Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a kanka, domin auri sakin bashi da anfani haka kuma cikar halitar D'A namiji ya kasance da mace a gefensa........ka je ka fara rarashin mahaifiyarka, a kulun ina sake tunasar da kai ko me kake yi, ka guji daga mata hankali, domin hakan na iya taba komai naka duniya da kiyama, sannan ka daina yi mata shiru idan tana magana ka ringa kokarin amsata ka ji? Ta tsani shirunka ko yayane yana daga mata hankali ainun" Murmushin da shi ya san ya yi abinsa ya yi kafin ya mike a nutse ya juya cikin tsaftar jiki da ta tafia, cikin kamshi mai nutsuwa da naci, cikin tafiya ta kasaita tamkar wani dan sarki ya bar bangaren ya fito yana sauke ajiyar zuciya hadi da kallon sararin samaniya yana gannin gajimare da ya lulube rana hakan ya haifar da dan lumshi lumshi kadan a garin "Barka da safia yaya" daya daga cikin y'ayan CHIEF OF ARMY ta fada da kashe murya sosai da kuma sake sada kai bayan dukawar da ta yi again Kansa ya maido kanta ya yi mata kallo na dan sekwani ya ce" ar u seek?" Domin shi sai ya kamar wata mai ciwo dan gaba dayanta a hade ta Duka din Dagowa ta yi da sauri tana kallonsa , haka kuma lokaci daya ta ce" Lafiata kalau yaya" Bakinsa ya tabe ya shiga takawa yana kallon sojojin dake bada tsaro a cikin gidan wa'inda du idan ya karaso sai sun sara masa sannan sun yi jira ya basu damar sauke hannayensu sannan su ci gaba da shawagi a cikin gidan har ya bacewa ganninta Idannuwanta ta lumshe a bayane ta furta" Ya Allah ka malaka min bawanka , koda yana auri sakin ina so , koda dukana zayana yi ina so" Yayarta dake hangenta tun dukawar da ta yi ta gaishe da yayan nasu ta gama cika da haushi da mamakin yarinyar, uwa uba da ta ga kamar ya bata amsa yau sai hankalinta ya tashi ta fito ta karaso a lokacin da ya bar wajen tana fadin" Ashe shirmen adu'ar da kike yi kennan ko?, To ki hada da idan na mutu domin ai kin san baban goro sai magogin karfe, Iko da iko yake haduwa ba da yar talaka ba, kin san mahaifiyata ko y'ar waye a kasar nan, nice daidai da sarautar MUHYIDEEN ba kowace y'a ba, ki ringa daidaita adu'ar taki kina fadin aman idan na mutu domin idan da raina kin san ban yi kama da wada zata bar yar da aka auro uwarta dan tausayi ta kwace mata miji ba" Sosai magangannun nan suka doketa, hakan ya sa ta murje idannuwanta ta dubeta itama tana fadin" Ashe kuwa da an fadi ba nauyi, da an yi kukan rashin yar masu sarautar duniya a gidan SHIEF OF ARMY, ni aunty wani lokacin saima ki manta cewa da Uba ake ado ba da riga ba walahi!, Gaki ke kuma manya sun ce ba shegiya bace bale na fahimci yadda kika cika bugub kirji da dangin iya..........koda yake ba kowa ne ya yarda cewa dan adam haka yake zuwa duniya ba da tare da an hado masa da jarin sisi ba, Allah ne ya azurta shi..........................kowa ya nemi sa'arsa ta hanyar da ya ga zata gyara shi, aman ki sani marar gatan nan dai nice, kina ji kina ganni zan fi kowace y'a dace da zama matar LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY" Tana gama fada ta yi tafiyarta ta bar yayarta tsaye baki sake tana kallon hanyar da ta bi kafin itama ta yi kyaptu ta furta" Mu zuba mu gani" ___________________________________ Tunda ya zauna ya tankwashe kafafuwansa ya sakata a gaba ta hade fuska tamau tamkar bata taba yin daria ba Sake kure fuskarta ya yi da kallo irin na kauna da begen mahaifiyar tasa Du yadda take cire kai tana sake hade gabas, da yama, kudu da arewa dan kar ta saki ya samu damarta abin ya gagara domin daga karshe sai da ta kafe shi da kallon itama tana fadin" Kai bara ka ji ba sakani da ka yi a gaba ba ba inda zaka je, na ce ba inda zaka tafi" Murmushi ya yi fafaden murmushin da ya bayanar da tsaftatun hakoransa a hankali ya ce" Na yarda " Tsai ta yi lokaci daya tana kallonsa Ya yarda fa ya ce? Kai tsaye ya yarda da maganar nan? Ina da wata a kasa, ta tabata da wata a kasa, akoy abinda suke shirya masa shi da Abansa dan haka ta nuno yatsarta manuniya a kansa tana fadin" Ka ga MUHAY ka fito sak a mutun ka fada min abinda yake cikin zuciyarka, tafiyar nan ce na ce bana so ba zaka yi ba, a kan me ka hakura haka kai tsaye? Meye kake shirya min ne?" Tsakani da Allah da ya iya daria irin ta kyakyacewar ban, to da babu abinda zai hanna shi kyakyacewa da daria a gaban mahaifiyarsa, sai dai duda haka a hankali ya ringa alamu na zuciyarsa ta shiga cikin shauki da farin ciki harma ya iya budar bakinsa ya ce" Mama, kika ce bakya so, na ce shikenan na fasa kuma sai ki ce da abinda nake shiryawa? Nake shiryama mamana kuma?" Fuskarsa ta sake kurewa da kallo tana kankance idannuwanta tana shiga shauki na kallon yaron nata na bayanar da farin cikinsa a sanyaye ta ce" Na sani ne? MUHAY sha nawa kana fitowa a haka ba'a san gabanka ba bale bayanka?" Ajiyar zuciya ya sauke yana fadin" Koda wani bai sani ba, banda Umuna, tunda kika ce bakya so na fasa ba zan je ba" Mtsssssss haka kawai take ji a kasan zuciyarta ya dai ce ya fasa ne, yana iya fita a kowani lokaci ya yi tafiyarsa, hakan ya sa ta sake kureshi da kallo har ya sada kansa kasa a sanyaye ya ce" Aman idan har kin ji kin aminta, ba yanzu ba ko nan da shekara goma ne, idan ina daya daga cikin masu rai, kikai shawara kika ga ya cencenci na je garin nan dan na samu lada, idan kika ce MUHAY ka je Allah ya yi maka albarka , zan je Mamanah" Yan yatsunta biyu ta hade har suka yi dan karra tana fadin" Ha, na sani, ni na san baka bar maganar ba, ni zaka yiwa wayau MUHAY ?" Kansa ya girgiza yana sake saka idannuwansa cikin nata yana alamun da yake sakata saurin amince masa da abu Kai ta cire tana cire idannuwanta a cikin nasa tana fadin" Ba zan taba amincewa da nisan aiki irin wannan ba, kawai ka cenza shawara" Murmushi ya yi ya mayar da bakinsa ya dinke , hakan ya sa ta ringa yin murmushin itama na doguwar maganar da ya yi yanzun, ta tabata da ace ba a kan aiki bane ba zai yi magana haka ba A sanyaye ta ce" Yaushe rabonka da mamanka?" Dagowa ya yi yana kallon hannunta ya ce" a kadan an yi shekara biyu Mama" Idannuwanta ta lumshe tana hanna kanta bayanar da bacin ranta a hankali ta ce" Yin hakan ba kyautawa a ciki, dan ka saki y'arta sai kuma ka yanke zumunci da ita? MUHAY Ouseinata ce fa" A nutse ya ce" Mama, Fareedanta ta

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});