Chapter 120
Chapter 120
Chief of army ne ya yi gagawar dakatar da ita ta hanyar ambatar sunnanta kai tsaye sanann ya mike shima jikinsa a mace yana kallon bayanta Muryarsa a sanyaye ya ce" Na so ki kasance mai hakuri da kawar da kai har Allah ya nuna maki alkhairin abin, domin tsananta bincike bashi da wani alkhairi , bashi da kyau, sai dai kashhh, kin kasance mai yawan son bin didigin abubuwa, gashi yau har kuka kike masa dan yana kare ki da bacin rai?, Hasana yaya zaki yi da gabar dake tsakanin Yaronki da yar uwarki?, Ya nisanta kansa da ita , kin matsa kin kisanto shi da ita, subahannalah, Hasana" A dan tsorace ta juyo tana kallon Chief of army, sannan ta kalli Muhay da ya kifa kansa a jikin kujerar da ta tashi gaba daya jikinsa na jijiga kamarma wanda yake yin kuka ko menene? Tashin hankali mai girma ta ji na karra ziyartarta, sai dai a yanzu babu gudu ba ja da baya ta riga ta kawo wannan gabar bata da halin yin koma baya Tana kallonsu Mijinta ya dan sake matsota kadan, a sanyaye ya ce" Zan iya kiran hakan da muguwar Kadara, wace ke sake samun waje a wajen wanda ya yi wasa da fadawa Allah, tabas zuciya ce bata da kashi, aman kuma Allah ya bamu hanyar da zamu iya samun kadararmu da sauki idan har muka kai masa kukanmu, kin ga da ace tun da farko da ta faraa jin irin haka ta yi kokari ta nemi shawara sannan ta sake kusanta kanta da ubangijinta , to da tabas ta samu sasaucin koma menene, sai dai kash, kadara, sakaci, muguwar taraya, son zuciya ne suka hadasa haka, kuma sakaci da adu'a ya sa abun ya sake yin tasiri a kanta....." Sake kure fuskarsa take da kallo tana ji tamkar ta saka haannunta tta bude masa bakinsa ya yi magana ta yadda zata ji takamaiman abinda yake faruwa, domin a yanzu kwata kwata ya durmiyata a cikin wani duhun fiye da farko Aa sanyaye ya ce" Tana son sa ne......" Bakinsa da ya yi furucin ta tsatsare da ido kafin a sanyyaye ta dan juyar da hannunta ta ce" Abansa har yanxu baka fadi laifin ba, ka ce tana sonsa ne ka yi shiru, to wanene bai san cewa Useinata na son Son ba? Matar da a kansa sai ta batawa kowa rai? Ai tana son yarontah......" Dan sauke ajiyar zuciya ya sake yi zai kuma yin magana Muhay yaa mike tsaye a hankali ya karaso ya kama hannayenta ya nufi wajen zaman da ta tashi ya zaunar da ita kafin ya zauna ya rike hannayenta yana fuskantarta sosai ya sake kallon CHIEF OF ARMY da ya dawo ya zauna a gefenta yana jin tsoron abinda za'a fada mataa domin bata iya tashin hankali ba sam A sanyaye ya ce" Mahmanah, tun kafin ki haife ni kin san bawa kowa da irin kadarar da Allah ya hukunta zai faru da shi, sannan ina so ki sani cewar abinda yake faruwa launi ne na zane zanen kalar ALK'ALAMIN kadararmu, a cikin lamarin zan so ki dubi wajen dadin fiye da bakin shine cewa har zuwa yanzu makamancin hakan bai faru ba, kennan Allah ya kadarta sannan ya kare mu da kariyarsa........, Baban abinda zamu iya yi shine ci gaba da adu'a, yi mata uzuri, sannan mu ringa nuna mata dan ta bar halayan nan da take yi kwata kwata ta koma ga ubangijinta domin mutuwa ana barin ciki, jariri ya mutuma bale ita, baa lokaci, idan har lokacin yaa yi shikenan baa tsumi ba dabara sai an tafi, shin idan bawa ya je ga ubangijinsa da wannan kayan a saman kansa ina zai saka ransa a kiyama?, Tabas ya shiga uku ya kuma shiga uku, domin ya tozarta komai bayan shi din mai shahada ne a bakinsa........" " Haba MUHYIDEEN MUHAY, ba zaka fada min ko menene ba sai zuciyata ta buga?, Ka fada min na gaji dan Allah" Idannuwansa ya lumshe a sanyaye ya ce" shekaru shida da suka wuce ne, a ranar da kika tafi haji tare da Dad, ya kasance bani da wajen cin abinci dole sai a wajenta, da na je cin abinci gidanta ne ta.........." Idannuwansa ya dago a birkice ya zuba mata su yana kallon fuskarta ya ce" a ranar ne ta , ta ce tana sin aurena......." Ta karashe yana mai dantse harshensa yana kuma sadda kansa sakamakon kunya da ta lulube shi bayan furucin nan da ya yiwa mahaifiyarsa wanda Allah yana ganni ya fi jin kunyarsa fiye da komai Da farko dan shantakai take kallonsa, kafin ta juya wajen mijinta a zabure tana kallonsa Yannayin da ya nuna ya saka ta gane lalle fa abinda yaron ya fada ne ta ji a kunnenta sannan iya gaskiyar kennan Da karfi ta so mikewa, sai dai ya riga ya gaje wajen harma ya danne kafafuwanta yana sake sada kansa sosai Da karfi ta saka hannunta dan ta hankade shi, aman ta kasa domin ya ririketa sosai kansa a kasa A haukace ta sake ture shi tana mai daga hannunta ta ratsa masa wani ratsetsen marin da ya bada sautin tasssssss a saman fuskarsa sannan ta sake neman dago fuskar tasa, hakan ya sa ya dago fuskar tasa yana sake rintse idannuwansa ya bata dama ta hanyar bata fili ya sakar mata kyakyawa, lalausar, ni'imtaciyar fuskarsa sannan ya ki bata damar tashin dai A wani haukacen ta sake wanko fuskarsa da mari ta kuma guda, ta daga zata kifa masa na hudu mijinta ya tare yana kallonta muryarsa a rikice ya ce" Me kike yi haka Hasana?" Da muryar kuka da ihu ihu ta ce" Kai, ka ji me yace? Giya ya fara sha ne? Kana jinsa kuwa? Mamansa fa? Ko ban fahimta daidai bane? Mamansa fa?" Da sauri ya dubeta a kausashe ya ce" Eh ita din sai me Kuma?, Aka ce Ita din fa sai aka yi yaya? Ko karya akai mata ne? Kina fa gani irin yadda muke kauce maki haka dan mun san ke din nan zuciyarki ba zata dauka ba, a yanzu da kika takura har kika ji sai ki ringa yi masa tankadeta mareta kina cewa ya sha giya? Wace giya kuma da ta fi bayananiya ne?, Hasana ki fuskanci yaronki mana, ke kin san me kika haifa, idan kin san makaryaci kika haifa kuma fine ki karyata maganarsa sannan ki turashi wajenta sai ki rufe taron da fatiha ki kuma tanadi haduwarki da Allah!" Yana gama fada rai bace ya mike fuuuuu ya fice a falon Sai dai yana fitowa idannuwansa suka sauka a kan yarinyar dake dauke da igiyar auren MUHAY a kanta tana yi masu labe Bata zata wani zai fito a yanzu ba , fitowarsa kuma ya sakata saurin juyawa dan ta basar din nan, sai dai ta makaro domin dama ya shaka ne ya fito kuma sai ta fado a daidai gabar da yake neman abin nema dan ya duba duba na tsanaki A haukace ya damki hannunta ya nufi falonsa da ita, wanda hakan a kan idannuwan matayensa biyu, wa'inda suma sun kasa tsaye ko zaune kowa ya fuskanci baban d'an da mijinsu ke kauna na cikin bacin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188