Chapter 25
Chapter 25
biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Numfashi ta sauke ta fuskaceshi a nutse ta shiga yi masa nasiha, Nasiha take yi masa a yanzu da take gabansa take cikin rai da lafia, nasiha take masa a duk lokacin da ta samu zama da shi koda na minti daya ne Shekarunta arba'in da hudu a duniya, tun tana da kananun shekaru ta same shi take kuma alfahari da shi, ko a yanzu ta samu haihuwa tana so, zata kuma haihu abinta domin ta tashi da burin samun y'aya masu yawa sai dai Allah ya bata daya ta kuma gode, a sanyaye ta ci gaba da fadin" Kar ka yarda giyar mulkin dake hannunka ta saka ka cin amana, cin mutuncin talaka ko amsar cin hanci dan cutama mai gaskiya, MUHYIDEEN aikinka kar ya baka damar da zaka wulakanta mutun, idan bashi da gaskiya ne ka yi kokarin bin aikinka yadda ya koyar da kai ka hora shi domin wani lokacin da gaskiyarka a kan aikin naka zaka kai kanka ka baro , ka kiyaye haye a kan dan Adam, fuskarsa kake kallo baka san waye shi ba, wanin yana da baiwar da yake iya hadaka da wahala a bisa zannen ALK'ALAMIN K'ADARRARKA, MUHYIDEEN ba kowa ake takawa a zauna lafia ba, wanin Kadararsa ce zata kaishi hannunku ka kasance mai tausasawa, MUHYIDEEN ba kowa akew birgewa a duniya ba, bale ku aikinku kunna tare da majiyansa fiye da masoyansa, wanin zai tsane ku ne dan ra'ayi, wani kuma da dalili, kar ka yi wasa da adu'a, kar ka yi wasa da ambaton Allah, ta haka zaka fi karfin magauta, sannan ka kyautata mu'amalarka ka ji?, Allah ya tsare, ya yi maka albarka ya kare ka, ya karra daukaka ka ya sa ka gama da duniya lafia sannan ya sa aljannah ta zamto makomarka" A bayane mijinta ke amsawa yana cike da mangarin soyayar da take nunawa yaronta cikin hikima, a bayane ya furta" Uwa kennan, mutun baya tsufa da muradin uwa a gefensa, Allah ya jikan mahaifanmu" Da amen suka sake amsawa su dukansu ukun sannan ya mike yana masu salama ya fita a falon A lokacin da ya karaso kusa da motarsa ya ga yarinyar nan da ta gama baza rashin kunyarta a kansa a zaune a saman daya daga cikin motocin gidan ga Bodyguard dinta a gefe yana tsaye ita kuma ta harde hannayenta tana kallon waje daya Da hannunsa ya yiwa Bodyguard din nata alamun yana iya ajiye hannunsa sannan ya bude motar ya shiga ya tada A razane ta kallo wajen motar tana sauke dubanta a kan fuskarsa Da sauri ta sada kanta sakamakon wani kakausan kallo da ya maka mata wanda sai da ta ji hanjin cikinta ya kule waje daya Ba ita ta dago kanta ba sai da ya bar wajen da motarsa sannan ta dago tana bin sawun motar da kallo duda farin sawu ne a saman Wajen A hankali ta furta" Kasancewarka bamban da sauran maza ya sa nake so ka zamo mallakina LIEUTENANT GANARAL MUHYIDEEN" __________________________________ *Bayan sati daya da kwana hudu* Turaran wutar dake ajiye ta kunna bayan ta gama moping din falon , hakan ya sa dakin daukan kamshi na musaman wanda ya sakata sauke ajiyar zuciya duda irin yadda zuciyar tataa ke cinkushe da matsalar da take fuskanta tunda ta yi auren nan Bata san shigowarsa ba, bata ji shigowarsa ba, hasalima sai da ta juyo ta ganshi a tsaye a jikin garu ya kafeta da kallon da ba zata iya fasarashi kai tsaye cewar kallon harare ne duba da ita ya dace ta harare shi ba shi ya dace ya harareta ba "SHUWWAR ashe dama kin taba yin aure?" Ya fada a kausashe yana sake kureta da kallo hakan ya sa gabanta kwonci kwonci ya fadi A hankali ta idasa zuwa wajen kujera ta zauna tana sake fuskantarsa ba tare da ta furta masa kalma daya ba Karasowa ya yi yana zama yana kallonta a birkice ya ce" Magana fa nake yi maki, ashe dama ba budurwa na dauka ba!?" SHUWWAR ta dube shi tana hadiye bacin ranta ta ce" Kana nufin baka san na taba yin aure ba ka aureni? Ko kana nufin wannan dalilin ne ya sa runda aka kawoni gidan nan yau sati biyu aka yadani sai dai na hangoka tare da matar mahaifinka ka zo ka wuce?" " Wannan itace amsar da zaki bani bayan ina matsayin mijinki na tuhumeki da magana mai mahinmanci wada aka fada min tun ranar da aka kawo ki ta dakeni ta hanna ni zuwa dakinki dan ciwon da nake ji a zuciyata aka kuma fada min fitar da yayarki take yi ba komau bane sai yawon bariki na zo maku da tambayar dan ki gaskata min aman shune zaki nemi yi min amsa ta rashin tarbiya?" Ya fada da fada fada hakan ya sakata kikifta ido tana kallonsa Watau tunda aka kawota gidan nan aka nuna mata dakinta rabonta da wani abun mutunci ya hadata da mutanen gidan Wanu gani gani suke yi mata a bayane kuma sukan yada mata magangannun da ta ajiye haka aa matsayin dama tana iya fuskantar irin haka ko yayane, ta share kowa ta ringa farin cikin gannin ta waye a gidan miji itama A hankali awani dake shigewa ya saka ta fara damuwa da rashin gannin mijin nata a bangarenta Ba dan ta saba ko ta matsu da wani abu ya shiga tsakaninta da SUDAIS ba, ko daya , hasalima ita ba taba yi ta yi ba sannan bata cikin jinsin yan matan dake kwalafa ransu da abin nan , kai tanama iya cewa ita halitarta ba ta d'a namiji bace sam, aman kuma sai ta ringa jin ya dace ace mijin nata ya zo inda take ko dan ya ji yaya ta kwana yaya ta tashi Kwanon abinci daya ne ake miko mata tun na safe sai wata safiyar wanda ta ajiye haka a matsayin sunna tunanin tana girki da kanta ne kila, bata san mutanen gidan na girki sau biyu ne kadai a wuni, lokacin dorin na biyu kuwa ba'a kawo mata sam! Bai neme ta ba, bai nemi inda take ba, sai dai ta hango giftawarsa ko ta ga wata yar budurwa mai yawan zama da zumbulelen hijab har kamar ya kayar da ita na ajiyewa SUDAIS abinci shi kuma ya dauka ya ci Bata taba sannin cewa SUDAIS yana cikin jerin mazan da suke dauke da fushin rayuwa ba dare ba rana ba'ai masu komau bama bale irin abubuwan da matar malamin da ya daura aurensu ta fada wanda ya sake bincikawa ya ga eh gaskiya ne ya saka shi kulatarta a zuciyarsa sannan ya yi niyar yi mata kishiya kwana kusa dan ya horata kuma ya dauki budurwa da fari koda zai iya kusantarta "Ki bani amsa mana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188