Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 9

Chapter 9

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dan sauri ta yi bayan MUHYIDEEN dake son fuskantar bayanan Abdul Mutalab tana zarro ido tana sake leko dan gidan Elhaj mai shinkafa da mugun mamakin irin gileliyar karyar da ya gila wace ko wuka za'a dora mata a wuyanta a yanzu zata iya fadin cewa babansa ne ya turo shi ya kasheta ya amshe kudin da ta karbo, Au ya kai masa ita hakan ya sa daga bayan MUHYIDEEN take danna zuciyarta dake neman balowa ta fito ta bakinta ta kasheta dan tsoro da firgici Bayan MUHYIDEEN ya karanta sunnan dake saman bage din Abdul Mutalab dake tabatar da shi din cikaken likita ne a asibitin gwamnatin kasar ya dago ya sake kallonsa da mamakin jin wai wannan matarsa ce, Sai a lokacin ya fahimci yarinyar nan a bayansa ta labe hakan ya sa ya dan ja baya yana bata damar bayana a filin Allah ya ce" Meye shedar da zata tabatar min da iyalinka ce wannan?" Da sauri Abdul Mutalab ya ce" Akoy shedar kudinta dake cikin bak'ar jakarta Million goma sha uku , Code din jakar kuwa shine 098526, ga kuma dan kwalinta dake hannunna da ta bara min ta fito, ka yi hakuri Sir zamu koma gida mu sasanta kanmu" Da karfi ta ce" Da wa?, Ka koma gida da wa? Ka ga ba inda zan je yanzun, zan biyoka Daga baya ka je kawai ka fara tafiya kawai" Tsitttt wajen ya dauka yan kwararin mutanen dake wajen masu kakin soja suke kallon kallo hakama Abdul Mutalab ya gama sarewa cewar idan har ta yi yadda aka fahimci tafiyarsu ba daya ba zata ja da farar rigar tasa ta likita MUHYIDEEN ya karkata masa kai, me yasa zata yi haka ne? Motar MUHYIDEEN ya karasa ya saka hannunsa ya bude ya ciro jakar yana ajiyewa a saman motar ya shiga saka numbobin da ya fada ya bude jakar Da mamaki ya kale shi yana fadin" Wani abu kuke yi a kasar nan da yake kawo maku kudi irin haka da har matarka zata malaki irin kudin nan ya kasance har tana yawo da su a sake cikin kasa?....." Ya maida dubansa kanta yana fadin" Menene sana'arki?" Tsakani da Allah ta yi dana sannin fitowarta a yau din nan, idan sau dari zai budi baki ya yi magana sai ta ji kamar zata saki fitsari , haka kuma gabanta idan ya yanke ya ruguje ya fadi sai ta matse kafafuwanta dan kar ta rubta kasa, watau yadda yake a tsaye haka muryarsa take bawan Allah, ta yiwu bashi da lafiyar makogwaro ne kau? Da sauri ta ce" Shi ya min kyautarsu jiya, jiya da dare dan na ce sai ya sake ni" Yanzun sai Abdul Mutalab ya ga kawai yau sai sun ja an masu dukan kawo wuka a yanka ko a rufe su su saka kansu a uku Yana inda inda ya ce" Eh Sir haka ne, ni kuma na same su ne daga wajen Mahaifina mai sunna Elhaj Mustafa Mai shinkafa" Har ga Allah daria lamarin ya bashi, sai dai ko a alamu bai nuna ba ya mayar da jakar cikin motar yana rufewa ya ce" Ku koma gida , SERGENT ka basu takardar da zasu ringa nunawa har su koma gida dan kar a rike su" Ba Sergent din ba, su da kansu sai suka samu zukatansu da dar din barinsu da ya yi haka kai tsaye bayan bai yi kama da sakarai ba bale a ce ai sakarai ne dole ya hadiye magana irin haka tamkar ta tatsuniya Haka yarensa suka cika da mugun mamakinsa wanda karara ya kasa boyuwa a saman fuskokinsu Amsar takardar suka yi ya mata alamun ta shiga mana, a lokacin da ta saki baki da hanci a kasan zuciyarta tana ayana' Wayo bawan Allah, dama dan adam tara ne ba goma ba, shi wannan gashi da tsayin, da kyan, da mulkin, sai dai ba ilimi, kai tsaye mun masa wayo haka?, To bara na samu na tserewa wannan mahaukacin tun kafin ya rike ni' Motar ta shige tana ja da sauri ta dauki hanyarta shima ya shige yana bin bayanta da saurin balaki dan kar ta bace masa Tunda suka fara aikin yanzu ne kadai ya yi wani alamu da ya nuna kamar murmushi ya yi yana raka tseran gudun motocin nasu da kallo yana maida dubansa wajen yarensa a lokacin da LIEUTENANT maman sani cikin ladabi yake fadin" Sir sai na ga kamar karya fa suke yi su dukansu?" Gaba ya yi kadan hannunsa daya a saman kafadar Lieutenant Maman Sani ya ce" Ka san menene? Ban taba sannin garin nan zai bani sha'awa irin haka ba, ashe haka yake cike da tsagera?" Lieutenant Maman Sani duda bai fahimci me yasa Sir ya fadi haka ba sai ya yi murmushi yana fadin" Sir a garin nan namu sai mu" Muhyideen a rarabe ya furta" SAI KUMA NI, Ai wannan ba matarsa bace, sannan kudin nan ba nasu bane su dukansu" Da mamaki ya ce" Sir aman yaya aka yi ya san code din jakar kuma me yasa muka barsu suka tafi?" Kafadunsa ya daga yana fadin" Jakar ba tasa bace aman tana da alaka da shi haka kuma ko ta waye mai ita shi ya turo ya amsar masa, idan da ba haka ba da tuni an sanar mana da batan kudi Million goma sha uku ba fa kadan bane in dai ba ba muguwar hanya bane dole mai su zai nemi hukuma, sannan ka takardarta ta bari tsabar a kidime take, ga dukan alamu barauniya ce yarinyar cen! Lieutenant ka gane ko meye a tsakaninsu su duka a tsakaninsu yake kuma a tsakaninsu yake yawo, aman zan gane idan na koma na dawo zaman garin kwata kwata, domin zan shedawa SHIRP OF ARMY cewar na amince zan zo na yi shekara biyar a garin nan kamar yadda ya bukata na kiya a da, Lieutenant ina fatan kunna maraba da bako?" Sosai gaban Lieutenant ya fadi, harma ya shiga hali na tsoro da jin furucin Lieutenant Ganaral cewar zai sauka a garinsa gaba daya har na shekara biyar? Ai da an yi tashin hankali domin ba ga yayan ba ba ga iyayen ba kan mai uwa da wabi lamarin zai sauka, aman da fara'a a fuskarsa sai ya ce" Da mun kasance masu baban sa'a My GANARAL!" __________________________________ A haukace ta parka motar a kofar gidansu tana waigen bayanta Gannin ya karaso yana shirin tsayar da tashi motar ta sake ruko idannuwanta waje tana furta" Kutumar uban cen har gidan ka biyo ni?" A guje ta bude motar tana warto jakarta ta arta a dubu ta bankada kofar ta afka ciki tana ihun kiran💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});