Chapter 12
Chapter 12
ita ya fice maka a rai, ka riga ka yi mata saki uku ba dawo da ita zan yi ba, fada ne nake maka dan ka gyara halinka dan bana so gobe ka sake sakin wata kai tsaye daga ta yi dan laifi, domin na gaji da irgen matan da ake yi maka MUHAY" A hankali ya furta " Toh ba zan sake ba" Ido ta kikiftaa tana kaiwa wajen madubin dakintaa ta ce" Wani irin toh, ba toh ba zaka ce min, ka fada min sone take ta kashe min kai, ka fada min yadda abin ya faru, yaya aka yi ka sani? Me ka yi mata? Wani ne ya aikota? Tun yaushe ta fara zuba maka kwalba a tea? Yaya aka yi ka gane kwalba ce ta zuba maka a tea? Shine suka zo suka nemi da na yi maka magana ita da mamanta? Ka fada min ni kuma sai na yi shara'a da su domin ba zan taba yarda da wannan ba" Idannuwansa da ya rintse gam dan da karfi maman nasa ke magana ga dukan alamu kai kawo take yi ranta ya yi kololuwar bacin nan tana jero tambayoyin da ya rantse da Allah a yanzu dai da ya wuni bakinsa na haikar magana idan ya ce amsoshinsu zai bata sai an kwontar da shi a gadon asibiti koda baya so ya saku kansa da bude bakinsa da kyar ya ce" Mama kar ki shiga cikin gwagwarmayata da magautana, ni na tabata idan ba *ALKALAMIN KADARRATA* ne ya zo da zanen sai sun cin min ba sai dai su yi su gaji, abinda ba zan iya dauka ba shine a fara hakonki, inda kike din nan hankalina a kwonce yake, so plz ki huta mamanah" Kasa furta komai ta yi a tsayen da take domin ya kashe kiran ne Tana kokarin maida masa da wani kiran mesage ya shigo kamar haka" Dan Allah ki yafe min , kukan nan da kika yi kuma ki saka min albarka ki share hawayenki, zan zo gobe tare da Shugaaban kasa.......mamah i love you" Daga haka ya kashe wayar yana saje mayar da idannuwansa ya rintse ya kwontar da kansa a baya yana jin kansa na sake sarra masa, gaba daya duniya ita daya ke masa irin haka abinta a lokacin da ta ga dama abinta, yanzun babar rigimar da yake tunanin mai kwontar masa da tarzomar hakan sai Allah SHine maganar kaurowarsa garin nan da aiki har na tsayin shekara biyar, yaya zata yarda da wannan kudiri nasa? Anya zata amince masa kuwa?........ I don't know oh LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY😍 Shin yaya wannan salon? Yana shiga cikin zuciyarku kuwa? Maza garzayo ki samu naki a kan farashi mai sauki yar uwa NAIRA DARI UKU NE KACAL TA ASUSUN BANKINA, KU TUNTUMBENI TA NUMBER WAYANA KAMAR HAKA +22793811618 "na'💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 6️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Taro ne aka gabatar mai sunna taro wanda sai da yama ta yi aka ba al'uma damar fitowa ta kafofin sada labarai A cikin wa'inda suka dauki wanka suka fito cikin gari harda SHUWWAR da yan uwanta Kowace ta nufi hanyarta da irin kudirin dake cikin zuciyarta a lokacin da mutane suka fara watsewa a wajen taron A hankali SHUWWAR ta gama yarda da abinda zuciyarta ta saka mata kafin ta juyo ta sauke dubanta a saman kwaltar tana karewa dukan motocin dake wucewa kallo Cen ta hangi alamu na mota mai motsi na karasowa hanyar da take tsaye hakan ya sakata Sauke ajiyar zuciya a hankali ta saka kafarta ta shiga tsalakawa zuciyarta na dokawa tana tsale cike da tsoron kasadar da zata yi da tunanin Allah ya sa ta yi dace a kudurinta Ido ta rintse sakamakon horn din da aka dana mata mai kukan gaske sannan aka danno kai kanta da tunanin ai zata kauce tunda shigarta ta farar abaya batai kama da mahaukaciya ce ita ba bale kuma yannayin fuskarta bai nuna makauniya bace ita bale a yi tunanin bata gani ba haka kuma bata ji ba Horn din da ake yi mata Sai dai direban ya makaro a lokacin da ya kunnace mata wuri ne ya iya take birkin gaba daya hakan ya saka motar bada wani karra kuuuuuuuuuuuuuuuuu sannan ta daki kafafuwanta a da gasken gaske kafin take tsayawa inda Shuwwar ta yi tangal tangal ta saka ihu tana sakin jakarta da sabuwar takardar shedar yar kasa ce ita da ta saje domin wancen din ta nemeta ta rasa kadai a ciki ta fadi kasa sannan ta bita ta zube tana dauke numfashi a mugun tsorace domin bata taba tunanin wannan matukin motar zai iya sakin kansa har ya zo ya bigeta ba, koma waye wannan an yi dan airs walahi Haya haya haya,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188