Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 164

Chapter 164

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hawayen dake neman zubo mata sannan ya lumshe mata idannuwansa dake nuni da rarashi yake yi Juyowa ya yi wajen Shuwwa a hankali ya kama Abayar dake jikinta ya shiga balle mata Itama shi take kallo har ya gama balle mata sannan ya yaye dan kwalin na saman kanta shima ya mikama Mamansa A nutse ya daga Alkyabar ya saka mata ita harda hular Hakan ya sa ta dago dara daran idannuwanta tana kallon fuskarsa Murmushi ya sakar mata zuciyarsa na dokawa ya furta" Asalamu alaiki ur excelency Princess nd mrs CHIEF OF ARMY IBTISAM MUHAY.........." Yana gamawa ya kamo fuskarta cikin shaukin kauna da dumbin soyaya ya kawo lebensa daidai............ Daidai m? Kai daidai me ka kawo lebe ne? Ka manta inda kake ne?😌 Akoyta fa, rigiji gabji, me zai faru ne? Ga sarki ga sarki ga saraki ga hukumahhhhhhhh🥰🥰🥰 ALK'ALAMIN KADARATAH🥰🥰🥰🥰💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 6️⃣9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali ya dora lebensa saman goshinta ya mana mata kiss sannan ya dago yana kallon fuskarta Tabatuwar abinda suke zargi ya saka iyayen kawar da kawunnansu cike da farin ciki, Hajia Nahidt kuwa gyada kai take a ranta tana ayana' Lalla su Shuwwa an fandare, sai kashe shi take da kallo kamar zata cire masa babar rigar, kai jama'a' Kasa kasa sosai Shuwwa ta ce" KATONA, yaushe ka san babanmu sarki ne" Yar daria ce ta kubuce masa wace ta sake kashe mamansa da mamaki harma ta sake juyowa da matsanancin farin ciki tana kallon ikon Allah Hancinta ya dungure kasa kasa sosai ya ce" Zan maki bayanin ranar da lokacin harda hours din, ba yau ba na san babar yarinya nake tare da ita" Nahidt ta aniya tafa hannu tana matsowa sosai ta rage muryarta ta ce" Inaga ya dace a je daga wajen nan yalabai ka ga fa lokaci kuma na ga kamar kaine uban amaryar kau?" Yar daria ya yi mata itama yana girgiza kansa ya kalleta ya kalli Shuwwa sai kuma ya kashe mata ido daya ya juyaa ya barsu nan ya koma wajen iyayen nasa Kasa kasa sosai ya yi kokarin fada masu ko me suka ji kar wanda ya fito idan halin rikicewar wajen ta kama zasu iya jiyo hayaniya, su yi zamansu in sha Allah idan har ya yi aiki da dan hankalin da ya rage masa koma wanene mugun zai rufawa kansa asiri ne ya bada kai da kansa, idan kuma ya ki aikata hakan ne dole za'a samu matsala, domin dukkan wasu datawan da suka isa sunna wajem, haka kuma mataimakin shugaban kasa na wajen da takardar saka hannunsa kan a sauke wanda yake sama a dora mai wajen, so su dan saurara a dakin nan Daga haka ya fice ya tafi, Yana tafia mamansa da farin ciki ta karaso ta rungume Shuwwa dake ta bayani da Nahidt a sanyaye ta ce" Allah ya yi maki albarka y'ata, ni na tabata ke din alkhairi ce a rayuwarmu, Allah ya kare min ke yarinyata" Shuwwa kam kunya ce ta hannata kwakwaran motsi, sai sada kai da ta yi tana jin wani iri abin mamaki kunyar Maman take ji har ga Allah har cencen kasan zuciyarta Daria maman ta yi ta karasata ciki ta zaunar da ita sannan ta koma wajen mahaifiyarsu suka ci gaba da shige da ficensu na tarban bakinsu ____________________________________ Cike da iza Sarki ya juyo yana sake bin manya manyan mutanen dake zazaune a wajen daurin auren nan,aman kuma abin mamaki har yanzu ba'a gabatar da daurin auren ba, shi abindama ya fi bashi mamaki irin yadda ya ga mutanen kasarsa datijan da rabonsa da ya saka su a idaannuwansa yana iya cewa har ya manta, domin ko wasan sallah ake basa cikin wa'inda ke halarta, tsofafin datijan da suka yi zamani da mahaifinsa, uwa uba yaron wajen dan uwansa da ya gani shima a Wajen bayan a fada bai ji maganar cewa zai zo daurin auren ba, sai a nan din ya ganshi, kuma tunda ya gaishe shi sai ya ga ya koma wajen datijan nan ya zauna Dogarin dake yi masa fifita ne ya dan duko da kansa gannin alamun sarkin na son yon magana Yana duko da kan nasa sarkin ya ce" Menene musababin jinkirin daurin auren bayan magabatan yaren sun gabata a wajen?" Kansa a kasa sosai ya furta" Allah ya karra maka lafiya, mahaifin yarinyar ne bai fito ba" Da mamaki ya kalle shi a ransa yana ayana mahaifin yarinyar kuma? Bayan CHIEF OF ARMY din da aka nada wanda aka ce shine mahaifinta? Sai dai kuma bai kuma furta komai ba ya yi shiru yana tunanin idan aka sake daukan lokaci tabas zai tashi domin yana son komawa kasarsa a yau, rabonsa da karagar mulkinsa da yake ji har bargon jikinsa tun jiya, bayan rabon da kujerar da ga haka har ya manta, ko bashi da lafiya sai ya zauna Kusan minti tara tsakani aka zo aka sake gyara kujerar dake gefensa na dama, wace shi du a tunaninsa shugaban kasa aka tanadarwa ita Kuma sai bai zo ba, domin an bambabtata sosai an kuma kawatata sosai da shinfida irin ta kilishi a saman kanta Da ido ya sake raka sojan da ya gama gyaran , yana bacewa ganninsa sai ga murya, murya ce irin ta baban bafade, duda muryar a yanzu bata da kaifi irin ta da kuma bata da zaudi irin ta da aman murya ce wace tun sunna yara suke jiyota a fadar gidansu, domin bafaden dan uwansa ne wanda bayan nadi aka neme shi aka rasa Hakan ya saka shi zubawa tsohon da ya shigo da rawani irin na sarautar gidansu da kuma rankwafa ta tsohuntaka ga kuma karfin hali na kirari uwa uba abinda baakinsa ke fadi kirari ne ziryan na dan uwansa wanda ya goge ya dora nasa A kausashe, gabansa na neman faduwa ya ringa karfafawa kansa gwuiwa da ture tunanin dake shigo masa, domin kuwa ya tabata ko a mafarki abu

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});