Chapter 87
Chapter 87
sadda kanta a sanyaye da matukar sannin waye mijinta ta ce" Allah ya huci zuciyarka Allah ya baka hakuri" Karra cika Furera take tana batsewa tana kallonsu, shi kuma ya sakar mata murmushi a sanyaye ya ce" Dan Allah ki taimaka ki idasa rokar min ita cewa bayan dakinta dake jiranta a gidan nan wanda ya fara tara yanar tautau, ni da kaina na fara gajiyawa da Zaman jiranta, Rabiatuna ki ce mata ta ji tsoron Allah ta dube ni tun kafin karfina ya gaza" A zabure du sula sake kallonsa, banda ita Hajia Malama Rabi'atu, wace maganar nan irin haka sau uku kennan yana fadarta a gabanta, ta farko ita ce ta tayar masa da balin rigimar ta gaji da ganninsa cikin bacin rai da yawan hadewar fuska sai ya fada mata damuwarsa, ya yi ta kaucewa, ya yi ta kiyawa har ta yi yar dariya ta ce da shi a da dai shi din ba rago bane , aman a yanzu ya kasa fuskantar Nahidt ya fada mata cewar yana sonta? Ita fai ta san mijinta ba rago bane dan haka gaskiya ya daina wannan fargabar a gaban Nahidt ya yi kokari ya fada mata ya taimaketa ya ceceta, ta yiwu sanadiyar haka Allah ya bude masu haihuwarsu, domin su dukansu babu mai matsalar haihuwa sun ga asibiti ba'a ga dalilin da ya tsayar da haihuwarsu ba, sai na biyun ranar da sukai wayar nan ta dare da ta kashe da safe Hamza ke fada masa bata nan ko gidansa ta yi? Ya fice a fujajan ya je tsohon gidanta ya samu gidan a garkame, daga cen wajenta ya yi hankalinsa tashe yake fada mata, daga wannan ranar ta kara daukan aniyae gabatar da tsaftatacen kishi, ba dan bata kishin Nahidt ba, itama mace ce, tana kishin mijinta sosai, aman kuma zata gabagar da tsaftatacen kishin da zai karra mata daraja da soyayar mijinta, shi yasa ta bashi goyon baya a gaban idannuwansa da kuma bayan idannuwansa A sanyaye ta sakar masa murmushi ta ce" In sha Allah, zata amince ta zama yar uwata, matar mijina, abokiyar tafiyar da zaman lafiyar gidan MALAN Aban SHUWWA" A hankali Shuwwa ta furta" Muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam" tana kallon Matar malan baki hangame Furera kuwa a lokaci daya kanta fa idannuwanta suka kwashi zazafan ciwo Da gaske abinda take gani kuma take ji cewar Malan ne ke neman auren wannan karuwar? A birkice ta mike tana fadin" Malan, anya kuwa kana cikin hayacinka?, Rabi kina cikin hayacinki kuwa?, Ka gane wa kake cewa zaka aura kuwa? Matar da ta gama rabar da dukan wani mutuncin dake tare da ita? Matar da kila wa kala tana dauke da cutar h................"""""" Tsit ta yi tana rufe kumatunta da sauri sakamakon mikewar Da Nahidt ta yi jikinta na dan rawa , dukan gaban jikinta a mace ta tsatsareta da idannuwanta da suka dauki ruwa sosai A hankali ta lumshe idannuwanta hawayen dake ciki suka zubo saman kumatunta Muryarta a sanyaye tana kallonta ta ce" Daina rufe fuskarki, idan SHUWWA na waje ba zan zane tsageran dake zagina ba na tabata ta fini zafin hannu dan ta taba zabga min mari da na kirayi kaina karuwa, walahi fitsari na yi a wandona a ranar sai daga baya ta bani hakuri na kuma yafe mata, Furera ban san me na yi maki ba, nakan daukanki a matsayin wace ya zama wajibi ta tsaneni dan kina tunanin ina bin mijinki sannan nakan dauki tsanar da kike min da sauki domin a rayuwa babu bawan da zai ce shi lalle kowa dai ua so shi, kin ga dole zaka rayu da wa'inda zasu tsaneka ba tare da ka tsare masu komai ba, bale ke da kike gannin nice damuwarki, Furera bari ki ji, farkon fara masha'ata ya samo asali ne da rashin ci, rashin sha, rashin muhali, da ace da irin mijinki muka fara haduwa da na tabata maki da yanzu ba haka nake ba, da farko tabas kadarar rayuwa ce ta sameni Furera, sai dai shi sabo fara shi ne da sauki, fitarsa Yana da matukar wahala domin daga baya mun samu budi sosai sai dai gaba daya na riga na shiha sai fitar ta gagaremu, aman ki yi hakuri dan girman Allah, kuma ni na yafe maki, hakama kanwata zata yafe maki ko ba yanzu ba, ke zan iya ce maki idan ta kasa yafe maki zaki ganta ta dawo ta nada maki wani dukan dan ta huce domin bata so ta rike mutun a ranta, ta fi gane a yita ta kare da ta rike mutun a zuciyarta, Furera abinda kike yima din fa ni ba zan aikata ba, Furera me gareni da zan iya zama matar sa? Shi din adali ne, ya amshe mu, ya zala uba a garemu, ina zuba masa hauka dan ma ture shi daga rayuwarmu aman shi aikin Allah yake yi, da zuciya daya yake yi, yanzuma abinda ya kawo mu kin ga y'arsa ce ke son ganninsa, ni gabana faduwa yake idan na fiskance shi, bayan wannan sha kuruminki ba zan iya aurensa ba, ba zan taba aurensa ba, ki huta abinki?" Daga haka ta juya ta fice da gudun tsiya wanda hakan ya saka shi rintse idannuwansa fa karfi ya sada kansa yana sauke numfashin dake fita da gagawa a kirjinsa Ido SHUWWA ta zarro tana raka Rabiatu da ido wace ta bi bayanta da gudun itama tana fadin baki isa ba walahi! A bayane ta ce" Lah " tana firfito idannuwanta gaba daya da mamaki Dubanta ta maido kan Furera, kafin kake cewa tak, ta fice itama da dan gudunta har tana waiwayen Shuwwar din, domin ita yanzu ta fara tsoron yarinyar nan, shegiya mai karfin aljannu (😒)💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣5️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Sai ya rage daga Malan sai SHUWWA Kansa shi kuma a kasa ya kasa dagowa har sai da Shuwwa ta sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188