Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 80

Chapter 80

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya min dadi, na zata za'a bari na dan kwana biyu ina dan ci ko yayane.......' (🤔) Watau duk matar da ta amsa sunnan tasa koda ta wuni daya ce sai an masa tracng din numbarta ta yadda ko mesage, ko kira, ko whatsup komanta yana da damar samu da zarar ya bukaci hakan, ya samu wannan dama ne da kyar, domin abu ne da kudinka baya baka sai idan an yarda da abinda ya sa za'a iya yi maka shi da sauki, domin rayuwar mutun ta sirri tana da mahinmanci sosai a kasa ta yadda baka tashi kai tsaye ka yi haye a cikinta Tunda ta fado dakin take koro mata bayanan nan bata ko tsayawa ta sauke numfashi har sai da ta gama sannan ta tsaya tana wiki wiki da idannuwanta wanda hakan ya saka itama cikinta juyawa tana kallonta ta ce" Kar dai a je wani soja ke son wajensa kin san fa ba karamin mutun bane a sojojin kasar nan gaba daya shine na biyu , kin ga Idan ya kashe mutun fa ba'a masa tambayar dalili an san mutumen ya cencenci kaura ne, mun shiga uku mun shigo tsakiya kar a hada da mu!" Shuwwar ta kai zaune tana dafe gaban goshinta a sanyaye ta ce" Bama wannan ne damuwata ba, na tabata koma waye sai dai ya bi ta bayan fage ya saka da mu din idan ban masa biyayya ba, babar damuwata da yake na zo na hau kan sawun barawo ne inaa tafia, ina tsoron a kama ni a matsayin mai laifin da ban aikata ba, ina ji a jikina bana so na hau laifin da ba nawa ba Nahidt a kan lamarinsa, Domin camerar dake dakina ban yarda da ita ba sam, na fara kokonta a kan anya shi din nan da iliminsa zai sakawa iyalinsa camerar da ta kai har kuryar dakinsu na kwonciya barci dan yana tsoron kar a kashe shi? Anya kuwa ya san da zamaan camerar da ta wuce wancen ta falonsa a kafe? Nahidt anya ba yana zaune ba tare da ya san da ita bane ba kwata kwata?" Nahidt ta sauke ajiyar zuciya tana ji ana salame sallar asubahi a sanyaye ta ce" Kin gyara dakinsa kuwa?" Shuwwar ta girgiza kanta Nahidt ta ce" Ki tashi ki je ki kwatanta, ki yi kokari ki iya jurewa har ya bar gidan, sannan ki tambaye shi fita ku je wajen Abanki,, ni kam ina cike da tsoron lamarin nan Shuwwa" Shuwwar ta gyada kanta a hankali ta juya ta fice a dakin da dan hanzari ta nufi dakinta A nutse ta samu kanta da shiryawa bayan ta kai tufafinta cikin bayi da dukan abinda ta yi niyar yin anfani da shi a yau, domin a jiya bakinsa ne ya yanka wuyansa, ta yi niyar binsa tamkar bawa da uban gidansa , kamar yadda yace yana son kiyaye saka kansa a cikin wuta, zata bashi dama ta kuma nuna masa cewar a duniya gaskiya ba shi daya ke tsoron mutuwa ya koma ya tarda wutar ba, itama a kansa bata tunanin zata yi garagen da za'a tsomata a wuta A cikin bayin ta gama komai ta fito da wanda zata shanya ta shanya su ta ajiye na ajiyewa sannan ta sake satar kallon wajen camerar nan kafin ta juya ta fice bayan ta sake daukan sansanyan turaran ruwanta ta murza a jikinta, Tafe take tana dan motsa bakinta da tunanin yaya akai man leben da ta dan murza yake da danko a baki sosai? A nutse take hawa cikin shiga ta doguwar rigar da ta dan dara gwuiwarta kadan, rigar irin mai fafadan wuyan nan ce sannan hannunta dogo ne ama a yanyanke yake sosai tamkar an yayaga shi da gangan, gashin kanta kuwa ta daure shi ne a tsakiya ta kama shi da ribom ta baza gaban sosai ta yadda ta bada kala domin yana da cika hakan ya sa yai kyau, bata saka bra ba, sai pant kadai ta saka domin rigar daga wajen kirjinta a rike take da kirjin dassss , daga kasa ne ta dan bude take lafewa a jiki da zarar ta motsa Kafarsa kuwa sanye take da lalausan takalmi mai gashishika sosai wanda gashinsa ya rufe gaban kafar sai bayanta ne a bayane Tana janye da abin shafa da na guga da ta dauko a kasa ne ta saka hannunta ta dan kwankwasa a hankali sannan ta bude ba tare da ta tsaya an bata izinin shigowa ba, abinda ya sakata kwonkwasawar ta san yanzu du inda yake ya dawo daga masalaci ai Da salamarta ta shiga ta dora da fadin" Gafara dai mutan nan" Tsai ya yi da turaran da yake fesawa yana kallonta sannan ya samu kansa da kallon wajen da ta ajiye kayan aikin nata harda dan yin dadage , ya dawo a hankali yana bin dakin da rabonsa da gannin koda yar kura ce Tunda ta fara gyaransa "Barka da safiya yalabai" ta fada a hankali tana dan murmushi sannan ta juya ta shiga bin dakinsa da kallo har ta sauke dubanta a kan fitilun da sak irinsu ne da ita a dakinta, sai dai a nan din babu camerar nan da aka makala mata a nata dakin Dan tsare fuskarsa ta yi da kallon tuhuma domin a lokacin ya kawar da kansa a bangarenta , aman kasancewar ta riga ta kamu da rashin yarda na gidan gaba daya sai ta samu kanta da nufowa wajensa tana sake dan lura da dakin dan tana neman wajen da zata ga wata camerar Kasa kasa yake kallonta a kansa Yana tunanin me kuma yau ta raya mata aikatawa ne? Hannayenta ya ga ta bude a bayane sannan a sanyaye , ga wani murmushi irin na zata raina masa wayau ta ce" Oh 🫂 hug me husband" Ido ya zarro ya samu kansa da dan yin baya yana kausasa dubansa a kanta yana kallonta Sarai ta ga cenjin mood dinsa, sannan ta ga yadda ya hade girar sama da ta kasa, aman gaba daya bata yi nigar dakatawa ba domin idan yana mata kallon mashayi bayan bata daga kwalba gwara ta yi anfani da damar ta yi masa aikin mashaya koma zai ji haushi ya saketa su gudu tun kafin a sakata a cikin fadan neman rai, hakan ya sa gadan gadan ta karra nufarsa duda jan da ya yi a mamakance baya yana sake kallonta da son gane shin a bige take ne ko mutanen nata na kusa ne? Gannin da gaske rungume shi ne take nufin zata yi a irin lokacin nan da ya tashi ba kanta da kuma azuminsa a bakinsa gashi singileti ce a jikinsa bai riga ya dora rigar kakinsa ba, duda ya riga ya sani cewar babu abinda ta isa ta yiwa azuminsa ko yannayinsa , aman kuma ya san cewar shi dan giya kawai ka kiyayi lamarinsa dan yana tare da matsaloli irin na mashayi a kansa A dake , sannan magangannunsa a hade ya ce" Hey stop 🛑!" Dakatawar ta yi tana kallon fuskarsa a sanyaye , sannan a shagwabe ta ce" Why?" Gefe ya kauda kansa kafin ya juyo yana kallonta da mamakin tambayarsa da take a kan wani dalili ya dakatar

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});