Chapter 134
Chapter 134
ya fita dan cin abinci da kuma shan maganin yana tunanin yadda zai yi da Mama dake son karfi da yaji sai taa hadasa masa ciwon kai da yarinyar nan Wani idon ya sake zuba mata gannin ta zuba soyayan dankalin turawa ta kuma dora soyayan namaan kaji a sama ta koma gefe guda ta yi zaman makaranta ta fara ci Itama kallonsa ta yi sai ta yi dan murmushi tana fadin" gani na yi da kaza a kusa me ake da gurzajiyar kubewa? Aman Mama ta dage a yi ta yiwu ta birgeku, zo dai ka dandana ka ji ta yiwu ta birgeka , ni kam Alhmdulilah walahi ga nama bana son bak'ar miya!" Cire kansa ya yi a kanta ya karasa da dan hanzari ya dauki kopin kwalbar nan dake ajiye ya aha magungunnansa biyu ya dago ya kora da ruwa gaba dayansu kafin ya sake saike idannuwansa a kan fuskarta da ta yiwa takwaf takwa takwaf kamar a bakinta ne ya zuba maganin ba a bakinsa ba Wani takaicin ya sake shaka na rainin wayon yarinyar nan, da wani uban haushin ya nunita da yatsarsa yana fadin" Look!, Ki tashi ki bara min falo ni bana son saka ido, dan kin raina ni sai ki ringa shigar min waje kai tsaye, kuma kika shigo waje kika gaida kowa harda namijin da saura kiris a daura maki shi kika cafe ni ga dan iska ko kallo ban ishe ki ba ?" Ido ta kifta tana dan turo bakinta hadi da kawar da kanta gefe kadan da dan guna guni ta ce" To ai na ga ni matarka ce ko?, Kuma gaisuwar ba ta fi million ba ina maka ta waya aman ko ka nuna ka gani, hala ji kake dan soyaya ne nake gaishekan ne? Nafa san lokaci kake jira ka bani lasisin zawarci gaisuwa ce kawai irin ta musulunci" "Ke ke me kike cewa?" Ya fada a dan tsawace domin kwarai ta rage muryarta ga cokali tana takala da hannunta kwal kwal kwal kwal kwal ya sa ba sosai ya jita ba Dagowa ta yi tana mikewa tsaye da sauri tana kallonsa ta sake tunzuro bakinta gaba Rigar dake jikinta ta yanza ce ya sake bi da kallo, bak'ar doguwar riga ce mai siririn hannu sannan mai rigar mama yar firit mai tsinin nan a jikinta, ta bi ta lafe a dukan wajen da ya dace ta lafe ta bada kalla abin ba'a cewa komai, da sauri ya cire idannuwansa rai bace ya sake bude bakinsa zai yi wata maganar suka jiyo ihun kuka A tare suka kurawa junna ido , sai kuma ihun ya sake gabatar da kansa da karfin gaske na kuka wiwi ja muryar mace baba A guje ta juya tana fadin" Na shiga uku iyayena" Da sauri ya daga kafarsa yana fadin" Ke ke, dawo min kar ki saki ki fita wajen nan" Ina kamar wanda ya karrawa tafiyarta iska domin maimakun ta dawo masan da ya bukata sai kawai ta bude da wani irin gudu mai hade da sauri ta nufi wajen da ta fi jin kukan da kururuwar babar macen dake yi "Walahi walahi walahi ba adalci a gidan nan, a kan meye zaka ringa nuna min rashin adalci kiri kiri a cikin gidana?, Elhaj ka fada min idan ka gama zaman auren ne da ni ka fada min sai na dangana ai ba da kai na zo duniya ba bale nace idan na rabu da kai zan mutu, aman abinda ake mana a gidan nan ni ya kaini karshe ba zan kuma iya hakurinsa ba!" Ta karashe tana riko rigarsa da dan kwalinta a hannunta tana rizgar kuka tamkar wada aka sokawa wuka ko akaiwa wani mugun abun Da mamaki yake kallonsu, sannan ya juya wajen sojojin dake wajen daidaiku da aikinsu ne suke yi Da hargagin tashin hankali ya ce" Kai ku bace min a wajen nan!" Du kamar jira suke gaba dayansu kowa ya kama gabansa da mugun sauri , kafin ya maida dubansa kan mutanen da suka fito na gidan ne ciki garda Mamansa, aman babu mahaifan su Shuwwa sannan babu su malan, ba dan basu ji bane, sun dai saurara dan su ji abinda yake faruwa koda zasu fito ba yanzun ba kam A haukace ya juya wajen Shuwwa ya taka da wani irin sauri ya damki hannunta ya nufi hanyar dakinsa da ta fito ya bude ya tunkudata ciki ya nunata da yatsa rai bace ya ce" Ke kuma da kike jira kiris ta yi ki bale da abinda ke jikinki babu ruwanki da wa zaki iya haduwa dan rashin kamun kai da mugun sabo shine zaki fito a haka gaban kartin banza kina yawo sai ki je ki hada kayanki yau na maida ke wani gidan!" Da bacin ran ya sake juyowa ya dawo wajen sauran du da sukai kasakai suke kallonsa yana fada ba ji ba gani ya bi sauran yan matan da suka fito da kallon mamaki ya ce" ku kuma jira kuke sai na kama sunnayenku ko zaku bace min da gani ne?" Su dinma har rige rige suke du suka afka dakin uwar gidan nasa gaba dayansu har sunna jan kofa sannan ya fuskance su su hudu da suka rage Idannuwansa sun fara daukan launin ja ya ce" Inaga ki karasa daga ciki zai fi Aba" Dad da gaba daya yake jin kansa a wulakance sakamakon wannan wulakancin da iyalinsa ta yi masa dan kawai ya leko dan ya yi mata salamar sai da safe, domin yau ba aikinta bane aikin mai dakin tsakiya ne dan dare ya yi ya kuma ga yaya ta wuni sannan ya koma bangarensa dan ya saba haka yake yi kowani dare koda ba aikinki bane zai leko ki ya maki adu'ar sai da safe , shine yau yana shiga ta tada masa wasu irin magangannun da suka bashi mamaki da ciwon kai, gudun kar su ja maganar ya nuna mata su bar maganar, sai dai ta ki hakan har ta biyo shi tsakar falo tana fadin ita yanzu take so a yi maganar ba kuma zata iya barin maganar nan ba dan ta gaji, shine ya yi tafiyarsa, shine dan wulakanci da wulakantar da kai da son ta kawo wani lamari na raini ta biyo shi tana rike masa riga hadi da fasa kukan nan tamkar wanda ya kasheta ko ya mata wani mugun abu? Cike da takaici ya sake kallonta a kausashe ya ce" Sakar min riga" Tana kallonsa ta girgiza kanta hadi da fadin" Ba zan saki ba Elhaj, ni yau sai an zauna an yi mai yiwuwa a gidan nan walahi!" Rai bace ya daga hannunsa ya nufi fuskarya da shi yana fadin" In ban tsinka maki mari ba ki ce ni ba dan halal bane!" Da sauri MUHAY ya tare hannun nasa yana kallonsa, a hankaki ya girgiza masa kai kafin ya kalleta, a tausashe sosai ya ce" Uma dan Allah mu je bangaren na Aba, mu je sai a yi maganar dan komai yana son sirri ai" Sakin rigar ta yi ta fara yin gaba da sauri tana fadin" Walahi walahi mu je din, gaba dayanku ku wuce mu je domin abin ya shafi kowa a gidan nan!" Ido
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188