Chapter 110
Chapter 110
tsorace ta ce" Kin ga , kina kuwa ganninta? Nahi itace?" Nahidt ta juyo a hankali tana kallon fuskar SHUWWAR Da karfi ta janyo Shuwwar suka rukunkume junna ta fashe da kuka mai karfi tana ihun fadin" wayo Allahna wacece wannan mai kama da mamanmu? Wayo Allah mun shiga uku , Mamanmu ba haka kamaninta suke ba, wannan ramamiya ce kuma ....kai wayo Allahna Shuwwa ba ita bace, ba ita bace SHUWWA ba ita bace....." SHUWWAR dinma da jikinta ke rawa ta sake neman bambarewa daga jikin NAHIDT, sai dai tai mata wani irin riko tana kuma fadin" Ba ita bace, su a saudiya aka ce sun rasu, a saudiya muka baro su, a saudiya aka kamo mu aka baro su, au din ba zasu taba yin nesa da mu su barmu daga mu sai mu a cikin duniyar nan ba, Babanmu ke cewa zai iya yaki da duniya kaf saboda mu, su ba zasu barmu a wulakance ba...... Innalilahi wa inna ilaihi raj'une ki yarda sun rasu, ke ko yarda sun rasu mun fara gannin fatalwarsu ne ko? Du laifinki ne, kece kike taos su daga kabarinsu!" Matar nan dake kallonsu kamar an dasata idannuwanta ne suka farra gannin dishi dishi A hankali ta dan sake kallonsu tana ta hanna kwakwaluwarta yi mata cakule dan bata so ta hargitsa mata tunaninta A hankali ta dan daga kafarta muryarta a cen kurya da yaren larabci ta ce" NAHIDT, IBTISEEMMMM...... "💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣5️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali ta ce" NAHIDT.......IBTISEEMMMMMMM......." Sansanyar, zazakar murya mai irin nata salon da har yanzu babu bawan da ya lakanci sunnayensu kamar wa'inda suka zabar masu su ne suka sake dokar dodon kunnayensu, hakan ya sa a haulace suka saki junna sunna masu zuba mata ido a lokacin da take karasowa tamkar jikinta zai rabe biyu domin har kadawa take yo tsabar rawar da jikin nata ke yi har ta karaso wajensu ta kai kasa kamar yadda suke kasa ta zubawa fuskokinsu ido tana kallo A hankali ta daga hannunta ta kai daidai fuskar Shuwwa dake kuka tamkar zata side ta shafa gefen fuskar tata a hankali , sai kuma ta saki wani irin lalausan murmushin da ya bayanar da farin ciko, nutsuwar da ta jima bata yishi ba a saman lebunnanta duda a busshe yake kamar yadda hannunta yake bushe kafin hannun nataa ya sakai ya tafi ya fadi kasa , alamu suka nuna kansu na ta suma ne Ihu suka saka kusan a tare, wanda ya saka Mama zabura daga hawayen da take ta nufo su da sauri tana ambaton sunnan Allah gannin yadda NAHIDHT ke girgizata tana sake girgizata tana ihun fadin" ANNNA,, kar ki mana haka, baki mutu ba tun baya kar ki mutu yanzu, Anna ki tashi ki ji irin rashin jin da muka tafka ki zane mu, Anna kin san da ni yawon banza na ringa yi Ibteen Papy kuma ta ringa aure auren maza? Anna Annannnnnnnnnmmmmmmmmmmm" Idannuwansa ya rintse a kansu a lokacin da IBTISAM ta mike tana nufo shi da wani irin wawan karfi ta juyo wajen da ya juya ta rukunkume shi a jikinta gaba daya ta fashe da wani karayan kukaa tama sake shigewa jikinsa, hakan ya sa sukai tangal tangal sannan ya sake tsayawa da kafafuwansa yana sake rintse idannuwansa Muryarta na rawa ta ce" Kana kallo bata motsi Yalabai, dan Allah ka rufa mana asiri ta tashi, koda bata da hankali koda me ta zama muna sonta a haka......ka ga a rashinta babu irin abinda bamu gani ba,, ashe dai da gaske da nake cewa bata mutu ba haka ne? A ina ka sameta? Ina papyna ?" Hannunsa ya sa a hankali ya baambareta daga jikinsa yana kallonta yadda du ta rikice take son komawa jikin nasa Kansa ya maida wajen Mama a dan hankalce ya ce" Ku shigo wata motar mu kaisu asibitin kudi,, na so na kilace shi a bashi kulawa irin abubuwan karya sihiri, aman mu je asibitin kawai" Mama ta amsa shi da kai, shi kuma ya karasa ya saka hannunsa ya dage Nahidt daga zubun matan da ya yi ta mayar da ita gefe sannan ya sake dan rage tsayinsa ya makawa Nahidt din wani kakausan kallo gannin zata sake zubun mata ya saka hannayensa ya dauketa ya nufi motar da ita, inda su kuma suka kasance kamar idan kana son kaza ta biyoka idan ka dauki y'ayantan nan Sosai ya kwontar da kujerar gaban ya dorata ya saka belt ya daureta kafin ya juyo wajen da suke jira ya basu waje su shiga Fuskarsa ya hade sosai yana kallonsu kafin ya masu nuni da Mama da ta fito da ky da kanta , masu tsaronta na biye da ita ta dakatar da su ta karaso tana dubaa number dake jikin abin ky din har ta gane ko ta wace mota ce ta dauko dan haka ta zagaya da kanta ta yi Bismillah ta bude ta shiga da tunanin yaushe rabonta da yin tuki A nutse ta fitar da motar daga layin ajiyeta ta dawo kan hanya, hakan ya sa ya masu nuni da cen zasu shiga SHUWWA da muryarta ta disashe tana kallon fuskarsa kanta a dage a sanyaye ta ce" Aman me zai hanna ni na shigo nan din yalabai?" Sai da ya dan rintse idannuwansa kafin ya bude a kan lebenta shima ya furta" Haka na yi ra'ayi !" Da sauri NAHIDT ta ja hannunta suka koma motar da Mama take suka shiga kowace na dan dagowa tana hangen tasa, har ya gama waya da baban datijon Malamin da yake masa taimako kafin ya koma gaba ya shiga ya tayar yana sauke ajiyar zuciya ya dauki hanya Sunna isa babar asibitin aka amshe su Likitocin da ya samu mutane ne da suka sanshi suka kuma bashi daraja ba ta karfi da tsoronsa ba, sai ta cencentarsa a matsayinsa na nagartacen mutun mai boyenyen kyakyawan halaya, sun saba amsar marar lafiya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188