Chapter 142
Chapter 142
kar ya taba ki?, Haba autan mama mijinki ne fa , kece fa mai kokari mai jajircewa" Tana girgiza kanta ta zauna tana kallonta ta ce" Wani irin jajircewa gareni a gabansa?, Burina na faranta masa, ban sani ba ko bani da sa'ar a soni domin Allah ne?, Tubeni fa ya yi yake neman amsar abinda na dade ina rikewa nawa da nufin ya kwace m......" Rufe mata baki da ta yi tana girgiza mata kai ya sakata yin shiru tana jin yadda zuciyarta ke dokawa da karfi sannan ta sake kwontar da kanta a saman cinyar Nahidht dake dan shafa bayanta Sai da NAHIDHT ta kula ta dan fara dawowa cikin hayacinta kafin a sanyaye ta ce" Sirrinki ne fa, ibtin Aba sirrinki ne wannan, duk matar dake bayana sirrinta da mijinta lalle ta yi asara koda kuwa Allah ba zai hukuntata ba, balatana haramun ne, sannan yaya kike so ne?, Me kike so ne?, Ai yama yi kokari da yake kallonki kina dauke da abinda yake malakinsa , aman bai taba nuna maki yana so ba sai yau, shine kika guje shi, haba yar albarka kin san da ba'a gudun namiji ko? Duk soyayar da yake maki idan dai ke din nan kin zamto wace bata yi masa adalci walahi zai iya hakura da ke ne domin a kan wannan lamari maza basu da hakuri fa, Na san cewa a cikin duhu kike aminiyatah, na san cewa a cikin wasi wasin so ko kiyaya kike daga wannan bawan Allahn, aman zan fada maki wani abu, wasu mazan Allah ya sa kin fi zinari kyali, kin fi gol daraja ba zaki taba ji daga bakinsu sun bude sun furta maki kalmar so ba ko wani abun, su haka Allah ya halice su, ba zaka iya cenza su ba fa, ko me zaka yi ba zaka iya cenza su ba SHUWWA, koyon zama ake yi da su da halinsu sai a ci ribar zama da su, su a aikace suke nuna kalar tasu soyayar, kece baki yarda cewa wannan bawan Allahn na sonki ba, aman mu dake tare da ke mun riga mun yarda, Shuwwa ba zaki iya tantancewa ba, aman idan kina waje idannuwansa a kanki, haka kuma idan ya fuskanci wani na iya kallonki koda yayanmu ne baya iya boyewa, da idannuwansa da kuma motsinsa yake yakin dukkan wani abun da zai rabe ki, aman sai na ga ke sam bakya duba da haka........... Wani irin cutarwa kuma kike magana a kai? Ni fa ina gannin girmansa da kimarsa koda duk duniya zata ki shi, domin shine silar samun farin cikinmu da muka rasa.....shin ke bakya gannin hakan ne kanwatah?" Shuwwa da idannuwanta ke lumshe tana biye da dukkan bayananyar uwarta ta dan dago ta ce" Nahidht so kike ki ce min shi a haka zan rayu da shi tamkar dutse? Bayan ni burina na rayu da namiji mai min kukan yana sona? Ya ringa min ihun yana so na?,ya zamana tamkar jelata sai abinda na ce ya yi zai yi? Ya nunan so a gaban kowama ya kareni da dukan karfinsa ya shagwabani? Yaya zan iya rayuwa da mutun mai halayarsa?" Nahidht ta dan zarro ido da mamaki ta ce" Ki ce kawai rayuwar mafarki kike so ko kuma nace rayuwar karya?" Shuwwa ta ce" Kina nufin babu soyaya a gidan aure? Ko bashi da zuciya ne shi a jikinsa?" Nahidt ta yi Murmushi tana girgiza kanta ta ce" Babu soyaya ake zaune? In babu soyaya an saka maku wuka a kawunanku ne?, Dukan gidan dake dauke da mace da mijinta da y'ayansu koda tana zaune da shine domin y'ayanta to fa idan aka bincika akoy soyayarma, halaya ne na yau da gobe ke disasheta, da ace zasu kamanta dawo da kyautatawa da zata dawo , Shuwwa da kin fada ya yi uwarsa ce ke?, Ko kuma da kike so ya zamto tamkar jelarki kece mijin ba?, Kin ga ibada ne aure, zama ne na ibada, dukan ibada kuma sai da juriya da hakuri koda za'a kai ga ci, ki sani rayuwa baban nasarar da kika yi a yanzun amsa sunnan matar aure, zaki idasa ga ci ne idan kika yi hakuri kika ci gaba da zama da shi, Allah na tuba rayuwa ai zo mi zauna zo mu saba ne Shuwwa, zaman da yake kulun cikin dariya da farin ciki ina tsoronsa, ai zama dole akoy sabani wani sa'in, aman kuma ana ganewa ana hakuri da junna shine daidai, kin ga ina so ki fahimci wanene mijinki sannan ki masa adalci a zamantakewarku, kar ki yi wasa da damarki, kar ki yi sakaci da aljarki Shuwwa, ba zan so ki kasance mai yiwa mijinki rikon sakainar kashi ba, idan kuwa yana zuwa kina kauce masa babu abinda ba zai faru ba ciki harda daina gannin girmanki da karo wasunki da zasu tarbe shi da zarar ya buda hannayensa., Ba'a barin namiji da yinwa Shuwwa, ba'a yi........" Fuskarta ta shagwabe sosai tana langwabe kanta ta ce" Ni tsoro nake ji ne Nahidt, walahi tsoronsa nake, kuma yanzunma cewa ya yi yana jin yinwa da ishirwa kin ga baima ci abincin ba inaga ya kwonta barci" Nahidt ta sake kureta da kallo kafin ta yi murmushi tana girgiza kanta ta ce" Mace bata kadan, komai girman namiji kuwa baya fin karfinta Shuwwa, rijiya ce mai daukan guga, haka kuma babu wanda ya girma da dadi koda girman bariki ne, sannan ki kokarta ki koma ki gani ko zai yarda ya ci abincin yanzu kin ji? In bandama abinki mutumen da kece shedar yawun yan bariki a kansa ne kike son yin wasa a lamarinsa?, Koda yake baki san menene kalmar nan ba, bana so ki santa ta tsiya kanwata, bana so ki san sharin yar bariki, domin wata yar barikin komai taurin kan namiji sai ki ga ta shawo kansa cikin sauki bale naki mijin da yake da bukatar hakan? Wai har kin manta niyarki a kan kudurin mamansa a kansa?" Ido ta lumshe tana sauke ajiyar zuciya tana ta auna magangannun Nahidt din, har aka fara kiraye kirayen sallar magariba Nahidht ta mike tana fadin" Abanki fa gobe zai juya dan ya sanar masu wai da wata magana, ban san ta mecece ba da ba zasu iya bara min shi ya karra kwana biyu a nan ba ni kam" Ita dai da ido ta rakata har ta shige bayi kafin ta sake gyara zamanta tanaa jiranta Tana fitowa a bayin itama ta shiga ta kwabe suturarta ta shiga tsaftace jikinta kafin ta dauro alwallah Sai da ta cenza kayanta ta yi sallah sannan ta mike ta koma bangaren nasa da wani hijab din ba wanda ta cire aa jikinta ba Tana shigowa ya yi daidai da dawowarsa kennan daga masalaci da carbinsa a hannunsa na hagu yana ja a hankali, a hannun damar kuwa waya ce yake ta gwada kiran Dad dan ya ga basu dawo ba, ya yi ta gwada kiran wayar mamansa bata shiga, gashi harda sultan a yan rakiyar bayan yanzu yaronsa ke fada masa tarkonsu fa yana daf da kama kurciya domin wanda aka danama ya. Haukace a kan neman su a cikin garin dan anma buga hotunnan an yadda da sunnan ana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188