Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 106

Chapter 106

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 "Ku barni na je wajen *IBTISAM* , ku barni na je na gani koda kabarinsu ne a nuna min nai masu adu'a, ku barni na tafi dan Allah, idan kuma sun gane inda nake ne su kasheni mana su gaji duniyar?, Dan Allah ku sasauta min haka mana??????" Ya idasa yanna dago kansa yana kallon MUHAY fa ya zuba masa ido yake ta kallonsa da son gane surutun magana marar ma'ana ne irin na wanda bashi da hankali yake yi, ko kuma wannan bawab Allahn na cikin wani yannayi ne na son a gane yarensa? A hankali ya nemi da ya kama hannun mutumen, sai dai ya ga ya dan ja baya kadan da yannayi na ya tsorata Dan gyaran murya ya yi yana kallonsa ya ce" Idan da hali, ka dan fada min wanenen kai mana?" Mutumen ya ringa kallonsa da son fasare kalamansa da kuma son gane a kan wani dalili yake son hakan? Dan gyaran muryar ya sake yi zai yi magana sai ya ga mutumen ya rike hannunsa ya rage muryarsa sosai ya ce" Kai din Soja ne ko? Ba su kake yiwa aiki ba?, Kai din mai adalci ne?" MUHAY ya bi hannun nasa da kallo, sai ya sake kallonsa ya gyada kansa a hankali yana kallonsa ya ce" To ka taimakeni ka daukeni ni da matata ka fitar da mu daga kasar nan, a kafarmuma zamu je kasar da nake da Nutsuwa, zan yi aiki har a kaini kasar, domin a cen kadai nake da Nutsuwa, kuma a cen na baro y'ayana, ka ga masu nemana masu fada a ji ne, idan suka sameni zasu kasheni ne ni da iyalina, kar ka basu dama dan Allah, .......". Ya yi magana cikin nutsuwa sai kuma ya shiha kallon sama ya fara dan Neman fita da gudu sannan ya fara ihun irin na dazu yana ambaton ana fa son kama shi, ana binsa fa, ana tsorata shi........ Sai da ya ja numfashi kafin ya sake tare mutumen da karfi ya ringa tafia irin ta baya baya har ya karasa kusa da gadon nan ya ce" Ka kwonta a nan na je na dauko matarka sai na fida ku inda kake cewa din" Kai ya ringa girgizawa yana fadin" Ka je da ni, gaba Daya wajen nan ya zama ramuka da duhu, ka tafi da ni ka ji?" Ido ya sake kura masa, a hankali ya ringa kallonsa kafin ya samu kansa da fadin" Kana adu'a kuwa?" Likitocin dake kallonsu dukansu mamaki ne ya kama su, ta yaya Ganaral zai dubi mutun a irin wannan yannayin ya masa tambaya irin wannan? Wani irin adu'a kuma? Anya mutumen nan dake haukace ya sanma meye hakan? Gashinnan karara hauka ne yake yi ba ji ba gani? Su kam ya yi ya barshi ya fito ya basu dama su mika shi wajen likitocin mahaukata a je cen a gagarkama masa allurori na mahaukata a saka shi a dogon barci a huta, wannan ai ya tafi sai hakuri kawai, aman abin mamaki sai wani sauraronsa Ganaral yake yi yana wani kokarin yi masa magana Da kyar ya iya barinsa a tsaye bayan ya rufe idannuwansa kam ya ce da shi yana zuwa yanzu yanzunnan su fita a dakin Yana fitowa ya kura masu ido gaba dayansu, balema matarda da take dan dingisawa da kafarta da aka daura mata bandeji baba sosai Dan gyaran murya ya yi yana kallon likitar ya ce" Docter ki yi kokarin sake masa wata allurar barcin ba mai nauyi ba ina dawowa Daga haka ya juya ya nufi office dinsa sannan ya bada damar a kawo matar Tunda ta zauna a saman kujera jikinta ke dan rawa, kanta a kasa, gaba daya hankalinta a tashe Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya juyar da kansa da yaren buzanci ya ce" Su wanene ku?" Da sauri ta dago kanta tana kallonsa jin ya yi yarenta sannan yana tambayyarta su wanene su Harshenta na rawa ta fan girgiza kanta tana fadin" Mu ba kowa bane, mijina mahaukaci ne, ni kuma almajira ce, mun gode da taimako ku salamemu na maida shi wani wajen mu labe, in sha Allahu ba zaku kuma ganninmu a garin nan ba" Kansa ya gyada bayan ya dasa aya ya ce" a wani dalili ne za'a hanna ku zaman kasa bayan yan kasa ne ku? Ko ku ba yan kasar nan bane?" Hannayenta ta dan dora saman cinyarta, a yannayi na gajiya ta kale shi tana danne lebenta dake rawa ta ce" Yalabai........" Da sauri ya kurawa fuskarta ido da sunnan da ta ambata yana kallonta Da muryar kukan da ta fashe da shi ta dora da fadin" Yalabai ni ban gane komai ba, na kuma kasa gane komai, Yalabai daga fita dan zuwa sallah ta bamu sako wani gida kusa da mu, shikekan sai a nan muka tsinci kanmu, ana gana mana azabar da ban san laifin da muka aikata ba sannan tunda muka sako kafa ya haukace, Yalabai ni Uwa ce, ban san a ina suke ba, Innalilahi wa inna ilaihi raj'une ina rayuwa a haka ban san a mace suke ko a raye suke ba, a wani hali suke ne?, Yalabai ina son komawa ba hali ba hanya, mijina ba lafia ga hauka a daure yake idan ba haka ba ya ce zai fita da gudu, wayo Allahna na tabata abinda na aikata ke bibiyata, bani da kowa sai Allah , dan Allah kar ka mikamu hannunsu su sake wulakantar da mu su halakamu"......ta idasa tana saukowa daga saman kujerar da ya mata nuni ta tsugunna tana bayaninta tana mai magiya ta fashe da kuka tana hade hannayenta duka biyu tana sake sada kanta Kasancewar abaya ce da ya kawo mata cikin kayan da Mama ta siya ya saka dan kwalin kanta dan zamewa ya sauka a saman kafadarta Abinda ya gani a gaban goshinta ya saka shi lumshe idannuwansa hadi da amabatan sunnayen Allah a cen kasan zuciyarsa Gaba daya dukan wani tunaninsa ke son hadewa waje daya, harma da wani kokari da yake iya yi na rayuwa A hankali yake kaucewa tunanin, da korar da tunanin da tunanin wannan ai wani kwatse ne irin na tunane tunane marar dadi, wannan ai wani magana ne marar anfani da daraja, shirme ne, ba gaskiya bane, sai dai a lokacin da ta mayar da mayafinta ta sake kallonsa muryarta a raunace ta ce" Yalabai dan Allah ka rufa mana asiri........" Sai ya samu kansa da saurin mikewa tsaye yana sauke numfashi a jajere kafin ya iya controling din kansa ya dauki waya ya yi kira ya bada umarnin a yi kokari a saka masa marar lafiyan nan a cikin mota, sannan ya sake fuskantarta a nutse ya ce" Bismillah" Wajen da ya nuna mata ta bi da kallo, kafin ta sake kureshi da kallo Shi dai a jikinsa shiga ce yau ta sasaukan yadi ruwan madara, sai dai rigar ce ya saka hadi da wandon gine dogo har kasa mai ruwan baki Hannunsa daure da wata

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});