Chapter 188
Chapter 188
Ana bidiri ne a ciki a waje kuwa wani bidirin ya barke Da gudu Hajida da ta gama kiran malan a waya cewar ta sauka ta sake duban dayan jaririn da aka kuma fitowa da shi aka nufo wajen da ake auna su a gogoge su kafin a ba masu su su tana zarro ido ta cewa likitar" Likita biyu ne?" Likitar ta yi murmushi tana gyada kanta lokacin malan ya karaso idannuwansa na zubar da hawaye ta sake maida hankalinta kan Shuwwa da ake kokowar sai ta motsa aman fadi take da bakinta a rikice kamar haka" wani irin juyawa cikina yake yi, abin jinsa nake daf da fita ima tsoron juyawar nan na yi kashi a zaune, Innalilahi wa inna ilaihi raj'une wayo Allahna cikina bayana, kafafuwana tamkar basa jikina, wayo Mama" Tashin hankali, a nan fa katonta ya aniyar neman kinkimarta a rikice yana fadin " Ke kin ga ki fa bi tashin hankalina a hankali, mu je gida kawai na shiga uku Mama kin ga ta ki ta motsa" Da gagawa likitar ta karaso da wanda ke tura gadon nan tana fadin" Ina takardarta ne? A wata na nawa take ne?" A rikice duka yake dan haka yake fadin" Mu fa haihuwar yayarta muka zo bamu shirya tata ba, kin ga ita ai da tun satin da ya wuce aka ce zata haihu aman bata haihun ba, mu yanzun da haihuwar yayarta muka zo me zai saka mu yi yawo da takardarta?..........." Hannayensa ya dora saman kansa jin abinda likitar ke fadi da karfi cewar" Nakudarta fa ta nuna haihuwa ce fa" Ai kam rikicewa iya rikicewa sun rikice, ba mai ba dan uwansa hakuri harda su Malan din A kofar dakin haihuwar suke daf da daf gaba dayansu, abun ne ya hade masu goma da gomiyatara, du irin zumudin da Malan yake ciki sai da ya sare da tsoron haihuwar a ransa Sai dai cikin hukuncin ubangiji ita nata haihuwar bai dauki lokacin na Nahidt ba, domin dama ta jima tana nakudarta a yanzun ta zo kan gaba ne kuma ita jiran ciwon da ya girmi wannan take koda zata ce bata da lafiya dan mamansu fada masu take su iya rike bakinsu a dan kwayam kwayam din nakuda kar su tarawa kansu mutane bayan nakudar bata wani nuna ba a ringa cika asibiti ana yamadidi da su, su a wahalce wanda yake tare da su a wahalce, shi yasa ta dauka cewar nakudar idan ta taso sai ta suma kamar sau bakwai dan azaba, gannin du irin azabar da take ci bata suma ko daya ba sai ta ajiye hakan a matsayin mai zuwan na zuwa a gaba, ashe ita hanya nata budewa bata sani ba, sai a kan gadon haihuwar ne ta ringa salallami da kiran sallah tana fadin kaico rayuea ashe haka ne abin? Toh Allah mun gode maka (πππ kashhhhh ) A wannan rana daukacin familyn nan uku sun tsincin kawunnansu a matsanancin farin ciki da kukan jarirai hudu ya garwaye kunnayensu yayaryayar yaayayayayayar sunna tsala shi ba ji ba gani sojojin Shuwwa sun bayana yan mata guda biyu tsala tsala hakama na Nahidt jaruman ustazanta guda biyu yan samari tsala tsala, a dole suka rikice da kukan farin ciki kafin duniya ta dauka.................. *sunnah* An gabatar da taron radin sunnan yaren a baban masalacin fada, inda taro yake gudana a cikin fadar na amaren jegon guda biyu, domin gannin za'a rikice aka hade waje daya ake gabatar da taron A wannan ranar MUhay da Malan baka har hanci, farin ciki suke ciki mai girman gaske sunna kuma godewa Allah da suka wayi gari MUHAY da baby girls dinsa masu sunnan iyayen matarsa da na mahaifiyarsa akai masu inkiya da Ummi da Mami, sai Malan dake da zaratan samarinsa wa'inda shima ya saka sunnan mahaifin Nahidt da nasa mahaifin ake masu inkiya da alhusain da alhasan Da yama likis akai hawa na dawakai da matasan fada sukaiwa jikokin sarki dan taya murna, a nan zaratan sirikansa suka sako sho tsakiya a saman ingarman dokinansu wa'inda MUHAY ya warci nasa ya neki tafkawa da gudu Malan na murmushi ya ce" Ka ga MUHYIDEEN ka fa kiyaye fa doki ne" MUHAY ya yi yar dariya kasa kasa a tunaninsa ya ce" Sai kace ba katon Shuwwa ba? Kai dai Allah sa mu cika da imani kawai ................" Sarki ya yi murmushi yana kawar da kansa a ransa yana godiya da Allah da ya a zanen *ALKALAMIN KADARARSU* ake cakude da farin ciki mai girman gaske, hakan ya sa komai rudanin duhun zanen ALKALAMIN suke fuskantar farin rubutunsa sannan su furta hamdalah a fili da badini wa buwayi gagara misali..... *Alhmdulilah* π₯°π₯°π₯°π₯°π₯° ALK'ALAMIN SAJIDA NEπ₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π₯° Na gode sosai da gannin wannan rana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188