Chapter 6
Chapter 6
dan su karra daidaita yannayin aikinsu domin tafiyar nan dai da LIEUTENANT GANARAL aka yita ba da wani wanda zasu yi sakensu son ransu ba, dan haka idan sunna son zaman lafia kawai su aiwatar da aikinsu yadda ya kamata ___________________________________ SHUWAR ki saurara abinda nake fada maki, a gidan redio, A gidan TV a komai da kika sani na sada labarai sun fada sun sake fada cewar LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN ne ya sauka a garin nan, ke me yasa bakya son zaman lafia ne? Ki dawo ki zauna ya fada ya sake fada kar wanda ya fita, idan kika fita wani abun ya ritsa da ke yaya kike so na yi ne?" Gilas din dake saman fuskarta ta sasautawa gani ta kaleta kasa kasa kafin ta ce" Aunty, tsakaninki da Allah abinda ya sa kike min kugin kiran nan tun daga cen cikin falo kina gudu har na tsaya na zatama wani mugun abu ne ya faru? , Kin ga da mai a motar nan kuwa?" Bata bata amsar da mai a mota ba sai kokarin karra nusar da ita kar ta fita da ta kwatanta yi aman ina, kai tsaye SHUWAR ta saka hannunta ta janyo kofar ta rufo tana daga birkin da ta dane da kafarta wanda ya dan dakatar da motar ta ja motar a hankali a hankali kafin ta idasa janta ta wuce gaba dayanta Tuki take tana mamakin garin gannin du irin tarin al'uma irin na garin nan yau sai daidaiku ke yawo a cikin gari Ita dai take motarta ta yi da gagawa ta yi kwana ta idasa gidan Elhaj Mai shinkafa A kafarta ta sauka ta idasa shiga bayan sun gaisa da mai gadin du a tunaninsa wajen y'ar Elhajin ta zo hakan ya sa ya barta ta shige hankali kwonce A kanta ta gama hardace yaya gidan nan yake tunda a kulun idan sunna tare shine yake yi mata bayanin yadda gidansa yake da bangarensa da na matayensa Kai tsaye ta durfafa cikin falon da idan bata haukace ba kamar yadda yake ce mata bangaren dama shine nasa na hagu kuwa na matansa wannan shine bangaren daman Kofar falon da take hangen makekiyar TV ta madubin shigar ta saka hannunta ta tura ba tare da ta yi salama ba ta shiga tana kale kalen falon har idannuwanta suka sauka a kansa shi da matarsa sunna zaune wace itama ba zata wuce da shekarunta ba domin haihuwarta daya a gidan har ya ga ta tsufa yake son sako SHUWAR din Da yar gagawar maganarsa ya ce" Ke ke, SHSSSSSSHUWAR me kike nema a nan kuma?" Sama da kasa ta sake binsa da kallo kama daga yannayin jikinsa har zuwa tumbinsa masha Allah Gaban goshinta ta dafe tana fadin" Kai Allah, kai jama'a kai yanzu in banda hauka irin naka ko nice karuwar ai ka yi hakuri da ni ta yiwu ka samu iri a gidanka, koda yake na ga wannanma ba laifi dake zaunen, Watau ELHAJ kai sana'arka ce haka idan na kula?" Fuskarsa ya hade sosai yana kallon matarsa ya ce" Ke Umi tashi tashi maza maza ki tafi bangarenki, kuma idan na ji maganar nan a bakin daya daga cikinku walahi sai na sake ki na rantse maki" Da sauri Umin ta mike tana sake kallon SHUWAR tun daga sama har kasa ta wuce ta gefenta ta tafi Mikewa ya yi yana fadin" Har gidana zaki shigo ki nunan akuyanci? Ashe baki da wayo? To na rantse maki na fiki iya iskanci idan tunaninki ke yar iska ce, zan yagalgala ki nai maki dala dala, abinda kika hannani kamawa zan kama yanzu na fatataka shi har sai ranki ya bace, kuma ko ina aka je kece marar gaskiya domin ke kika tardo ni har cikin gidana" Rigar dake saman rigarta ta kama ta cire ta yar a nan kasa Lulubin dake saman kanta na farin mayafi ta ja ta cire ta yar a kasa hakan ya sa lalausan baki sidik din gashin kanta bayana a kunce ba ko gyale a jiki Gashin ta shiga barbazawa ta kama rigar tata daga baya da sauri ta yaga tana zarro idannuwanta ta ce" Fine, abinda na so yi kennan sai gashi ka taimaka min, ka ga da zan ratso ta nan yaya hudu na hadu da su yan mata a zaune sunna hira, haka kuma na hadu da wasu mazan, babu abinda zai fitar da kai a maganar da zan fada cewar ka zo zakai min fyade ne, Elhaj kana tunanin ko y'ayanka zasu yarda da kai ne bale matanka? Bismillah ,, ga babar shedar da zata nuna cewar na juya dan na gudu ka yagan rigata, na rantse da Allah kaine zaka kwana ciki, ashe baka san kaidin mace ba? Barama ka gani!" Da sauri ta bude muryarta tana ihun"kai Wayo jama'a ku taimakeni zai ketan hadi, Wayo a taimakeni Elhaji zai fada min, haba Aban husna ka rufan asiri ka barni da mutuncina kar ka manta kaima ka haifa fa, kana da yan matan gasunnan birjik idan akai masu haka yaya zaka ji?" Ido ya zarro hadi da yin baya yana zarro idannuwansa hadi da dora hannayensa saman bakinsa har yana taune harshe wajen fadin" Ke ashe baki da hankali?, kin ga dan girman Allah ki rufa min asiri, ni ba abinda zan maki, ki wuce ki bar min gidana kar ki tonan asiri a cikin anguwa!" SHUWAR ta ce" na rufa maka asiri? Ni da ka yankan tikitin zawarci rana tsaka dan an zo an fada maka zance ka so rufan asirin ne? Ka fitar da ni kawai, bilahilazi sai ka bani million goma ko zan bar gidan nan cikin salama idan ba haka ba kuwa ga message dinka na jiya na barazanar da ka min bayan daurin aurenmu cewar maza maza a matse kake idan ba Haka ba kana iya yanka min tikitin zawarci, duda na zo din ka yankan ko? To du na goge rarashin da na maka har magariba ta sanyo kai kafin mu hadu da kai a yanzu Elhaji a shirye nake ko ni ko kai domin idan baka bani kudin nan ba zan maka ka kotu da shedar fada min da y'ayanka da matanka zasu bada da ta wayata inaga dole a leka gidan maza a amshi tarbiya!, ka bani ko na tona maka asiri duniya ta jimu!" Yadda ka san mai kamun aljannu, yadda ka san mahaukaciya tartibiyarta haka SHUWAR ta zamewa ELHAJ mai shinkafa, tabas idan ya taba yin dana sanin rayuwar bariki to a yau ne, da ta san dalilin da ya sa ya saketa dan ya gane yayarta itace macen da yake mugun son aura ko ta yayane dan su yi zaman aure da junna domin tun ranar da ya ganta a shagonsa ya haukace sai bai kuma ganninta ba, bai kuma san ita ko wacece ba da cewar tana rayuwar bariki ba sai a jiya wanda Hakan ya daga masa hankali ya rikita shi harma ya kaishi ga aikata aiki irin na shirme ya makawa SHUWAR din saki uku wanda dalilin sakin nan sai da ya yi kuka domin ya tashi a ba wan ba kannin duda burinsa daga baya ya samu yayar su yi aure domin ai ba abinda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188