Chapter 180
Chapter 180
cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Jikin hajia ne ya kwashi bari, ta dora hannunta a saman kai harshenta na rawa ta ce" Dan Allah dan annabi ku bari, Innalilahi NAHIDt saketa mu je saketa, dan Allah saketa mu tafi" Nahidt ta kalli hannunta da Hajiar ta rike tana ja ta yi wani yannayi da fuskarta ta ce" Hajia bari mana kema, baki ga tun dazun so take ki kauce ta dakeni ba? Hajia Duka? La'ila ha ilalahu ai yanzun kuma sai dai na ruwan sama ba dai na dan Adam ba!, Idan takamarta miji ni sai na rantse na fita son Aban shuwwa, Kuma ke furera bara na zube maki zance irin na mahaukata nima kishinki nake ji, abinda kike kishin nan nima ina yinsa kamar na yi hauka, da so samu ne kawai ya daina taba ki kwata kwatama ni ba abinda ya shafeni , Sai dai na san cewa na makaro kuma ko wata zai karro bani da yadda zan yi, ko ba komai gayen da kudinsa da lafiyarsa kayan aiki na amsawa da zarar sun ga nama shikenan sai mu yo son kai mu dane shi? Ki rike da kyau a kunnenki NAHIDt ta yi bariki, ta kuma ajiye bariki ba yau ba, aman tama tare da dabi'u irin na bariki a jinninta , bale an zo kan gabar da idan na buga tsuguni Malan ya dana lada zan samu? Me ya fi raina ga lada ga mando!, Ki zage damtse iya karfinki ki amshi kaya a lokacin da ya dace, bayan wannan baki da yadda zaki yi da ni, idan kuma kin nace bismillah, na baki dama daga yanzu gar mu mutu ki bi dukkan hanyar da zaki bi dan kasheni, na tabata dukkan abinda zai sameni mukadari ne, babu wanda ya isa ya hanna, aman fa kika kuma nuna zaki taba lafiyar jikina sai na zane ki da belt!" Tana gama fada ta cikata da karfin balaki hakan ya sa ta kai kasa du irin jikinta kuwa sai gata tana haki kamar wace ta yi tsere, dama Furera ba wani karfin ne da ita ba kawai kaifin bakin ne, gashi bata tauna maganarta da zarar ranta ya bace komaima fadi take yi dan ta huce Hajia kam yau ta ga abu gannin idannuwanta kuma kunnayenta sun jiye mata abu iyakar jinsu Jikinta na rawa ta rasa inda zata yi, da sauri ta juya ta bi bayan Nahidt din bayan ta ba Furera hakuri Tana zuwa ta tarda Nahidt din na kokarin bude falonta, tana budewa ta shige da Bismillah a bayane hakan ya sa Hajiarma bin bayanta a sanyaye ta ce" Nahidt ?" Nahidt ta dakata ta juyo a hankali tana kallonta Hajia ta ce" Dan Allah ki yi hakuri kin ji? Kar ki ringa biye mata dan Allah, kin san ita Furera wani sa'in tana da irin haka, aman da zarar an kyaleta shikenan komai sai ya wuce, dan Allah kar ki biye mata ku ringa kishi irin na jahiliya kin ji?" Nahidt ta yi murmushi tana nuna hajia wajen zama Hajia ta je ta zauna itama ta zo ta zauna a gefe a nutse tamkar ba ita ba ta ce" Hajia, ki yi hakuri, kula shirmen yade yaden magana daban, taba mutunci daban....." Ta furzar da iska ta ci gana da fadin" Wani lokacin marar kunya na ci gaba da yada rashin kunya ne da tunanin ya zama dole a yi hakuri da halinsa a saurareshi, baya sasauci a rashin mutuncinsa baya tunanin idan shi aka yiwa yaya zai ji a zuciyarsa ne? Sai ki ga har ya zamto abin tsoro a waje bayan mayar da shi wata tsiya da aka yi ya sa yake daukan kansa a haka, da watsi aka yi da shi aka nuna masa shima mutun ne irin na kowa da ya maida kansa mutun irin na kowa din!" A hankali ta riko hannun Hajiar ta ce" Hajia ban zo gidanku dan mu ringa raba hali da kowa ba, haka kuma ban zo gidanku da wani ya ringa ci min mutunci ba, idan takamarta na yi bariki inaga wannan rayuwata ce da makomata, yau tunda har na yi aure ana iya yi min uzurin zama da ni da ido koda ba'a bini da fatan alkhairi ba, Hajia ta jima tana wulakantani a anguwar nan, ta wulakanta min gudan jinina da nake da a lokacin wace a kanta babu abinda ba zan iya yi ba dan na kareta, dimin nice mamanta, nice babanta, nice komanta..........Hajia haka take shiga tana takawa aman dalilin mai mutunci da ya rabe mu sai na kawar da kaina na kyaleta, aman yanzun bana tunanin zan iya kyaketa ta ringa min haka du haduwarmu, Idan haka ya ci gaba tana iya yi min a gaban jama'a, haka kuma tana iya mayar da ni tamkar mahaukaciya, ....... hajia ni na rayu ne da kwatar yancina da kuma soyayar makusantana, sannan na rayi ne da yakar mai yakina......................ba zan ce maki komai a kan zamantakewata da ku ba, abinda na sani shine zan zauna zuciya daya da kowananku hajia, mu'amalata da kowanenku kuwa zai danganta ne da yadda ya mu'amalanceni, ni ba makiyiyarta bace, ni kishiyarta ce, dole akoy kishi a zukatanmu mu dukanmu.....aman idan har bata iya gyara nata halin ba lalle zamu kwasheta da ita!" Hajia ta ringa sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Allah ya sanyaya, Allah ya kashe fitinar komai kankantarta, in sha Allah babu abinda zai ci gaba da faruwa sai alkhairi......................, Nahidt dakinki ya yi kyau sosai masha Allah, Allah ya sa a mora lafiya " Nahidt ta daga kanta tana murmushi tana bin dakin da kallo ta amsa da amen ya Allah, ita kanta ta yi godiya da Allah da ya nuna mata wannan daula a matsayin tata, ta kuma jinjinawa mijin Shuwwa dinta, asge har haka ya yi bajinta? Lalle kanwarta ta samu miji sai fatan zaman lafiya......ai kam zata kirayesu yau ta ce da shi Aba ko zai yi dariya, shi kansa da kafarsa shi babanta ne kkai jama'a......... Yar hira suka ci gaba da dan tabatawa da hajiar kafin take mikewa ta mata salama ta tafi cike da son tambayarta me take anfani da shi wa hannayenta suke da laushi haka ne? Zata so sannin abin itama ta nema ta jaraba, domin kuwa ita kam ta san darajar gyara, shekarunta a hamsin kadan ne babu aman a duniya idan ka ga Hajia na gyaran jiki sai ka sarra mata, takan je saloon a wanke mata kanta a busar da shi a mata kitso duk sati uku, sannan ta kirayi mai kunshi ta zo ta yanyara mata kunshinta bale na salatif, haka kuma bata wasa da gyaran jiki irin na lalle, ga kuma uwa uba tsafta da kanshi, bata iya hada turaren wuta ba aman fa bata jin ciwon cire kudinta ta sayi turarukan wuta da na humura masu daraja ta shafa ta kuma turara a dakinta.......wannan dalilin na daya daga cikin abinda ke saka Malan manta cewar wai Hajia ta girme shi, to gaskiya ta san darajar kanta ta kuma san tasaa haka kuma tana aiki da sunna, tana kamantawa sosai da sosai shi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188