Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 81

Chapter 81

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ita Idannuwana ya kankance ya ce" Kin sha wani abu ne?" Ido ta dan zarro da yannayi na mamakin karya da ta dora a saman fuskarta ta ce" Sai na sha wani abu zan so rungume mijina da safiya dan na gaishe shi? Bama wannan ba yanzu kai ka san mutuwa garemu civil ma yaya ta kare yanzu kana iya tafiya ka dawo ka iske gawata, bale ku sojoji kana iya fita wani dan ta'ada ya labe ya daukeka shikenan sai haduwarka da mai sama, so kake karamar magana ta zamto maka baba ne? Ka ga fa kai a ganninka kawai ka dakatar da matar da ka tsana wa zuwa rungumeka ne, aman a wajen ubangijinka abin zai bada wani abin ne daban, matarka nake, ina dauke da dukan haki a kanka nawa, ciki kuwa harda idan na rungumeka kiya......" A sanyaye ta dauki maganar, a sanyaye ta direta, ta yi maganar ne a hade kamar dukkan damuwar dake cen kasan zuciyarta take amayarwa, tamkar idan bata rungume shin ba wani abu na iya samunta, gaba daya ta yiwa fuskarta kalar tausayi da kalar dake nuni da gaskiyarta iya abinda ke ranta take so a barta ta yi, hakan ya saka shi sake zuba mata ido da mamakinta a ransa Bai kuma ce mata ufan ba , haka itama daga wannan din bata kuma cewa komai ba sai dan daga kafarta da ta sake yi da niyar nufarsa tana mai adu'ar Allah ya sa ya hannata, domin a cen kasan zuciyarta ita da kanta tunani ne cike da Tsoron abinda take son aikatawa, shin wai zata iya aikatawar kuwa?, Zata iya zuwa ta rungume shi kai tsaye kuwa? Aman gannin da farko ya dan ja baya sai ta karra matse masa waje har dai ta ga yanzun bashi da jiyar motsawa bale ya tareta ya hannata fada masa a jikinsa hakan ya sa ta dago tanai masa kallon da kaima haka halinka? Ka ga yyar mutane zata afka maka ai sai ka gudu kau? Gaba dayanta ne yake karantarta, kwarai ya tsaya ya gani wai da gaske rungume shin ne zata yi? Kai da ya ga tsaurin idonta walahi, aman da ta tsaya din sai yake son karantar kamar wace ke jin kunyar aikata hakan ba jin tsoro ba Watau Tsoro daban, kunya daban, idan jin tsoron aikata haka ne ya bayana a fuskarta hakan na nufin shine take jin tsoron rungumewa kamar yadda sauran matansa ke nuna tsoronsa karara a bayane, hakan na nufin ba wai saba rungume rungumen wasu kartin bane bata yi ba, aa, tsoronsa ne ya dakatar da ita Idan kuma kunyar hakan ne ke dawainiya da ita kamar yadda yake karanta a yanzu lalle lalle da ya shiga cikin tunani mai girman gaske, dan bariki da kunyar runguma? Bale ya san halalinsa zai runguma din? Kai da ya afka a cikin tunani gaskiya mai girman gaske A nutse ta dan sake jimke hannunta tana murzawa tana kallon damtse hannunsa a ranta tana ayana' Allah ya taimakeka ni ba yar iska bace yau da ka ga gani gannin idonka, wayo Allahna to ni ta yaya zan iya rukunkume kato kai tsaye ne? Gaskiya sai na je NAHIDT ta sake min karatun fari fari, sai da ta fadan cewa mijina ne idan na aikata ba laifi bane ba aman kuma na zo na kasa aikata hakan Da kyar ta iya aro jarumta ta dago kanta tana kallonsa ta ce"💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣2️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Da kyar ta iya aro jarumta ta dago kanta tana kallonsa ta ce" Ita camerar da ka saka min a dakina na sirri menene anfaninta?" Fuskarta wannan karron da bakinta ya kure da ido cikin kallo na hankalta A hankali ta ga ya dan kalli gefen irin a kiyayencen nan, kafin ta jita gaba daya wani lalausan hannu ya janyota da dan karfi ta fada jikin nasa da ta ja dunga take jin kunya Duka bata tantance aimahin abinda yake faruwa ba sai ji ta yi yana dan tafia da ita a hankali a cikin kirjin nasa ba tare da ya furta mata ufan ba, domin shi muryarsa bata da sirri du irin tarin maganar dake cikin bakinsa na tambayoyin da suka cika masa baki da mamakin Camera kuma? A dakin barcinta kuma? Subahannalah, subahannalah, hakan na nufin a dakin da take cenza suturarta, dakin da take dukan sirinta kanta tsaye ba tare da tunanin komai ba, a cen take nufin ta ga camera? Lalle ya yi sake, shi ya san da ta dakinsa wace aka boyeta a karkashin gadonsa gefen damarsa, hakan ya sa dukan abonda zai yi ya san takunsa, bai taba tunanin har an iya shiga dakin dake jikin nasa a kakafa ba, ya san da uku dake cikin gidan, daya a corido, daya a falo, daya a kicin, gaba dayansu ya san da su ne sakamakon amintacen abokinsa da ya saka massa camerorin nan, mutumen takadari ne, mugun mai ilimin da ya san kansa ne, caméra ko wace iri ce ya san kalarta sannan idan an yi dabara an boye yana iya ganeta da zarar ya kalleta, shi ya sheda masa wajen da kowace take harma ya nuna masa yana iya cire su, a nan ya hanna shi ya ce ya barwa mai son ganni ya sha kallo abinsa, bai taba tunanin da wata a dakin sirrin macen da zata amsa kiran sunnan tasa ce ba Jikinta gaba daya rawa yake yi, hankalinta a tashe yake, gabgabgabgab tamkar zata saki fitsari haka take ji Ki gane bata saba ba, sunnanta ne ya je wajen da bata je ba, bata san irin wannan aikin na, fitsararta a bakinta ne a cen din ba husssss domin ita ba sannin irin haka ta yi ba, gashi a jikin Soja, sojanma wanda ya saka aka maka mata saki a ofishin sojoji kawai dan yana tunanin sato kudi ta yi ya yi kiranta ya maido maganar dan ya

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});