Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 62

Chapter 62

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Zata iya cewa rabonta da ta ji nutsuwa a cikin waje irin wadda take ji a Yanzu a cikin dakin nan tun a lokacin da mahaifiyarta ke kwonciya a gefenta ta sakata a cikin jikinta a cikin dakinsu na saudiya A hankali ta ringa sauke ajiyar zuciya tana sake shakar kanshin turaran ruwan da dakin ya dauka mai nutsatsen kanshi sannan ta ci gaba da sake bin dakin da kallo tana ta aikin lumshe idannuwanta da daukan yannayin wajen wa fatar dake jikinta har ta sadu da gaban madubin dakin ta ja ta tsaya tana kallon kanta tun daga sama har kasa ba tare da ta san me take son ganni a jikin nata ba A hankali ta sauke dubanta a saman kugunta sannan ta sauke a saman fuskarta Ajiyar zuciya ta sauke mai zafi tana kallon kanta a hankali ta furta" Me yasa kowa ke yanke mana hukunci daga ya ganmu ne? Shin kamanin halitarmu keda bamban da ta sauran al'uma ko kuma dabi'unmu ne ba irin nasu ba?" Dan jan numfashi ta yi jin abin na neman sakata a wani haki na mutuwar zuciya, hakan ya sa ta tatara gashin kanta ta hade a cen tsakiya da dan siririn ribom din da ta cire na sama ta maida shi a tsakiyar ta kame kan nata tana juyowa ta fuskanci dakin Bakinta ta yatsina ta mayar da muryarta kamar ta karti a tunaninta ta wani kausasa fuska ta ce" Kuma ki gyaran dakin nan ki cenzan komai dake cikinsa!, To malan ina koman da zan cenza din ne? Ni dai ai bakuwa ce kuma ban ga waajen da aka rubuta abubuwan cenza maka ba a nan, sannan me bedsheet din nan suka yi in ba almubaranci irin na mai kudi ba? Ina kayan share share da gugar dakin? Ni banma ga datin da dakin nan ya yi ba sai iya yi kamar na matsiyacin miji!, In dan a tunaninka aiki zai dakatar da ni SHUWWA girman saudiya ka fado babu nauyi domin babu abinda zai dakatar da ni wa aikata aikin nan a dan kankannin lokaci sannan na sauka na karanta wajen dora girkin na gani idan wasu sababin launin girki da hada tea ne za'a koyawa wace ta yiwa larabawa aikatau fine ai shi ilimi fadi gare shi mu kuma muna so!" Zannin gadon ta fara yayewa bayan ta dauke gajeran wandon dake ajiye a saman gadon tana zarro ido ta yi sauri nufar bayi ta ajiyr ta fito tana tunanin yaya zata yi da gajerun wandunnan da ta gani uku cif a ajiye a wajen snk ne? Tana zuwa ta idasa yayewa ta nufi bayi dan ta ga ko akoy injin wanki? Ai kam akoy shi, kuma tsaf ta iya anfani da shi, hakan ya sa ta bude ta saka zannuwan gadon ta zuba omo ta daidaita komai ta rufe ta koma tana tunanin wajen kayan aikin aka yi kiran wayar dake makale a dakin nasa Da neman fitina ta karasa ta daga dan ta amsawa koma waye, sai ta ji cewar an kawo mata masu aiki ne ta fito ta gansu, hakan ya sa ta yi dan murmushi ta ajiye sannan ta je wajen kayansa ta bude ta tsaya tana bin kayan da kallo A nutse ta janyo rigarsa irin na gudu masu babar riga da dogon wandon nan ta saka a saman rigar dake jikinta hakan ya sa rigar ta kusan zuwan mata gwuiwarta, sannan ta dauki hularsa ta kakin sojoji hankali kwonce ta dora a saman gashin kanta ta rufe tana fadin" yanzun wadinnan iya kayan gudu ne da na kakin soja? Gaba daya mutane ba tsoron Allah a lamuransu kwata kwata!" Tunda take saukowa kowace mace da aka zo da ita ta dago daga tsaotsayen da suke ta zuba mata ido, Wace dai ta shigo a matsayin matar jarumin nan ce a gabansu Watau kyanta da kyan fatarta a bayane ba a boye ba abin mangari ne a garesu, sai dai sun yi mamakin kankantar jijinta domin rigar nan boye du wani abu mai motsi na jikinta ta yi sosai da sosai Bata tashi basu mamaki ba, a lokacin da suke jira yar innocent murya ta gaishe su, ta yadda zasu fara dora mata nasu kalar ikon ta yadda zasu yi kata wayau da takamar mijinta ne su nuna mata sun fita iya karbar miji, sai suka ji dakakiyar murya tana kallon Chief dinsu a nutse cikin fitar da wararun harufa da yaren turanci bugage na Habuja😌 ta ce" To aman wadinnan wasu zan dauka a cikinsu a cenzo min wasu ko?, Kama yi hakuri ni gani nake mace daidaidai har goma sha uku sun yi yawa a aikin gidan nan gaskiya Sir, ka ga ka ware min mace takwas, suma su raba aikin ta yadda zasu anfana da lokutansu, idan hudu sukai duty yau, gobe sai hudu su yi, sannan duka a nan uku kadai suka kwonta min ka ga ba saman dakunan gidana zasu ringa hawa ba, iyakarsu gyaran falon nan shima ya min girma sosai ne, sai gugar diner, mutun uku sun isa su raba aikin nan su wuni sunna yi, daya kuma sai tana rakani kicin dan ta ringa mimiko min abubuwan bukata irin su turmi, tabarya, dan jajagen tarugu da barar tafarnuwa, da yankan albasa .....wannan shine kawai bukatata, gashi sauran nan basu da dabi'a ta suturta jikinsu, ka ga wancen wandonta kamar ya tsage a jikinta, wannan kuma rigarta daga sama botira a bale, ka ga wancen ita kanta ko hula babu tsakani da Allah mu da muka zo aiki ai za'ana sakani yawan magana ne, ka fa san yan mata da gwali kar a je a zo a ringa shara ana tsoron kurar falona ta taba kafar yan gayu!" Lahaula wala kuwata ila bilahi aliyul azim, watau da ake cewa kar ka yankewa mutun hukunci daga yannayin halitarsa haka ne Wannan yarinya a yan sekwani tana neman kafa tarihin da sauran matan cikin barikin basu kafa ba Domin a bayane , karara take kiran gidan ogansu da gidanta kanta tsaye, kuma a furucinta dukan wata mai rawa da kai sai ta sha jinnin jikinta harma ta yi data sannin zuwa ba da hijab ba dan kuwa basu san cewa matar ogansu koda yarinya ce to fa ta san ciwon kanta ga dukan alamu, idan kuma takamarsu bariki alamu sun nuna a bayane cewar kamar ta ce kau ku bani waje ne! Shi da kansa sai ya ringa jin kwarin gwuiwa da jin shayinta sosai , duda dama shi din ba mai katsala bane, ya kasance mai kiyaye dokokin iyayen gidansa ko ta halin kaka, shi fa Tunda ta sauko da hular oga a kanta ya ji yana tsoron dagowa idan tana magana, watau matan BARIKIN sojoji sunna cewa a sama masu Mama ko? Sun samu, ga yarinya Uwar manya ta bayana sai fatan mai tafia da ita ya shirya Dukkan masu gwalin nan masu cike da burin nan aka tarkata aka koma da su aka bara mata ukun da suka rage wa'inda suka kasance shiru shiru da daukan aikinsu da mahinmanci, ya koma da zulumin samo masu dama dama domin a gaskiya da wahala ace ana son masu nutsuwa da yawa a cikinsu, sai hamdallah kawai

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});