Chapter 107
Chapter 107
agogon ba ta jiya ba, sannan fuskarsa a gyare take hakama shigarsa shiga ce mai tsafta da class duda ba wandon rigar ya saka ba Takalmin kafarsa kafa bude ne yau, ba kafa ciki bane, sannan kanshin turaren da yake fitarwa abin har abin mamaki domin turarensa mai naci ne na kanshi, watau idan ya saka shi ko ya bar waje za'a san ya ziyarce wajen sanadiyar kanshinsa da yake bari A hankali ta sauke wata ajiyar zuciyar tana kallonsa ta ce" Su suka aikoka ka sake maida mu? Ka ga sai da muka yi shekara shida a hannunsu bamu ga hasken rana ba, zafi ko sanyi haka zai zo ya riskemu ya barmu, tun bamu saba da abinci sau daya tak a wuni ba har muka saba muka koyi ragewa mu ci da dare, tun ina kukan halin da yake ciki har na saba na koyi rarashinsa, da ba dan yaron da ya fitar da mu ranar bikin sallah ba, da har yanzu muna cen boye, mayar da mu zaka yi cen su kashe mu? Idan mayar da mu zaka yi dan Allah kafin su kashe mu ka fada mana me mukai masu? Me yasa suke son gannin bayanmu? Me mijina ya masu ne? Meye dangantakarsa da masarautar garin *BIRNAWA?* ..............," Wannan karronma bata samu amsa kamar yadda ta yi tunanin zata iya samu Saima sake kureta ya yi da Ido kamar kurma bayan ta san ba kurma bane Hakan ya sa ta idasa salamawa cewar wanan rayuwa ta ukuba da suka yi za'a mayar da su, wace ta tabata a yanzu kam idan ta suka koma ba dai su kuma tsira da rayukansu ba Baban tashin hankalinta tunanin y'ayanta da take kwana take tashi da shi a zuciyarta...............aman a haka tana ji tana gani ta bi bayan wannan katon sojan , domin a yadda ta kulla baba yake a wajen, idan me yace sun yi to fa sun yin ne, idan aka barsu kuma daga su sai shi ta tabata basu da ci a wasan domin dai a kashe zai iya kashe su a tare ya murje banza ba tare da wani ya sani bama, gwara su je, ta rungumi mijinta yadda Allah ya yi da su........ A lokacin da ya dauki tukin a hankali ta dora kanta a saman kirjin mijinta da ya rame ya kode ba komai sai kasusuwa ta fashe da kuka mai ratsa zuciya tana fadin" .............. *IBTISAM da NAHIDT* Allah ya sa kun yi hakuri da rashinmu kun ci gaba da rayuwa a cikin amincin Allah, Allah ya sa a duk inda kuke ci gaban rayuwa kuke fuskanta ba ci bayanta ba, Allah ya tsare mana ku, ya sa mu kuma bakin wahalarmu kennan......" Idannuwansa ya sake lumshewa yana mai jin gaba daya harshensa ya masa nauyi da irin abinda ya ci karro da shi a yau Tambayoyi ne fall a ransa, aman ko daya ya rasa samun damar furtawa Ba wai tambayar su waye a yanzu a gabansa ba, din tunda ya ga abinda ke goshin Mahaifiyarta ya ringa tantama da idasa dora zarginsa a bisa mizani, har ya ga haza ya kuma ji abinda ya kawar da zarginsa , a yanzu abinda ya fi tsaye masa shine masarautar garin da ya baro mai sunna BIRNAWA wanene azalumin fa suka takawa ya kasa hakura ya hukunta su da hukunci mai tsanani haka?, Sai kuma bawan Allahn nan da yake kallo da Abinda yake tare da shi, shi dai soja ne, wanda ya jima a gidan sojoji, ya kasance mutumen da ya san abubuwa da dama domin dole soja sai da tsari, wannan dalilin ya saka shi ya kure mutumen har ya gane me ke dawainiya da shi.............................ya kuma fuskanci ita kantaa iyalin nasa bata san takamaimai laifin da suka aikata ba, aman idan har hakaa ne, zai so gashi ga mahalukin da ya aikata haka........ko ba komai ai cutarsu aka yi, bale da yar alaka ta dan takaitacen lokaci a tsakani............................. ________________________________ Gyara suka gani mai sunnan gyara , domin basu san cewa wannan waje nada bukatar gyara irin wannan ba sai a yau, kuma abin mamaki gyaran nan da akai masu su da kansu wabi iri suke jin kansu, duda gyaran ya bambanta kansa domin ita NAHIDHT gyara ne ta amsa na wace ta san d'a namiji, ita kuma Shuwwa ta amshi gyara ne irin na cikakiyar budurwa mai dauke da iskar duniya A lokacin da suka gama daka kananfarin nan, sai mama taa juye tafasashen ruwan sasaken bauran nan ta zuba a Po din nan biyu sannan ta kawo Detol ta zuba marfinsa daidaya ta umarce su kan kowace ta shige bayin dake dakinta ta zauna a sama, kadancewar bayi biyu ne Sun dauka abin mai sauki ne, harma sunna tunanin wai wannan ne gyaran? To menene anfanin hakan? Basu san cewa baban gyara ne mai zaman kansa ba sai da suka kai duwawunsu sukka ne agajin sunna iya tashi ne? A lokacin da zafin ke mintsininsu yana shigarsu ba ji ba ganni, sai dai abinda Mama ta ce cewar kar wace ta tashi su zauna ya ratsa su sosai, domin wannan din maganin zahi ne fa sanyin dake kama jikin mutun, du mutumen dake dauke da zahi to fa dai ya ji irin wannan, aman da zarar ka yi kwana uku kana yi safe da yama siracin nan na hawa yana ratsa jikinka, to fa Zaka jika sakayau ba wannan zafin ko kadan, Kasnacewarsu masu dauke da zafin ya saka suka ji ciwon abin sosai a jikinsu, aman kuma sunna jurewa har suka ji nutsuwa na shigarsu Bayan sun gama ta saka suka zubar suka darwaye tass ta saka Shuwwa barin nata a bayin ta kilace shi aman ita NAHIDt sai ta hada mata wannan hadin kamar haka *Tafasashen ruwan sasaken baure, dakakiken kananfari, cristaux de menth* a cikin ruwan dan madaidaici sannan ta sakata komawa ta hau ta ce da ita komai zafi kar ta ji ta tashi har sai ruwan ya silace Kafin ta koma wajen Shuwwa dake cicira ido tana jin jikinta sai danshi yake badawa ita ba fitsari ba, ita ba ruwa ta zuba ba, bata san tsatsafowar ni'ima ke fara bayana a jikinta ba, ta sakata kama robar da ta gama yi mata hade haden tsumi na tsumama budurwa ta sakata shiga sannan ta fice ta bara masu dakin ta koma wajen hadin madarar da ta yi danya sabuwar tatsa ta harhada mata magungunna na mata masu tsari masu inganci masu zama daram a jikin mace budurwa ko bazawara ta zauna tana dan dumamata dan tana da sanyi ne sakamakon ajiyeta da ta yi a bude Sai da ta dumamu sosai sannan ta dauke hadi da kofi ta koma dakin, a lokacin Shuwwa ta fito a ruwan ta maida rigarta ta sallah tana shafa mararta da mamakin sansanyan fitsarin da ta yi a lokacin da ta samu za daram a cikin ruwan nan ta dan sada kanta dan jin kunyar maman walahi take yi sosai a cikin zuciyarta duda ta nuna mata bata son haka karma su fara haka, cewar ita a yanzu y'aya ta yi ba sirikai ba, gyara kuwa ba ruwanta ita kowama tana iya gyarawa Mama ta ajiye tana fadin" Zauna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188