Chapter 130
Chapter 130
kallonsa itama a sanyayaye ya ce" Sunnanki IBTISAM, ke y'ata ce, kece tarbiya, kece kamala, kece takama, kece kwaliya, kece daraja Ebtisemmmmmmmm, abinda ya faru ya wuce, shin za'a daidaita a kamanta rayuwa mai adalci gabanan kuwa?" Kai jama'a alkur'ani gaba daya ji take kamar ta kwala ihu, sai dai ganewar da ta yi a waje ne suke da ba'a son ihu ko sunna yara sai ta ringa rike abinta, ko ba komai da basu sha duka bama ai an taki sa'a, mamansu fa tana duka fa, wollah tana duka , tsaf zata zartar da abinda ya dace a daidai lokacin da ya dace sai dai a kwarari gaba a kuma yafe mata Dan haka da sauri ta ringa gyada kanta tana kallon mahaifinta ta ce" Papah dama sai da Abana ya ce Sunna na ya fi ma'ana, to dai shi baya kin min abinda nake so shi yasa ya min" Dan murmushi ya yi yana kallon dan bakin cakwaikwaiwar ya kalli NAHIDT da du take takure Itama ya kamo hannunta yana kallonta ya ce" Istgfari bata yawa Yarinyata, duda baki da huja ta aikata haka, duba da sana'a ta cika duniya, aman kika zabi wannan kika kuma yi, na godewa Allah da ba sai da kika dawo baki da anfani ba na same ki, na godewa Allah da ya takaita abin, na kuma gode masa da ya hada ku da jajirtatu mutanen kirki, kama daga Aban IBTISAM, da mijinta, da mamanku da kuma mijin mamanku, mutanen nan ba zan taba mantawa da su ba har duniya ta tashi, zan kuma yi ta nema masu gafara a wajen ubangijinsu, domin sun rike sun kuma daidaita, ina so ki fuskanceni da kyau........a jinninki babu wulakanci, tabas jinninki na tafe ne da hau da baki da jarabawa kala daban daban, aman kuma jinninki bashi da wulakanci a ciki, shin zaki karra damkar astagfari sannan ki yi min biyaya ko yayane ?" Itama da sauri take gyada kan nata tana jin wani irin kaunar mahaifin nata a cikin zuciyarta Abansu ya yi murmushi ya ce" To ku je ku kwonta " Da sauri IBTISAM ta ce" Aba ni a nan zan kwana a wajenku" Mamanta dake mikewa ta dan balla mata harrara tana fadin" A ina? Kin ga rashin ta idon tamu bata kai cen ba, tashi ki tafi inda kike da" Nahidt ta yi gagawar fadin" Mama yau ai a bangaren Dad maman take, ku barmu mu kwana a nan kun ji?" Mamansu kanta tana matukar son ta kwana tare da y'ayanta, tana kuma son nuna masu kauna karara, sai dai ta rike komai a zuciyarta ta kuma bari har ta idasa nuna masu laifinsu a ilimance ta yadda gobe zasu kama kansu, ba wai dan ta riki abun a rai bane, ko daya, aman dole ne ta koyawa y'ayan nata bambance fari da baki, kadarar rayuwa kuwa ta same su babu yadda suka iya, ita da ta haifama ta yar ta tafi fa? Tana cike da tsoron haduwarta da yaronta na farko, bata san yaya zasu kaya ba, tana kuma cike da zumudin son gannin ahalinta, wai da gaske sun nemeta? Sandar da aka ba mijinta ta kawo masa sannan ta taimaka masa ya tashi Tare suka taimaka masa gefe da gefe suka nufi dakin da Maman Muhay ta ce cenne na barcinsu suka shiga da shi Mama ta yaba sosai hakama shima ya yi murmushi da karamcin mutanen sannan suka fito bisa umarnin Mama suka dawo falo Sunna Zama Nahidt ta sauke ajiyar zuciya tanaa kallon IBTISAM ta ce" mutuniyar banza , da kice bakya son sunnan mana dazu?" IBTISAM ta kalleta tana harararta ta ce" Ke da kice ba zaki yi biyaya ba mana, malama kar fa ki tsokaneni kuma ki janyo mana duka kinga dai Mama bata huce ba fa?" Dan murmushi ta yi ta gyara ta kwonta a saman cafet din sannan ta mikawa IBTISAM hannunta Itama karasawa ta yi ta kwonta aa kusa da ita sosai sannan suka rike hannun junna Daga nan babu wace ta yiwa yar uwarta magana sai barci ne da ya kwashe su Sai kusan karfe daya Mama ta fito domin sai da ta kula da mijinta yadda ya dace har sai da ya kwonta barci sannan ta fito da abin rufa tana tunanin ko sun yi tafiyarsu ne wajen Mamansu ? Sai da ta ji hawaye ya cika mata Ido da ta ga irin kwonciyar da suka yi sunna barci Dan murmushi ta yi a hankali ta rufa masu abin rufar sannan ta dafa kawunnansu ta yi masu adu'a ta mike ta koma ciki Ita kam ba kwonci ta yi ba, Domin bata jin barcinma sam, zama ta yi saman salaya ta yi ta jan carbinta bayan ta yi nafila tana sake rokar Allah kariyarsa, yafiyarsa, farin ciki daga gareshi wa dukkan ahalinta Da sasafe tana fitowa ta tarda su sunna aiki, hakan ya sa ta shiga yi tare da su, wanda hakan ya saka su cikin farin ciki Kusan karfe goma wayar Shuwwa ta yi kuka Da sauri ta nufi wayar dan a zatonta ko yau ya ga dama ya ga message din da ta saka kanta yi masa ba dare ba rana na gaisuwa da fatan alkhairi harma ya yi kiranta ne? Sai dai tana zuwa ta ga number yayansu ne Hamza, ta daga suka yi hirarsu yadda suka saba, har sai da ya kusan kashewa yake fadin" Kennan da haka zamu ci gaba da yin magana da ku ba zaku fada min cewa kun gansu ba?" IBTISAM ta sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Ka yi hakuri yayanmu, ko Fauzy da muka fada mata a tare muka yanke hukuncin kyaleka ka ganta da kyakyawar kama ba a irin halin da muka sameta ba, muna so ka yi mata gannin da zaka ji farin ciki ba wanda zai kona zuciyarka ba, ka yi hakuri" Hamza ya yi dan Murmushi yana girgiza kansa ya ce" Kin manta ni banma san yaya kamanin nata suke ba? Kuma ganninta a kowani hali ba zai saka na kasa farin cikin ganninta ba, duda ita watsar da ni ta yi ?" Mamansu da hankalinta ke kan Shuwwa tunda ta furta yaya Hamza ne tana sauraro, kasancewar dakin shiru ne sosai domin ko panka ba'a kunne ba AC ne ke kunne kuma basa hayaniya dan mahaifinsu yana dawowa daga masalaci ya koma ya kwonta ya sa ana iya jin maganar dake faruwa sama sama , dan haka a samu kanta da amsar wayar ta karra a kunnenta har ya dire maganarsa A hankali ta sauke ajiyar zuciya , muryarta na rawa kadan ta e" Hamza.....?" Tsai ya yi da dan cin abincin da yake yi zuciyarsa ta bada wani irin bugu mai karfin gaske A hankali ya lumshe idannuwansa kafin ya katse kiran yana lumshe idannuwansa tare da jin yadda gummi ke neman karyo masa sakamakon jin muryar mahaifiyarsa a duniya A dole ya mike daga cin abincin ya nufi hanyar ficewa dan ya tarda babansa ya sanar masa cewar yau har ya yi magana da mahaifiyarsa, ya ji muryar mahaifiyarsa shi Hamza ___________________________________ Washe gari Dukan yadda maman MuHay ta kai da tunanin lamarin maman su Shuwwa abin nata ya wuce haka Ko
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188