Chapter 36
Chapter 36
wai ace a musulman duniya an rasa wanda zai iya yin jihadi ba, wannan shine kawai dalilina, yanzu kuma da ka zo da kanka na yarda cewa da gaske yake, harma zan iya bashi aurenta in sha Allah" Farin ciko ne karara ya bayana a fuskokinsu, datijon nan ya budi bakinsa da hausarsa mai hade da yare irin na buzun usul ya ce" Allah ya saka da alkhairi Malan, mun gode mun gode sosai, dan Allah a fada masa ya yafe mana, a lokacin da muka kyamaci mahaifiyarsa har muka koreta a gida dan abin ne ya zo mana a birkice, sai muka guji kunyar duniya muka yafawa kanmu ta lahira domin mafanar da nake yi maka mahaifinku shine sarkin garin Tanus, a yanzu haka yayanmu ne ke sarauta a garin, mun tafka kuskure, mu dukanmu muna dana sani, sai dai dama an ce dana sani keya ce, gashi yanzun sai shi kadai muka sani bamu san ina uwar take ba, bamu san tana raye ba ko a mace ba, saudiyar du shigarmu sai mun sake kokarin nemanta a tashihin da yan kasar nan ke rayuwa, aman kulun amsar daya ce basu san *TINANA* ba, Malan idan har ba takura dan Allah a taimaka mana daurin auren nan a yi shi kwana kusa, kar a ja mana malan, shi ba yaro bane karami, itama ba aurenta bane na farko, kar a ce mana ba'a shirya ba domin mu dama bama auren mace ta kuma tare da mana da komai, ko karan tsintsiya bama yarda mace ta zo mana da shi, namiji shi ya dace ya yiwa mace komai ko a adinace, ba adini bane ya zo mana cewar a yiwa mace gado da sauransu, zamu yi komanmu, mu dai macen muke so dan mun san darajarta zamu amsheta da hannu bibiyu in sha Allah" Wani irin farin ciki ke ziyartar zuciyar Malan, hamdallah yake yi a cen kasan zuciyarsa yana hasaso irin farin cikin da zasu yi su dukansu idan suka ji wannan dadadan labarin Tabas NAHIDT ta yi gaskiya a kaf manema auren Shuwwar babu wa'inda suka zo da niyar taa alkhairi irin wa'innan ba Hakan ya sa shima ya ari bakin yan matan ya ci masu albasa a nutse ya ce" To ai shikenan Elhaj, kamar wani lokaci kuke so? Wata daya ya isa?" Aban Hamza ya sake Nutsuwa yana murmushi ya ce" Ai shi baban nasa ne yake da tafia malan, bama gagawa aman da mun samu nan da sati biyu, da mun ce Alhmdulilah, ka ga babansa ba yau ba yake shirye shiryen auren dan nan nasa na tabata kofar gidanka sai ta yi kamar zata fashe dan jama'a" Farin ciki ya sake lulube zuciyar Malan, a sanyaye ya ce" Alhmdulilah, in sha Allah ya yi, zamu fara shiri tun daga yau bi izinillah"............. Da wannan suma rabu da junna, malan kam bai wani yi dogon zama ba ya samu ya je gidansu da karfinsa da kuma rigima daidai da du wanda zai zo masa da tangarda a kan maganar Sosai ya sake samun Nutsuwa da urin halin da ya same su, kunshi suke yi, wace ke yanyara masu kunshin kuwa Shuwwar ce, Shuwwar ta yi kyau har ta gaji abinta , ga kunshinta dan dasss a kafafuwanta A nutse ya sanar masu abinda ya yanke da Shuwwar ya dora da fadin" na fi so ku yi taron bikin a gidana, idan har hakan ba takura bane a gareku" Zuciyarta tsintsinkewa take yi tana kallonsa, a hankali ta ce" Aba" Kansa ya dago domin du bayanin da yake yi ba wai kallonsu yake yi, dan kwaurin Nahidt a fili kuma ba abinda ya dameta A hankali SHUWWAR ta ce" yadda kake kokari a kanmu, Aba yadda kake nuna mana kauna, yadda bakaa kyamatarmu ABA, Allah ya rufa maka asiri duniya da kiyama......" A hankali ta dora kanta a gefen kafadar Nahidt tana hadiye hawayenta Fauziya da gaba daya jikinta ya mace mata sosai kanta aa kasa itama adu'a take yi tun karfinta tana korar abinda ke a cikin zuciyarta A sanyaye ya yi Murmushi yana fadin" In sha Allah, da zarar ranar ta gabato zaku koma ku yi bikin a cen, zan koma masalaci" Daga haka ya mike ya juya da niyar tafia ya ji muryar NAHIDT a sanyaye ta furta" Malan " Dakatawa ya yi yana ayana' Na san ai sai mun raba hali ' Yaja juyowa ya ga hawaye ne shar shar shar a kan kumatunta tana kallonsa Hakan ya karya masa zuciya ainun harma ya samu kansa da dawowa ya zauna saman kujerar yana kallonta ya ce" Lafia?" NAHIDT ta rike hannun shuwwar sosai a sanyaye ta ce" Malan, Allah ya saka maka da alkhairi........" Muryarta da ta dauki gargada ta saka shi ya kuma dan dagowa ya dan kalleta kafin ya mike da sauri ya yi gaba ya bar masu gidan gaba daya, ita kuma ta fashe da kuka tana rike kanwarta a jikinta wace gaba daya take cikin wani yannayi A sanyaye Shuwwar ta ce" ki daina kukkan, idab kuma bakya son auren nan ne wannan karron ba zan yi maki gardama ba, domin na fara tsoron kar aje ko dan ina bijire maki bake gannin ba daidai ba, kin ga idan bakya son wannan ko? Bani da ja, sai na je na ci gaba da zamana har Allah ya kawo min wanda hankalinki zai kwonta da shi Nahidt" Nahidt ta girgiza kanta aa sanyaye ta ce" baki da hankali ne?, Ni nake cikin farin cikin wannan lamari, nice nake cikin gagarumin farin cikin gannin mutumen da nake maki marari ne Allah ya kawo mana, shushu kin ga irin son da yake yi maki? Ba dare ba rana sai ya yi kiranmu a gidan nan, du irin yadda Abanki ya gindaya masa sharuda kuwa a haka ya ci gaba da neman kyautata mana ba tare da ya taka daya daga cikin dokokin Malan ba duda kuwa ya san ba malan bane ya haife ki aman ya masa biyaya dan ya ga mun yi masa, kin ga kuwa wannan mutumen abin a girmana ne, abin a mutunta ne, kuma kin ji Malan din ya ce a gidansa zamu je a yi zaman bikin ki, yana so a yi wunin bikinki a cen duda na san matansa ba zasu so hakan ba aman dan dolensu na san zasu yi girki su kuma tarra mutane, Shushuna kin san meye yake saka ni kuka? Farin ciki nake yi kan ashe kina iya yin auren gata, auren da yake ba boyaye ba, auren da yake na an san ke ko wacece kuma aka roku alfarmar ana son ki? Hakan na nufin Ashe akoy sauran musulmai masu koyi da koyarwar adinninmu, Shushu wannan baban farin ciki ne ai" Shuwwar ta yi murmushi tana share hawayen dake saman fuskar Nahidt cikin zazakar muryarta ta ce"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣5️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188