta dan lalubeshi tace cikin nan du ya sakani aiki irin na yan giya, ka ga wai salak........., Sai ya koyi ajiye kayan wankesu a kusa idan ta bukata sai ya fitar da shi a frij domin idan aka saka salak a frij wajen da baya kankara sai ya shafe sati biyu bai yi komai ba, yana wankewa tana darwayewa tana yankawa a gefe ta more sannan ya mori lamari domin bata rowar kam ita, Nahidt ce ta harbu da harbi irin na rowa , mamansa kuwa ta mayar da zuwa abinda ya fi komai sauki a wajenta, dan ta nuna a yanzun a bar Shuwwa da maganar balaguro ita kam bata so, a barta ta reni cikin nan cikin nutsuwar da zata haife shi lafiya ba tare da an shiga wata damuwar ba, duda sun san basu isa su hanna komai ba, aman sunna kamanta kiyayewa A bangaren Sultanma yana gabatar da mulkinsa daidai gwargwadon iyawarsa, ya saka an fitar da Uncle dinsa Ibrahim an dawo da shi fadar an kebanceshi a waje mai kyau ana ta yi masa dukkan taimaakon da ya dace na sihiri, cikin amincin mai duka kuwa a yanzun ya daina doke doke da neman fita da gudun da yake yi a da, sosai har ya fara kawo hankali a kan kiran sallah yana kamanta son zuwa ya gabatar da ibadarsa, hakan ya sa hankalin Sultan ya karra kwonci ya ci gaba da yin iya kokarinsa dan gannin garinsa ya dan samu daidaituwa, domin gari ne an riga an rushe sai a hankali koda za'a samu kansa, ba laifi samari na jin nasiha sunna kuma kokarin neman aiki hakan ya sa kashe kashe da fadace fadace a kan yan mata du ya ragu, summa yan matan yawanci da suka dakatar da makaranta sun koma bisa nasiha da shirye shiyen da aje gabatar masu a gidan redio na jan hankali da nasiha da nuni cewa kansu suke halakawa ba kowa ba, shi yasa du yawanci wa'inda suke iya jin kira suka sauko suka shiga kimtsa kawunnansu cikin salama sunna dawo da darajarsu koda kadan ne a cikin da yawan Furera kuwa ta ga rayuwa gannin idonta, domin abu da ya yi abu da kansa ya sakata a mota ua mikata gidansu ya samu datijon mahaifinta ya sanar masa abinda yake faruwa, ya kuma taushi tsohon da ya rikice da tsoron kar aje ya saketa ne? Ya nuna masa ko daya bao saketa ba, zai so ta gyara halinta idan har zata iya zama da shi ta daeo su zauna, idan kuwa ta ga gaba zata karra dan ta samu haihuwar da na kasa bata a gannin shikenan sai a gabatar da komai cikin salama ta yadda zumunci zai dore A nanne mamaki ya cika tsohon yake maganar wace haihuwa? Shin furerar ta manta accident din da ta yi tun tana budurwa wanda ta shiga mawuyacin hali domin cikinta ne ya fi dakuwa da mashin din da ta hau daga makaranta zuwa gida, wanda likita ke fada masu mahaifarta ta tabu ko kuwa bakin kishinta ne ya rufe mata ido? Shi kam malan rasa ta cewa ya yi domin a nan tsohon ya kirayeta ya tunasar da ita maganar da ya ringa mamakin yadda take rusa kuka tana fadin ai likita ba Allah bane bai isa ya yanke hukunci a kan haihuwarta ba Rai bace datijon ya salami malan sannan ya lalubi butarsa ta alwallah ya jefeta da ita rai bace yana fadin" Ki kula, bakinki ya iya magana yanzu dai sai ki shige gidan ki ci abinda muke ci, dama ke kike taimaka mana sai ki tsiro da sana'a sannan ki kasa zaman ki ga idan da riba, ke ba'a guje ki dan halayanki ba kece mai abin fada a bakinki? Hurera ba zan ce maki duniya ba domin idan kuka karra lalacewa a kan haka ni zaki dawo ki kashe, Allah ya ganar da ke da kalar ganiyarsa wace zaki fahimta" Tun daga ranar take rayuwa a gidansu, rayuwar da ta zo mata a cenji, ba yan aiki ba kudin cefanen Malan bale sansanyar muryarsa da lakausan gadonsa uwa uba abinda takewa kishin babu shi, haka ba cimar da ta saba sannan ba sanyin AC domin gidansu rufin asirin Allah ne Alhmdulilah aman iyayenta ba masu kudi bane, itacema ta gyara gida har suka samu rufin asirin domin ko a anguwar a haka sun fi kowa rufin asiri, shine take baza rashin da'arta son ranta har ta gunduri abokin zaman nata, da kyar da jibin goshi bayan ta cike wata biyu a gidansu aka dawo da ita ta dawo ta ci gaba da zama ba ruwanta da kowa sai mijinta tana kuma gannin yadda cikin mattar da ta tsangwama din ke karra girma da kuma irin yadda kamar da wasa yanzun a anguwar ake mutuntata bayan a da ta dora kowa kan hudubar tsiya ana wulakanta bayin Allahn ______________________________________ *Watani tara da kwana bakwai* Nishin dake sake tashi a kusa da ita ta sake waigawa tana kallo, a sanyaye sosai ta ce" IBTISAM ko mu koma gida ne? Shin na tabo Mijinki ya maida mu gida ne? Kin ga halin da kike ciki kuma gashi Allah bai sauketa ba har yanzun , bana so ki jigata y'ata" Mahaifiyar MUHYIDEEN da ta dawo gidansu kusan wata daya da sati daya kennan bayan alfarmar da ta nema ta gudo dan zama da Shuwwa din wace ta zama abin tausayi sanadiyar kumburin da cikinta ke sakata, ta sinkime gaba dayanta cikin ya mata girma sosai, tunda suka yi scanning aka sheda masu fa biyu ne a cikin ta kasa hakura sai da ta lalaba mijinta ya bata dama ta dawo kusa da su da zama domin ita dai ko hauka take ba zata taba turo abokiyar tagwaitakarta ba, duda yanzun Useinar ta fara daidaituwa da lamuran da take fama da su dan kuwa da kanta ta nemi da mijinta ya sawaka mata ta kuma nuna cewa aurensu haramtace ne zata je ta kadaice kanta,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188