Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 48

Chapter 48

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya sa kowa shafawa A hankali ya dago hannayensa daga tsayen da yakr ya shafa fatiyar yana jin kansa na sara masa Shi yau ya yarda da maganar malan mahaushe, ya fito kama barawo yau barawo ya kama shi Gaishe gaishe ake yi, hakan ya saka shi neman hanyar da zai silale dan ya koma wajen aikinsa ko zai samu hayaniyar da DAD ya siya masa ta dan sake shi, gaba daya kwaramniyar wajen ta dame shi Hannunsa da aka rike a lokacin da yake dan sauri dan ya gifta kofar gidan ya tafi ya saka shi juyowa a nutse yana kallon Abansa Murmushi CHIEF OF ARMY ya yi ya ja hannunsa ba tare da ya ce da shi komai ba ya nufi cikin gidan da shi a ransa yana ayana' Akoy rigima, akoy kura, Allah ka sa mu fi karfinsa' Mutanen dake tsaitsaye suke nausawa sunna shigewa, a nan ake nununa shi ana fadin wai Allah shine ya auri SHUWWAR? zuciyar amaryar malan tamkar zata buga, dama wannan rantsatsen sojan na jarida ne zai auri wannan yarinyar? Balaki, bilahilazi in wani tudu in wani gangare sai ta bi ta fada masa shima ya yi hankali ya kwashi HIV! Hannunsa ya dan ja yana kallon Father wanda ya juyo yana kallonsa Sai da ya dane dukan bacin ransa kasa kasa yana hararen mutanen dake kallonsa kar wasu mahaukata ya ce" Bayan auren dolen ina kuma zaka kaini ne?" Father ya yi murmushi bayanane ya sake jan hannunsa yana fadin" Inda su Malan suka shiga zamu je, zo mu tafi mana " Bakinsa ya dan tabe yana biye da shi har suka shige falon Kanshin falon na nan, sanyinsama haka, koke koken da ake yi kuma ya dan tsagaita asalima su da suke daka sun dunkule waje daya sunna jira ne a shaida masu an daura auren Fauziya da Hamza dan su tatara su koma gida gaba dayansu da Hamzan wanda ya ki motsawa nan da nan daga kusansu , asalima a jikinsa ne du suka dodora kawunansu, sannan kasancewar kofar fallon mai madubi ne mai nauyin nan ya sa ba'a jij abinda yake faruwa a waje hakama abinda yake faruwa a ciki na cikin ba zai ji ba Tunda su Malan suka shigo yan matan da Hamza suka dago sunna kallonsu, hakan ya sa shigowar MUHYIDEEN da CHIEF OF ARMYMA a kan idannuwansu ne Gabanta ne ya tsili, ya tsilira ya rugurguzo ya zubo kasa a lokacin da ta ga fuskar la'ananen da ya yi kiran kuraya fa ita ya kashe mata aure wanda ya kara saka mata tsantsar tsagwaron tsanar sojoji bayan wace take da ita a ranta ta da cen cen cen Idannuwanta dake warwaje ta sake rukowa a kansa lokaci daya ta kama hijab din nan ta cire dan bilahilazi a yanzu sai ta ji hijabin zai shaketa ya kasheta domin kwata kwata ta nemi numfashi ta rasa , wani tashin hankalin ganninsa kadai ya sakata nuno shi da yatsarta manuniya tana fadin" Kai? Me ya kawoka gidan nan? Hala kaima abokin Wani ne a nan? Baka san na yiwa kaina alkawarin idan na kuma ganninka sai na shakeka ba? Aunty kin ganshi nan, shine Wannan, bari ka gani!" Tana fada ne tana dira ta tsalake kafar Hamza dake mike yana kallonta da mamaki baki bude, hakama duk wani dake falon kai balema wa'inda suka gama daura masu aure yanzun sun fi kowa kamewa a tsaye sunna kallonta a lokacin da ta nufo LIEUTENANT GANARAL dake tsaye kikam yana kallonta da son tinano a wajen da ya santa ta dira, ta cira ta ........ 😂😂😂😂 Comment hlz😭😭😭❤️❤‍🔥❤‍🔥 ALKALAMIN KADARRATA❤️❤‍🔥❤‍🔥 Na SAJIDA 1️⃣8️⃣ Babu wanda ya kawowa ransa cewa a cikin kasar nan, a kusa kusa akoy halitar da zata nufo MUHYIDEEN da wannan garajen a lokacin da ita SHUWWA, yar mintsiniyar Yarinyar nan ta daka tsale ta nemi kai hannayenta wajen wuyansa dan ta aiwatar da alkawarin da ta yiwa kanta na sai ta shake shi idan har ta hadu da shi ko a ina ne, ta kuwa nemi aikata hakan a haukace tana fadin" Bayan ka jaza min ya maka min sakin a ofishin sojoji tamkar wata yar ta'ada, shine zaka kuma yin gigin zuwa wajen nan? Wollah yau ko ni ko kai a gidan nan!" Dan kaucewar da ya yi yana sake kallonta da fasarar ko ita wacece na shirin darsuwa a cikin kwakwaluwarsa, lokaci daya ya gane yarenta ya kuma haskota harma ya tuna ko wacece ita da lokutan da ya ringa ganninta kwaya biyu tak Abinda ya sa gaba daya ta bace masa mugun gyaran nan da ta dauka na mamaki wanda ya karru a kyanta na da Da mamaki ya dan motsa hannunsa yana tareta dan sake zuwa ta yi da kai kamar rago tana son kawo masa tunguzo tana wani ihun fadin" idan a cen kana takamar da yarenka a wajen ai gashi yau na kamaka babu mai iya tare maka!" Sallalamin da iyayen ke yi a bayane ne ya saka Malan da ya yi mutuwar tsaye dan zabura kamar an gwaura masa mari da madaukakin mamakin al'amarin Shuwwar da ya kisan sumar da shi wai harda yau ta kama wannan bawan Allahn da idan a hadiye ne zai sakata a bakinsa ya hadiyeta ba tare da ya sha ruwa ba domin ba zata gimshi makoshinsa ba tafa hannunsa ya yi ba shiri dan shine abinda ya fara zuwar masa kwakwaluwa kusa kusa yana fadin" Subahannalah, Ke Shuwwa, ke Shuwwa meye haka wai? MIMIMIMijinki ne fa, me kike yi haka ne wai?" SHUWWAR da ta ja wata dungar sai ta samu kanta da yin kiskirim tamkar an zabga mata bulalar rakumi a fuskarta ta dauke hankalinta gaba daya na sekwani kafin ta saketa, dan kuwa sai da ta maimaitawa kanta yaren malan a cikin kwakwaluwarta tamkar karatu kafin ta iya fasa bakin ta gane me ake nufi, hakan ya sa a hankali ta juyo tana kallon Malan da mamakinsa ya kasa boyuwa hakama dukan mutanen dake wajen , ita kuma da wani kallo kamar na tsoron abinda ya fito a bakin Malan din bakinta na rawa rawa ta ce" Innnnnnna ce aure aka daura na Fauziya da yayanmu, ni kuma nawa sai na samu wani mijin kau Abana?" A yadda ta yi maganar zaka gane baban burinta Aban nata ya bata amsa ne da eh y'ata, sai ta samu déception mai matukar girma a lokacin da yake furta mata kalamai kamar haka" Bayan an daura nasun kema aka daura naki da LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY na kasar nan baki daya wanda daga CHIEF OF ARMY sai shi a iko a kasar nan, shine a tsaye a bayanki gayanan kike aikata aikin nan haka IBTISAM!" Ido, baki sa Hanci su NAHIDT suka zarro gaba dayansu harda Hamza jin wai LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN MUHAY ne aka aurawa kanwarsu? Wauh , su abin ya basu sha'awa ne, ya birge su ne, ya taba zuciyarsu ne MUHYIDEEN din kuwa da mamaki ya kalli CHIEF of army yana nuna Shuwwar dake daf da kafafuwansa muryarsa ciki ciki ya ce" Dama wannan ce ka aura min Dad ?" Da hannayensa ya nuna wajen kansa alamun gyadi gyadi ya ce"Mahaukaciya ce fa, nd yarinyar nan du haduwar da

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});