Chapter 160
Chapter 160
ya ce" Oh sorru Ebti, kin san dai nima ba zan karra ba bayan na ga kin ji ciwo ko, saima da safe na kaiki wajen su Mama su fada mana me zaki sha ki warke, plz zo na kwontar da ke ki huta kin ji?" Bakinta ta bude muryarta a shake ta ce" Ni dakina zan je, ni ni ba zan iya ba, ba sai mun je tare wajen su maman ba, daga nanma ka bani takardata sai na je da kaina wayo Allahna zafi nake ji da ina magana wayo nan dina....." Ta idasa da nuna Wajen tana neman durkushewa Du irin yadda maganar ya bata takardarta ta soke shi gannin zata kai kasa a durfafe ya durfafeta ya kuma dauketa a hankali ya kaita saman gadon ya shinfidata kafin ya haye ya sakata a kirjinsa a hankali ya ringa dan shafa bayanta ta yadda du irin yadda ta kai fa kokowar ya barta har ta yu laushi ta yi shiru tana sauraron yadda zuciyarsa ke dokawa, kafin a hankali idannuwanta su ringa yi mata nauyin gaske har maganin nan ya ci karfinta barcin ya yi awon gaba da ita Sai da numfashinta ya tabatar masa ta yi barci mai karfi sannan ya cireta a jikinsa a hankali ya zubawa fuskarta ido Dan murmushi ya yi a hankali ya manawa lebenta kiss a kasan zuciyarsa yana ayana' Na dauki maganar na sake ki a matsayin zafin ciwo da kika samu a tare da ke, domin an ce dukan macen da bata tabaa sannin da namiji ba ko yar karamar yatsa aka zo da niyar saka mata a jiki sai ta ji zafin haka balatana jikin namiji ginane, tabas nan din gonata ce, ke din kuma Allah ne ya bani, ko ba komai ai da kunya yarana su ji matar da suka aura min da gumin aljihunsu na saka itama?, IBTISAM kece sirrina, kuma yadda Allah ya tsaftace min ke, ya karre min ke du irin gwagwarmayar da kika ganni ta rayuwa na yarda cewa Allah ne ya ajiye min uwar y'ayana a kilace da irin kilacewarsa, Allah ya yi maki albarka ya karre min ke My Princess' Da wannan ya sake komawa ya tofeta da adu'a shima ya yi ya shafa sannan ya kwonta ya sakata a jikinsa ya shiga neman barci _____________________________________ Abinda ke sake yi mata yawo a jiki har ya haye ya nufo kunnenta ta saka hannunta ta kuma dokewa tana korewa sannan ta yi mika kadan da niyar kuyawa hadi da jan bargon da take lulube da shi tun bayan sallar asubahi da ta yi ta koma ta nade tanama tunanin du inda al'adarta take a wunin yau ko wayewar gobe zata ganta ta kuma shan maganin ciwon nan da ya bata domin sarai ta ji dadinsa hakama da ta sake shiga ruwan dumin sosai ta ji dama dama a kan abinda take ji, dan kuwa barta dadewar da wajen ya yi ya mutu murus in ba motsawa ta yi da karfi ba bata jin zafin, hakan ya sa ta smau wani lafiyayen barcin da yinwa bata samu damar tashinta ba Dan murmushi ya yi ya sake anfani da gashin dawisun da ya zagaya ya dauko a wajen da aka zuba masa su dan kiwonsu da yake sha'awa bayan fitarsa ya jibgo mata gasasun kajin harma da wasu abubuwan na marmari,, ya kuma je gida wajen mahaifiyarsa ya bukaci a fada masa abinda ta fi so a rayuwa, irin annurin dake fita a fuskarsa ya saka mahaifiyarsa gagawar dago maganar dake dankare a zuciyarta, harma ta yi gagawar saka Nahidt hada mata abinda take so ta hada masa taa yi masa rakiya har wajen mota tana ta so a kan dole sai ta yi tambayar da zai fito mata fili, aman dukan tambayoyin da take masa sai dai ya saki lalausan murmushin dake sakata a mamaki ya bata takaitaciyar amsa har ya tada ya tafi gidan da fatan Allah ya sa bata farka ba Ko da ya dawo kuwa tana barcin shine ya saka komai yadda ya dace ya rage karfin ACn sannan ya je ya dauko gashin nan ya dawo ya cire rigar dake sama ya bar ta ciki mai dogwayen hannu fara mai botira sannan ya dan bale sama saman kwaya ukun ya bar sauran Kuma dokewa ta yi da fada fada ta ce" Nahidt in ban hannaki fira da ubana ba ki ce min ni ba yar babana bace!" Dan murmushi ya sake yi a karro na hudu ya sake Kai abin wajen wuyanta dake ta sheki ya sake shafa shi Raf ta yi da shi tana wartsakewa hadi da sakin kukan shagwaba, sai kuma ta yi tsittt tana wawara ido da tino cewa bafa a gida take tare da yayarta ba, hakan ya sa ta zabura da dan karfi ta mike zaune, sai dai zafin ya sakata saurin rintse ido tana furta" aushhhhh wayo Allahna nan dina......." Da sauri ya yarda abin dawisun ya idasa hayewa saman gadon gaba daya yana fadin" Oh sorry, I'm sorry an mata , in ga wajen in ga nan din naki.......?" Matse kafar ta yi tana zarro ido tana kallonsa hadi da turo bakinta ta sake matse kafafuwan tana fadin" Me zaka gani? Allah sawaka" Wani murmushin ya yi yana duba agogon hannunsa ya ce" Kin ga, karfe goma ce ta gota kina ta barci, bayan na ji tsare tsarem dake gabanki na aurar da babar yaya, me zai hanna a matsayinki na matar soja ki murje ki ba marada kunya ki ci kazarki gatanan tana kallonki sannan mu shiga rubuta abinda ya dace mu yi a bikin nan? Nine fa baban amarya......" Ya karashe yana kanne mata ido daya Hannunta ta dora a saman bakinta da mamaki ta ce" Muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, a ina aka taba yi kai mijin kanwarta kuma ka zama baban amarya? Hana dai " Idasa zama ya yi gannin ta fara sakewa da magana ya sake rike damar ya ce" kin ga, ko dai ranki ya kiya ne da Allah ya daukaka ni? Nine baban amarya baki ga Abanki a bayana yake buya bane?" Ai kam tino ranar da abanta ya yi wuf ya boye a bayansa ya sakata kyalkyalewa da dariyar da bata shirya bashi a kwana kusa ba, har tana dan dafe cikinta da ya tuna mata yinwa take ji matsananciyar gaske kuwa sannan ta dan girgiza yatsarta a hankali ta ce" Nahidt bata da kirki, a bainar nasi ki saka ubana gudu kuma ki ce ke ba haka kika zo yi ba?, Allah shirya min ita......." Ita na dariyar Nahidt ne, shi kuma yama kallon fuskarta da yadda take yi din, har ta dire ayar maganarta sannan ya saki lalausan murmushi ya juya ya dauko kwanon wajen mama da kuma ledar kazar ya sake dawowa yana bubudewa a hankali yana ajiyewa a gabanta Tukakiyar tebar da ta sha miyar markadadiyar gyada ta zubawa ido yawunta na tsinkewa, sai kuma ga kaza wace tana yin ido hudu da ita jiya ne ya fado mata a rai Cike da kula da yannayinta da dan sigar tsokana ya ce" Kumama ai akoy ta frij ta jiya ko ita zamu ci mu adana wannan?" Da sauri ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188