Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 65

Chapter 65

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

office kaina na ciwo sosai" Mama da murmushi ke neman subuce mata, cike da dokin son jin wai yaya iskokan suka kare da shi da ita da tsoron kar dai a je dukanta ya yi,, da wata kaunar yarinyar a raanta wace haka kawai ta ji abinda ta yi na 💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣5️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta idala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A sanyaye ya ce" NAHIDT wani abu na damunki ne?" NAHIDT ta dan buda idannuwanta tana kallon wajen kofa Itama muryarta a sanyaye ainun ta ce" Tuban ne ba sauki Aban Shuwwa sai na Allah " Gaba daya sai da tsigar jikinsa ta tashi ta yadda ya samu kansa da lumshe idannuwansa ya kuma budewa yana dan jimke hannunsa a hankali a hankali yana sake yin hakan ko zai mayar da abinda ke masa yawo a sasan jiki Kuryarsa a matukar tausashe ya ce" Dama na Allahn muke fata ba dare ba rana Nahidt" Ajiyar zuciya ta sauke tana mirginawa ta ce" Ka ga ina missing din Shuwwa, ga fauzy a gefena da yayanmu aman sai nake ji kamar na koma gidan Shuwwar da zama, ban taba aurar da ita na ji kewarta irin wannan karron ba, sai nake ji kamar ta tafi dindindin ba zan kuma gannin kanwata ba" Dan murmushi ya yi yana shafa sajensa ya ce" Idan aka ce ki koma gidan kanwarki ke sai ki koma ne?" "To meye a ciki? Ai kamawa ta yi kau Muhammad" ta fada a sanyaye Idannuwansa ya dan zarro ya ce" ke, wai ni ba yayanki bane da zakina kama sunnana gatsal?, Ke gabanki baya faduwa idan kika ciro sunnana sama kai tsaye?" Nahidt ta yi murmushi ta ce" to idan ya fi min dadi fiye da na ce da kai Malan fa shikenan sai na tauye jin dadin harshena?" Ya salam, watau idan matar malan ta taba gannin wulakanci da rainin hankali a tsayin rayuwarta to bai taba kamo irin na wannan lokacin, kuma wannan ranar ba Babu yadda bata yi ba dan ta samu wanda zata kaiwa sukar dayar boyayiyar karuwar abun ya gagara, ita bayananiyar kuma itace ke kiran mata miji da tsakiyar dare? Salon ta yi magana ya nuna mata taimako yake yi shi ba wani abu dake tsakaninsu? Idan Malan ya yi wasa Nahidt zata kaishi wuta! Karasowa ta yi ta zauna ta shige jikinsa a hankali ta kai hannunta sasan da ta san sai sun motsa abin yake tashi, sai dai abinda ta ji a wajen a yanzu da ta tabata ba taba shi ta yi ba ba komai ba ya sakata dagowa da sauri tana kai hannunta ta janye wayar dake kunnensa ranta bace ta ce" Ke Nahidt kike ko wa? Barikin zaki ringa baza min a cikin gidana a tsakiyar dare a lokacin da mijina sai sadu da ni? Walahi bari komai ji........" Warce wayar da ya yi yana kallonta da mamaki ya kai dubansa da sauri kan wayar ya ga an kashe ya saka shi sake kallonta da mamaki ya ce" Subahannalah, me haka yake nuni kennan furera?, Ya salam wannan furuci naki zaki yi gatsal a kunnen yarinyar dake mutuntani take min kallon yaya a gareta?, Me hakan yake nufi da furucinki?" Hawayen da take rikewa ne suka shiga zubo mata tana kallonsa ta ce" Mun kasa fada maka dan muna shayinka, ko nace dan muna Tsoron bata maka rai kuma abu sai hauhawa yake yi?, Wani girmamawa ga macen dake kama sunnanka kai tsaye? Fitsarariya ce, watsatsiya ce Malan, me kake ji a hira da ita? Me zuciyarka ke son kaika ta baro da girmanka da darajarka, da karatunka, duniya na mutuntaka kana waya a tsakiyar dare da wannan matar? Ka manta kanwarta ce ke kiranka da Aba aman ita tana kama sunnanka ne gatsau Akaramalahu ? Yanzu da nake cikin bukatarka na fito na sameka a waya da ita tana kashe maka murya duba ka ga ka amsa gayatarta ta waya ya Ustaz baka gannin tunkudaka take yi bakin rami ne A'UZUBILAH?, Yaya zaka yi da hakina ko kuma kyautata mana da kake na tsayin lokaci ne zaka zubar a tashi daya ka riki sharin yar bariki?" Hannunsa ya jimke yana kallonta yana girgiza kansa a tausashe yace" Subahannalah, yanzu da tsarkakeken harshenki kike munana zato wa yar uwarki musulma dan ta kasance a cikin kadarar rayuwa sannan ki dora a kaina dan kin ji jikina a amshe da yannayi sanyi sanyin dake hurawa ko kin manta irin lokacin nan koda baki tabani ba a tabe nake ne ya subahannalah shine zaki yi kalaman nan dan zuciyarta a tabe take ta nemi da jin daga gareni a kan kaurarta gidan kanwarta sai hakan ya zama laifi har ki ce yaya hakinki da nake ci?, Ki yi hakuri idan har ina take hakinki kin ji? Ki tashi mu je daga daka dan mu waye damuwar in sha Allah" (😌 kai jama'a😌) Nahidt kam wani abu ya ringa tukar zuciyarta ta kafe wayar da ido Gaba daya kanta ne ya kama ciwo da wani madaukakin bacin rai dake shigarta na musaman A duk fadin duniya idanma ana tunnanin basu da kara da kawaici kowa ya zo ya ji sunna da shi domin sun yiwa malan a kan matarsa Dukan abinda matarsa ke yi sun san ita ke yi sun kuma san rura wutar kiyayarsu da yan unguwa ke sake yi harda huduba ta matar malan da suke samu ba ji ba gani idan ta dauki magana da nufin zatai wa'azi sai ta ringa kamanta shedancin kansa da sunnansu tana kwatanta ko makotaka ta hadaka da su to fa ka yi kokarin kiyaye imaninka, watau ita tana rayuwarta ne da neman fitina da hayewa musuluncin kansa bayan ba haka musulunci ya zo mana da shi ba Tamkar mai fama da cutar hawan jinni haka kanta ya kwashi ciwo sannan jikinta ya ringa daukan mijirya yana sakawa , barci kuwa ya ce mun yi da ke yau zan ziyarceki ne? Kama

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});