Chapter 149
Chapter 149
ita da Nahidt Nasiha ce sukai masu mai ratsa zuciya, har sai da suka fara tsarguwa da tsorata da nasihar domin idan Mama ta yi ta gama, sai maman Muhay ta dauka, gaba daya nasihar kuma a kan zamatakewar gidan miji ne, da yiwa miji biyaya, da dauka cewar shi aure ibada ne da sauransu a haka har suka gama kafin Maman Muhay a sanyaye ta ce" Nahidt, in sha Allahu yau saura kwana hudu a daura maki aure da malan Muhamad bisa hukuncin da iyayenki maza suka yanke, domin Dad dinku ya matso da auren y'aya matan da zai yi kwana kusa , hakan ya sa suka hade da naki " Kai ta sada tana jin yadda gabanta ke ta dokawa daf daf daf da tarin jin abubuwa daban dake ziyartarta a wannan lokacin Aurenta? Da Aban Shuwwa? Ya salam, idan ta kurma ihu a wajen nan me zai faru ne? A hankali ta sake rufe bakinta dan kar ta kurma ihun, sai dai ina dariyar da ta ki boyuea ta tonata, hakan ya sa mamanta maka mata hararar da ta saka ta yi saurin gumtsewa tana mintsinin Shuwwa dake ta washe baki tana fadin" Wayo Allahna dadi zai kasheni" Maman MUHAY ta yi yar dariya ta ce" Dadin nan kar ya kashe ki daughter, ya barmin ke da ranki" Sai kuma ta yi kalar serius ta ce" IBTISAM, ban san yaya zan kwatanta maki ba, ban san ta inda zan fara ba, abinda na san zan iya roka a wajenki shine ki yi kokari ki gane wanene shi, IBTISAM kowa da gwaninsa a duniya, kuma ko wanene kai lalle akoy wace ke iya tankwasa lamarinka, sai dau idan baka hadu da ita ba, aman in dai ka hadu da ita to fa komai zai iya faruwa da kai, y'ata, so nake a matsayinki na matarsa ki yi kokari ki koyi zama da shi, ki iya tankwasashi, ki iya daidaita lamarinsa, ki cire tsoro ko shayinsa a ranki, ki jurewa halinsa ki kamanta zama da shi ta yadda zai ..............." Ta dan sasauta ta dora da fadin" Ta yadda zai zama cikaken mutun, ta yadda zai zama mutun cikake Yarinyata, shi din bahagumen mutun ne wanda ni kaina nakan rasa inda ya saka gabansa, sai dai abu daya da na fahimta shine ko yaya yake yakan ja tunga a kan lamarinki, My daughter shin zaki iya yi min kokarin nan?" Shuwwa ta kalli Mama a sanyaye, sai kuma ta kalli Mahaifiyarta A hankali Mamanta ta.....🥺ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 6️⃣2️⃣ A hankali mamanta ta dan gyada mata kai tana sake dubanta da kyau, hakan ya sa ta sada kanta tana sauke ajiyar Zuciyar da ta kwace mata, Shin yaya suke so ta fahimtar da su cewar matse masa wajema na hadasa mata da bugawar zuciya da tunani? Yaya zata fada masu cewar shi din mutun ne mai karfin gusa tunaninta ya saka mata wasu abubuwa masu karfin gaske a cikin zuciyarta koda bata shiryawa hakan ba? A hankali ta dan gyada masu kanta tana karra tunanin kawai sunna son sakata abinda zai hadasa mata ciwon kai ne, summa ya hadasa masu, domin a irin zaman da ta yi da mutumen nan ita kam ta cire tsamanin cewa wai zai iya daidaita lamarinsa a kanta, menene bara kamanta ba? Aman ko kallo bata ishe shi, dan wulalanci fa tafiya ce ya yi ko? Ko irin ya fada matan nan haka ya yi tafiyarsa, Maman MUHAY ta yi murmushi tana sake kallonta da tunanin kunya ce ta sakata sada kan nan haka , dan haka ta furta" Allah ya maki albarka, Allah ya kama mana" Da amen suka amsa, hakan ya sa ta mike tana fadin" Bara na baku waje Hajia" Mama ta yi murmushi ta rakata da kallo har ta bar wajen kafin ta juyo ta fuskance su da kyau ta ce"Ta tafi, kina iya fadan na bakinki" A tare suka kalli Maman, sai kuma suka kalli junna Mama ta ce" Kin gane, ni na haife ki, na kuma san wannan sada kan ba wai na jin kunyar bane ba, sai dai abinda zan fada maki IBTISAM shine ki dauka wajibi ne a gareki gyaran aurenki, ki dauka idan kika ballo shi kika dawo da nice zaki zauna zama mai sunna zama, ki sani auren nan shine burinmu, zama a dakinki kuma shine kwonciyar hankalinki, darajarki, kimarki shine dakin aurenki kin fahimta?" Kai ta gyada tana furzar da numfashi ta ce" Mama, bai fa damu da ni ba, du wani yi yake kamar an masa dole" Mama ta tabe baki ta ce" Wannan shine dalilin da zaki masa dolen, shine dalilin da zaki mike ki jajirce ki masa dolen, dolen da zaki masa itace ta ya san kimarki, ya so ki, ya adanaki, babu wanda bai karanci yana kishinki ba, sai kuma ki bashi damar ya gane yana sonki, ban ce ki je masa da jiji da kai da wata takama ko wani abu makamancin haka ba, ina so ki je masa da taushi, da laushi, da tarin niimar da Allah ya maki ta kasancewa mace, ke macece kece duniyarsa, kece farin cikinsa, ke kadai kin isa idan kika yi niya ki saka ya birkice ko kuma ya shiga cikin nishadi.........a Yanzu ina so ki mayar da maganar bai damu da ke ba gefe, idan kika tabatar kun yi sabon da ya dace ki saka damuwar bai damu da ke ba a zuciyarki ma yi maganar, IBTISAM ki farauce shi, ki farauci dukan wani nutsuwarsa dan ku gudu tare , ku tsira tare" Shuwwa ta hadiye yawu tana dan murmushin gefen baki tana ta tunanin abubuwa a cikin ranta Mahaifiyarsu ta juya wajen Nahidt ta ce" Ke kuma daga yau ko kofar falo bana so kafarki ta fita, domin ko rakiyar kanwarki ba tare za'a je da ke in sha Allah, zan fara gyaraki!" SHUWWA ta marairaice tana kallon mamansu ta ce" Mama, ina ina ce tare zamu je, ni kadai za'a kai gidan?" Da mamaki baki bude mamanta ta kalleta, sannan ta kalli yayar tata Kai ta girgiza ta saki zancen bata bata amsarta ba ta ci gaba da fadawa Nahidt cewa" daga nan har zuwa daurin aurenki kuma zaki yi hakuri da magana da shi Muhamad din, NAHIDt dole ki koyi abinda ake cewa jan aji koda baki sanshi ba, kin fahimta, dole ki iya bambance tsakaninki da wace bata san ciwon kanta ba, dan haka a yanzu ba zaku tare da kanwarki ba zan kilaceki na kula da ke ta yadda zaki je ana dokinki irin na kowace y'a mai daraja kin fahimta ko baki fahimta ba?" Da sauri itama ta gyada kanta tana amsawa cewar ta fahimta Mamansu ta sauke ajiyar zuciya ta sasauta muryarta sosai yanzun tama fuskantarsu da tunanin yaya zasu kwashe da wannan magana da mahaifinsu ya ce dole ita zata fada masu, wai wani itace koda sun so bata rai tana iya yi masu ihu su daidaita ta sani sarai shi sai dai su rikita shi, balle IBTISAM ba zai iya yi mata ihu ba gaskiya Ta sake muzgutawa ta sanyayar da muryarta sosai ta shiga fadin"Yau kwana hudu kennan, da Mahaifinku ya yarda ya budi baki ya baku labarin wanene shi,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188