Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 105

Chapter 105

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,227 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tana kallonsu sunna kallonta Dan murmushi ta yi tana girgiza kanta ta ce" Alhmdulilah ala kulli hallin" "Zaku iya maimaita kalmar godiya ga Allah subahanahi wata Allah kuwa?" Ta sake fada tana kallonsu A hankali suke gyafa kawunnansu A sanyaye ta sake furta" Alhmdulilah" Summa da daidaya sai suke fada sunna kuma yin shiru da bakunnansu A sanyaye ta ce" IBTISAM kin ga nima ban yarda cewar sun rasu ba" Da sauri NAHIDT ta kalleta a raunace ta ce" Mama haba Mama" Mama ta yi gagawar cewa" Haba Nahidt, to ai ba sabo bane, ba laifi bane, ba haramun bane, abinda nake ji ne na fada , kuma ina mai tabatar maki tun daga cen kasan zuciyata nake jin cewa basu rasu ba" Tsatsareta suka sake yi da ido har Shuwwa ta ji idannuwanta na zafi a hankali ta ce" Mama kema baki yarda ba ko?" Mama ta gyada kanta tana sakin hannunta ta dafe gaban goshinta tana fadin" Kin ga, su sun rayu da ku ba tare da sun fada maku garinsu ba, Menene dalili? Kasata mai dadin riko a zuciyya?, Ko daga rami ka fito watau aka ce cen ne asalinka zaka ga ko ka tare a karshen kasashen duniya lokaci zuwa lokaci kana sako maganar garin haihuwarka kana begenta harma ka ringa fadin abubuwan da kuke da shi masu daraja a garinku, aman ace iyayenku basu da shaukin zanta haka a tare da ku kadai da Allah ya basu? Wannan shine tabatuwar labarin mahaifiyarku , na yarda cewa Hamza yyayanku ne kuma danginku ne suka wakilci daurin auren IBTISAM, sai dai labarin mahaifinku ne na kasa kamo zaren maganar, shi kuma wanene shi?, Shin shine mahaifin Hamza ko kuma shi din wani ne daban mai tatare da boyayan Al'amari?, Abinda na sani shine zuciyata ta kasa aminta cewar sun rasu, ban sansu ba, ban taba ganninsu ba, ban san me ke tafe da rayuwarsu ba, aman ina ji ban yarda da sun bar duniya ba........." Ajiyar zuciya take ta saukewa ta dora da fadin" Ni dai mutun ce kamar kowa, ban isa na iya cire maku damuwarku ba, aman kun san me? Zamu tashi tare mu je saudiya da ku, zamu je wajen da kuka zauna da iyayenku shekaru masu yawa baya, zamu sake bincikawa sannan mu sake bibiyar hakan, Daga nan zamu amshi dama wajen ikon kasar mu je mu duba kaburburan su, zamu roki Allah idan sunne ya saka mana salama da dangana a zukatanmu, zamu yi iya yinmu, idan har amsar ta zo daya ce cewar babu su, zamu zo mu zauna mu fahimci junna, domin a rayuwarku komai ya yi min banda al'amuranku na furucin bakinku, da wasu abubuwan, a matsayina na wace zan rikeku tamkar uwa a wajenku zan fada maku gaskiya cewar dole zamu kasance masu laushi, matan da suka amsa sunnayensu mata, a farawa daga yau, daga yanzu yanzu yanzu zan fara da baku kadan daga cikin sirikana, ba gudu ba ja da baya kuma sai kun yi domin ni mamanku ce!" Gaba dayansu har wani tsigar jikinsu ke tashi, dama bayan Malan akoy wasu mutanen da suke rike da dabi'un mutane masu daraja na gidan duniya?, Basu kara yarda da lamarin na gaskiya bane sai da ta gama barawa masu aikinta salahun dukan abubuwan da take so su kular mata yau sannan ta aiki Lami zuwa bakin hanya ta siyo mata manyan Po na hawa biyu, sannan ta ja su makeken dakinta mai dauke da falo da dakunna biyu a cikinsa bayan falonta ta shige daka da su ta fara ciro kayayakin da gaba dayansu sai da mamaki ya fara kashe su kafin su maida hankalinsu kanta domin wani zama da Shuwwa ta yi a kasa ta baje kafafuwa ta sakata mikewa ta sakata ssake zamanta ta halin nuna mata cewar mace yarinya ko baba, ya dace ta kiyaye zama irin na wara kafafuwa, ta iya zama na hade kafafuwanta ko a ina zata zauna, wannan din zai hanna mata saurin kamuwa da iskar gaba Kayayakin da ta fara fitarwa sunne SASAKEN BAURE, Kananfari, Cristaux de menth, ta raba masu aiki kan daya ta dora dahuwar sasaken bauren nan, daya kuma ta zo ta daka kananfari, sannan ta ciro abin cire akaifa da kayan gyara ta baje masu a nan kafin ta koma falo dan amso Po din ( bayanin yadda ake anfani da su a page na gaba in sha Allah) ___________________________________ Daga wajen da suke tsaitsaye sunna kallon kokowar da ake dima tsakanin Lieutenant Ganaral da wannan bakon marar lafiyar abin na daga masu hankali, sunna so su shiga aman umarnin da ya bada cewar a barsu ya saka kowa ke tsaye jinninsa a akaifa yanna kallon abinda yake faruwa Matarsa dake tsaye hannayenta rungume a kirjinta muryarta a sanyaye ta ce" Ta yaya za'a ce mijina mahaukaci ne, haukan yaushe ya same shi ne?, A da mijina ba mahaukaci bane, shi dai burinsa mu bar kasar nan, dan Allah ku cewa wancen bawan Allahn a salamemu mu bar kasar nan, mun tuba bama son zaman garin dan Allah" Likitar da ta gama sauraronta ta sauke ajiyar zuciya ta ce" Idan kuka fitan ina zaku je?, Me yasa yake maimaita kalmar a barshi ya tafi? Ya tafi ina? Ina danginku ne?, Ko baku da kowa ne?" Zata kuma yin magana gaba dayansu suka juya a firgice jin datijon nan ya fashe da kuka, domin abu yake dauka yana makawa Ganaral dan ya barshi ya fita aman mirsisi mutumen sai ya ki koda kwakwaran motsi ne, kuka yake yi kansa da kafarsa a haukace ya ce" Wayo Allahna baka gannin abinda nake gani ne?, Bina ake yi da wuka ana huro min wuta, kasheni ake son yi, kuma shekara yau daya bayan daya shekara goma sha biyu rabona da y'ayana, sun dauko mu mun zo da mu nan dan su halaka mu? Na ce na bara masu koma me suke so , ni burina na rayu da iyalina cikin kwonciyar hankali da nutsuwar zuciya, ko na tambayi da yawa ne?, Ku barni na je ga IB.................. " 😩😭 I'm sorry I'm seek walahi 👏👏👏👏💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 43 *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});