Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 187

Chapter 187

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wannan dalilin ya sa ta daga ta yi tafiyarta kasa mai tsarki ta yanke hulda da kowa kan tana bukatar kusanta kanta da Ubangijinta ko zata samu rabauta ko zata ji zuciyar a sake irin na mai kyakyawar tuba, shi yasa itama ta dawo ta sake rungumar lamarin yaronta da matarsa sai wajen Mama da take zuwa su yi zumunci ta dawo tana kula da Shuwwa sosai A yanzu lokacin haihuwar tata har ya zarce aman kuma shiru, sai Nahidht da itama ta gama ficewa a hayacinta ce nakudarta ta tashi tun da daren jiya har zuwa yanzu karfe goma sha daya na safiya shiru bata haihu ba, gashi likitocin sun nuna cewa nakuda ce take ta zama bata idasa nuna ba sannan sunna kyautata zaton a cikin nan ba daya bane dan irin motsin da abin cikin ke yi bayan girmansa, domin Malan kiyawa ya yi a masa scan ya nuna ya fi so idan lokacin ya yi zai ganni da idannuwansa Kai ta sake juyawa tana maida hawayen da suka cika idannuwanta ta sake kallon dakin yan haihuwar da Nahidt ke kwonce muryarta a raunane ta ce" Mama, dama kowama haka yake haihuwar ne?" Hajia da ta dawo da abincin ranar da ta koma ta dauko domin ita Furera bata zo ba tana dai cen tana kula da abincin gidan dan Malan kam ba kanta yana masalacin asibitin koda wani abin cen ake tarda shi ya kasa katabus ta dafata bayan ta nanade mata dardumar da aka shinfida mata a kasa a sanyaye ta ce" Kanwata , kowa da irin yadda take zuwar masa, duda ban taba haihuwa ba aman an haihu sosai a hannuna in sha Allah zata sauka lafiya mu yi ta mata adu'a ta yi kokari sosai domin har yanzun tana ta karra rike kanta sosai " Mama zata karra mata wata maganar sai ga MUHAY din ya karaso A sanyaye ya sake yi masu wata salamar yana dukawa da ledar dake hannunsa ya shiga budewa yana kallonta ya ce " kin ga na kawo maki yalon nan yau du baki nema ba" Fuskarsa ta karewa kallo mai cike da haiba , sajensa luflufluf a kwonce, lebunnansa sunna kyalin jansu haka kuma yannayinsa dake tafe da sanyin fa jikinsa yake da shi tun jiyan shima na nakudar Nahidht din da ya tsorata shi har yake tunanin idan ma Shuwwa din ya tashi yaya zai yi da ransa ne? Malan yana masalaci sauka yake yi ba ji ba gani ya kasa cin komai sai karatu yake yi bawan Allah, shi idan tasu ta zo ko yaya zasu kwashe? Likita ya ce lokaci ne bai yi ba da zarar lokaci ya yo zata haihu ba wata matsala a tare da cikinta, wai bata wuce ka'ida ba, aman ai yanzu a satin na wucewar ka'idan take ko? Wanke yake nufin idan bara haihu ba za'a iya yi mata fashi A sanyaye ta lumshe idannuwanta sakamakon ciwon da ta saba ji mai dantsa mata har bargonta da ya sake tashin mata A hankali take dan numfashi da bakinta idannuwan nata a rintse rufffffffffff har sai da ta ji abin ya lafa mata sannan ta sakar masa murmushi a hankali ta ce" Ka ci abinci ne?" Ajiyar zuciya ya sake saukewa yana tunanin wai abinci, ita dai a yi sha'ani kawai, shi ba abinci ba yai idonsa idon yan sholisho suka wani kwasa a guje dan sun gansa a lifan dinsa ya yi gaba ko kallo basu ishe shi ba, to ina hankalin kallonsu ne yana ta kansa? Mama ta sake sauke ajiyar zuciya ta dauki wayarta ta sake kiran Mahaifiyarsu A sanyaye ta ce" Haba gimbiya wannan wace irin karra ce haka? Ya dace ki zo ki ga Nahidt, yarinyarnan tun jiya take kan gwuiwa, har yanzu shiru, ki zo ki dubata sannan ki karawa yar uwarta kwarin gwuiwa, tunda ta zauna din nan ta kasa koda motsi sai dai ki ga tana rintse ido tana kuma budewa" Maman ta sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Aa Umaansu, bayan gaku kuma ni din idan na zo me zan masu? Nakudar wata da har take sati tana ja? Allah ya raba lafiya, sai dai......." Sai kuma ta yi dan shiru Mama ta ce" Sai dai me?" Maman Shuwwa ta ce" Ita IBTISAM din, ki dan matsanta mata kan ta mike daga inda take ko ta kwonta ki gani? Idan ta yi to, idan kuma hakan ya gagara fa ina tsoron irin nakudata ce take yi wace sai dai na yi ta surutu a zaune idan kuwa aka yi wasa daga zaune idan har na karkata to dan bada kan d'a ne" A zabure Maman ta juyo wajen su Shuwwa din tana kallon yadda Muhay ke mika mata hannu yana fadin" Kalleni, bara na kamaki ki mike mu tataka zaman nan bashi da kyau fa kin sanni, tun safe a haka kike fa yau ko ciwon bayan bakya ji?" Idannuwanta ta kuma rintsewa sanadiya ras ras ras ras din da take ji har kwakwaluwarta ta dan janye hannunta tana dan damkar hijab dinta kadan har sai da ta lafa mata sannan ta ringa sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" ka ga, kafafuwan nawa gaba daya yau basa anfanuwa, haka kuma kamar an girkan duwawun na kasa wani motsin kirki da na ce zan ringesa nan hakarkarina yake rikewa dole dai zan dawo na zauna a haka............ka bari idan Nahidt din ta haihu sai mu shiga " Mama ta farra zarro ido zata mike likita ta fito da sauri tana fadawa wata nurse kan maza ta kirawo likita kai ya fara badowa A haukace ta yi baya dan kiran likitar tasu, hakan ya sa Mama mikewa zurbat ta karasa wajen Hajia da ta mike tana fadin" Ya Allah ka rana lafiya alfarmar annabi, ya Allah ka rana lafiya" A dan rikice ta ce" Anya Ibtisamma ba nakudar take yi ba?" Hajia ta juyo tana kallonta ta ce" Nakuda kuma Hajia? A hakan?" Mama ta ce" Kinga fa yannayinta fa? Yarinyar nan bata da lafiya zo ki gani" Sunna karasowa likita na shigewa aka rufu a kan NAHIDt wace karfinta ya gama karewa jikinta a mace ta galabaita ta gama ficewa a hayacinta ta riga ta san tata ta kare wai wani ta nisa? Ta yi me idan ta nisa? Tun dazu ai take nisawar babu abinda ke fita a jikinta gaba daya an gwaleta gaban kowa ana mata nisa, bata san cewa da ake cewa idan lokacin fitowar dan ta yi fitowa yake ba sai yanzu da ta ji wata irin azababiyar nishi ta taso mata daga kirjinta ta fetso aabinda ya tafi da dukan kuzarinta ya yagata tana ju likitar ta idasa janyoshi ta fitar daga jikinta tana kuma neman maida numfashi wata nakudar ta kuma kankama wace ta idasa sadakarwa tana ji ana daidaitata da sauransu da kyar kamar ba zata iya ba sai ga wani dan ya fado duniya mai calarar kuka domin da ihunsa ya diro duniyar yana kukansa tun karfinsa kafin ta nemi tafiya duniyar summa inda suka hannata ta hanyar du da ake hanna mace tafia duniyar summa a irin wannan lokacin domin jinni ke dauka idan ka tafin ta yiwu ka tafin kennan

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});