Chapter 1
Chapter 1
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 "Wayyo, wayyo Allahna, wayyo na mutu na lalace Innalilahi wa inna ilaihi raj'une wayyo wayyo zuciyata wayyo ku taimakeni zuciyata"...................... A duken da take a kusa da famfo take wannan kururuwar tana dafe da gaban kirjinta dake yi mata zogi tamkar zata mutu, dagowa ta yi tana doke hannun yayarta da ta miko da niyar riketa tana fadin" Walahi kika yi gigin tabani ke kuma sai na lallata maki fata, sai na jaki a wajen nan mun mutu ta yada zamu ba duniya lafia kowama ya huta" Ta sake dafe kanta tana kurma wani ihun kukan tana fadin " wayyo Allahna Wayyo duniya" "Dan ubanki ko maimaicin rasuwar iyayenki ne ya faru a yanzu kya yi wannan kukkan ina ce sai dai ki yi adu'a ko kuma ke din kin isa ki hanna abinda Allah ya kadarta maki? Meye a ciki? A kanki aka fara? Ko a kanki za'a kare ne? A me kika dauki kanki ne? Ki tashi mu shige ciki tun kafin jikinki ya fada maki dan kin fara isata na fada maki!!" Yayar tata ta fada da ihun da ya saka itama mikewa tana sake warce hannunta ta ja tunga wannan karron tana kukan mai karfi ta ce" To wannan jaraba da me ta yi kama, Aure uku? Dai dai dai sau uku aman Ko daya ban kwantashi ba bale a yi tunanin na samu d'an da zai min adu'a idan na mutu dan kawai ina karkashin ikon ki, ke kuma kina aikata laifinki? Du a tunaninsu uwata ce keh, dan Allah ki rakani na cewa Elhaj ke yayata ce iyayenmu suka mutu suka barni daga ni sai ke, ki zo mu je ya maida aurenmu da shi dan girman Allah na gaji da yawon zawarcin, wayo Allahna ni aure nake so, me yasa kika aikata kwartanci da mijinki aunty?" Dau ta dauke fuskarta da wani wawan mari sannan ta saka hannunta ta hankadata cikin gidan da mugun karfi tana dane zafin da maganar kanwar tata ke yi mata a zuciyarta idan tana furucin nan a gareta Tana turata tana tirjewa har sai da ta samu da kyar ta idasa sakata cikin gidan da kyau sannan ta mako kofar ta saka sakata ta juya da gudu ta warto wani ice ta yi kan kanwar tata tana fadin" Amshi ki kashe ni, na ce amshi ki kashe ni! Banza wawuya da baki san ciwon kanki ba, ni abin barkata ne da ya sakeki domin ba namijin kirki bane shi dan ubansa, sai me dan ya sau ki? Na ji ni abinda na aikata kennan shi shegu nawa ne da shi a waje? Ki kasheni na ce sai ki yi zamanki ke daya kwalin kwal a cikin duniya, sau nawa zan ce maki ki yi hakuri ki daina gagawa naki mijin na zuwa inda kike? Bari ki ji du katon da ya kama ki da laifin wani ba naki ba dama jiranki yake, ke kina manta *ALKALAMIN KADARAH NE?* ke kin isa ki daidaita taki kadarar ne?, Dan ubansa Elhaji mai shinkafar nice zai ce na haife ki? Ki zauna babu inda zaki je aurenki kuma ya mutu shi kuma walahi walahi zai ga aiki da cikawa, zan iya jure komai banda wannan, ni karuwancina a bayane yake, shi boyayen nasa zan bayanar, haka kuma yadda ya zagar min ke da sunnan karuwanci walahi sai na tona masa asiri!" Ta karashe tana jefawa kanwar tata icen da yake hannunta da burga dan ta san ba zara rotsa mata icen nan ba ai Ai kam bata ankara ba ta ga ta wawuri icen Ido ta zarro tana kallonta hakama Fauziya gannin ta dauki icen sai ta sake tsorata tana karra share hawayen fuskarta tana basu hakuri aman ina, a yau gaba daya agolancin ya motsa, sai sun yiwa kansu rauni ko zasu saurari wani A haukace ta nufi yayar tata tana fadin" Bas, lah ba'as, na gwamace na soka maki wannan icen uban kowama ya huta!, Shekararmu nawa a hausa? Dalilinki an lalata mana takardar shiga saudiya!, An min hanyar zuwa ni dan na yi sana'a kin bi kin toshe, a nan din sana'arki bayananiya ce, ina son zaman aure aman ya gagara, sai na yi aure a watsar a sakoni kamar ni na fi kowa abin fade a kuguna, kin ga gwara mu mutu kowama ya huta, *NAHIDT* gwara na soka maki na san na kashe ki na je na yi kasonki tunda a hausa kaso ake yi ba gile kai ba!" Ihu NAHIDT ta saka da gudu ta yi bayan Fauzy tana fadin" Fauziya kin ga duniya ko? Kanwata zata kasheni dan an saketa a aure? Yau na ga jaraba da kike cewa na bar kula Hajoji
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188