Chapter 100
Chapter 100
sake kallon Wajen ya dora numbobin ambulance tasu ta sojoji ya danna kira Magana ya yi a takaice daa kwatancen hanyar ya fada cewar zasu ga motar dake dauke da number CHIEF OF ARMY a wajen sai su masa magana Dan zagaya wajen ya ringa yi yana hankalce da matar nan ta leko da sauri kuma ta yi wuf ta koma dukan alamu na tsoro na tatare da ita, haka kuma muryar mijinta duda a shake take kuma a kasa take sosai aman ta karra amo yana ta ihun dake nuni a tsorace yake shima, hakan ya saka MUHAY a matsanancin mamakin abinda ya tsorata su dan sun ga mutun ya rabe su haka Motor ta karaso tana jiniya irin na ambulance 🚑, da gagawa suka fito , likitoci ne uku sai soja biyu, a cikin likitocin kuma harda mace daya wace ta hau yau itama sojan ce Sai da ya yi dan tsam kadan kafin ya juya wajen da dakin yake Ky din motar da ya fito da ita ya mikawa daya daga cikinsu ya masa umarnin ya bisu da motar , sannan ya saka suka fitar da gadon tura marar lafia suka nufi dakin, kowane cikinsu na mamakin waye ba lafiya a nan?? Me ya kawo Lieutenant Ganaral nan? Bai tsaya wata wata ba ya yi salama kasa kasa ya shige Yanzunma a cure suke waje daya sun yi tsuru tsuru Hakan ya saka shi bada damar a dauke mijin nata da ita din kanta a shiga motar da su Zo ka ga dambatuwa, domin yaki ta shiga yi ba ji ba gani tana sambatun kalaman da basu gane makamarsu ba, fada take yi ba ji ba gani tana doke doke ido rufe kan ba zasu tafi da su ba Hane hakan da suka yi sai suka fi bada hankali kan mijin suka gigibe shi suka dora saman gadon nan Kwarai sun yi tunanin samun zaurin fitsari a jikinsa, sai dai du uban datin nan na jikinsa karnin dauda ne kawai ke tashi a jikinsa irin mai saka juwar nan, haka itama matar Sunna fara tura gadonsa a hankali ta ringa binsu dan kanta tana kallon yadda aka daure shi a jikin gadon watau hannayensa da kafafuwansa fan kar ya fado ya raunata kansa ko ya yi ta doke doken da zai raunata kansa Tsananin tashin hankali ya saka ta fara gannin dishi dishi Tsoronta Allah tsoronta kar tafiyar da suka jaba kafin su yi nesa da garin ne ta tashi a banza yau tsal aka gano inda suke, tausayin mijinta da halin da yake ciki ya fi karfin tunaninta A hankali take jan numfashi tana sake bin motar har suka kusa karasawa sai kuma luuuuu ta tafi da niyar jirtuwa a kasa sakamakon sumewar da ta yi Dama a daf da ita yake, tunda aka fito da mijin yakr hankalce da yada take layi, ga kuma kafa tana ja da kyar, kasantuwarsa tsoron ma'aikaci da ya jima yana damawa da mutane kala daban daban ya saka shi gane cewa abinda ya koro kura daga raminta ba karamin balaki bane, hakan ya sa yake ji a ransa ya zama wajibi ya mika su asibiti sannan ya san su waye su, ba kyankyamin datin jikinta da warin da take yi ya talabe faduwarta kasa ta fada a jikinsa ya cicibeta yana hanna likitar da ta zo dan amsarta, amsarta ya kaita cikin Ambulance din suka saka gadon nasa sannan suka rufe direban ya ja motar su kuma suka shiga kokarin fara fahimtar damuwar mutanen harma suka farfado da ita tun kafin su karasa Sunna karasawa suka shige da su ciki Da gagawa likitoci suka shiga basu dukkan kulawar da ta dace da su, da gwaje gwaje kala daban daban ciki harda na su HIV, domin yannayinsu ya kwantsame da yawa abin sai hamdallah ga rama ga ramewar fata ga rashin kyan kama Barci suka saka su mai nauyi kafin wasu likitocin su shiga kokarin tsaftace masu jikinsu inda suka raba maza na yi masa, mata na yi mata ka'in da na'in, aiki na zuciya daya domin mai gidan ya kawo su babu wanda zai yi wasa da aikinsa ya kwana ciki Dukan bayanan da likitar tai masa yake karra taunawa a zuciyarsa kafin ya sauke ajiyar zuciya ya amsata da yi mata godiya sosai , wanda hakan ya bata mamaki ainun duda ta san dama idan ka yi magana da shi na kurewar waje zaka fahimci mutun ne mai furuci a tausashe , aiki a nutse, sannan dan ya fika ba yana nufin shi ya haliceka ba, yana mu'amalantarka da darajaka, ko kiranka zai yi baya yi maka kiran wulakanki, ya sha bamban da wasunsu sosai, yana anfani da sanninsa na adinin musulunci hakan ya sa da zai tafi kasar nan har na tsayin shekara biyar suka taru suka nuna basa so, sai dai an fi karfinsu ne an nuna masu aiki ne , gaba daya kasa yake yiwa ba gari daya tak ba, a kan dole suka yi masa fatan alkhairi, rakiya kuwa da zai daga har sai da aka hanna wasu shiga wajen jirgin kamar ba za yana zuwa week-end yana komawa ba Ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya nufi office din da yake malakinsa a baban gifan sojojin Sai da ya zauna ya dauki wayarsa yana dan jujuyawa da tunanin wanda zai saka aikin nan? A nutse ya yi kiran number mahaifiyarsa, a lokacin kuma sunna cikin makeken shagon takalma tana kwasa tamkar zata bude dan shagon stillllllll, ta amsa Dan hayaniyar ya saka shi tambayar ko ana ina haka? Murmushi ta yi ta ce" Gamu a babar kasuwa lefe muke hadawa" Dan jim ya yi jin wai lefe suke hadawa yana tunanin kar dai wani auren zasu sake yi masa ?, A hankali ya ce" Wani zai yi aure ne?" Kai ta girgiza ta ce" Matarka nake hadawa mana, ai ba'ai mata lefe ba, kuma baka yiwa dayar matarka kayan fadar kishiya ba, kai anya kudin asusun nan nawa zai isa kuwa? Ka dan kara turo wani abin ta ciki dan Albarka ka san siyayar mata akoy yawa inaga yau kadai ba zata ishemu ba" Mamaki ne ya kama shi, wai yanzun tana nufin kasuwa ce suka je da kansu hada kaya? Kayan da tana iya sakawa a hada mata in daaga wata kasa take so duda ya san a garinsu sunna da kaya na kece raini wanda ko yar waye zata iya anfani da shi, masu kyau masu tsada iya kudinka iya shagalinka, aman ai ba sai sun fita da kansu ba, dan tunani ya shiga yi na ita kuma wannan marar jin maganar me ta saka kafin ta fitan? Kansa ya girgiza ya ce" Mahmahna, dama so nake ki saka a sayo min kaya na maza haka datijo da kuma na mata datijuwa masu laushi zan turo a amsa, tunda kunna kasuwar ku siya" Mama ta amsa shi ta kashe wayarta ta ci gaba da kallon yan matan tana murmushi da farin cikin yadda bayan ta masu gargadin su saki jiki da iya bata son yadda suke wani yin shiru da zarar sun ganta ta tirsasa su zabar kayan da kansu hakan ya sa suka fara sakin jiki da ita, tana gannin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188