Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Du na sani, to aman IBTISAM idan ke ya fada maki wanene shi, ke me kika fada masa a kanki? Ina nufin yadda ya fada maki komai a kan rayuwarsa kema haka kika fada masa?" Tsai ta yi da hirarta tana mai maimaitawa kanta tambayar Liman, kanta ta dago tana kallon fuskar Liman mai dauke da ni'ima irin ta ma'abocin riko da adinin musulunci A hankali ta ringa tunano hirarakinsu da SUDAIS, gaba daya a hirarakin nasu basu yi maganar da ta shafi usulinta ba, sannan bata fada masa ainahin wacece ita din ba, da aure auren da ta yi da dukan dalilin da yake sakawa ana sakinta ba Gaba daya sai ta samu kanta da mutuwar jiki da dukan gaban jikinta muryarta a sanyaye ta ce" Aba, idan na ce masa zaune muke daga ni sai aunty sai Fauziya a gidanmu, sannan na ce masa su aunty ke ciyar da ni sannan basa aikin komai, sana'arsu lalataciyar sana'a ce anya zai so hada zuriya da ni? Anya zai so aurena kuwa?" Dacin da yake ji a zuciyarsa ya cije yana fadin" IBTISAM, idan har domin Allah yake sonki ina mai tabatar maki cewa koda kece a cikin irin halayan nan, zai dauko ki, ya tsamo ki a ciki da adu'a da fada da komai, zai saka ki tsaftace dukan lamuranki kafin ya aure ki ya kilace ki, idan har yana da ilimi sannan yana aiki da iliminsa, IBTISAM idan har yana neman matar aure ne ba dan fadar mutane ba sai domin Allah da kuma zuciya daya, zai aure ki ya kilace ki ne ya kula da ke domin babu Ayar da Allah ya haramta auren koda karuwa ne bale ke" Ajiyar zuciya take saukewa wani bakon hawayen ya bi ta saman wanda ya riga ya bushe a saman kuncinta tana gyada kanta ta ce" Toh Aba, zan je na kwatanta fada masa abinda ya samu daga cikin LABARINA, idan ya ce ya ji ya gani sai na fada masa ya turo maka magabatansa" "Na'am ya yi hakan" ya fada a sanyaye, ya sake yi mata nasiha mai ratsa jiki da zuciya sannan ya salameta bayan ya sake nusar da ita ta rike adu'a a dukan halin da zata tsinci kanta a ciki Da wannan ta baro wajensa ya rakata da kallo yana yi mata adu'ar dace a rayuwa sannan ya ci gaba da lazuminsa yana kore damuwar yayarta da bai ga anfanin yinta da yake yi a cikin zuciyarsa ba Jiki a sanyaye ta dawo gidansu daidai NAHIDT ta fito a wanka daure da tawul a jikinta, farar fatar nan tata ta sake yin haske, haskenta da kyanta ya bayana sosai, ga dogon gashinta wanda sukai gado wajen wama su da kansu basu sani ba yana digar ruwa wanda ya saka SHUWWAR bin kan nata da kallo kafin ta cire kanta bata amsa mata tambayar da take yi mata cewa daga ina take ba, ta wuce ta nufi dakinta ta rufe tana fadawa saman gadonta a hankali ta furta" Daga yawon banzar take yanzuma ko?, ba zata gane hakan na rusa ni, yana rusata ba? Ba zata gane hakan na sakata a halaka ba? Ba zata gane kyan fatarta da yarintarta na disashewa kowani minti ta karra a duniya ba? Ba zata daina ta yi aure ba? Ba zata kama wata sana'ar ba? Shin anya zan samu miji bayan uwar rikona ta riki sana'ar yawon tazubar a bayane a doron kasa kuwa? Waye wanda zai yarda cewa nima bana aikatawa ne? Ni da kaina na fara tsorata da tarbiyata ta yadda na cire rigata a gaban Elhaj mai shinkafa ba kunya ba komai, anya idan waje ya kure min ba zan saki hanya na zamto mai yawon ta zubar ba kuwa?"................( *Ya Allah,, ka saka tawada irin taka ta salama a cikin alkalamin zannen kadarmu, ka rabamu da halin kaka naka yi na rayuwa mai zafin da zai kaimu aikata haka wa kanmu*😭👏👏👏👏 ) _______________________________ A kalla sun dauki minti kusan ashirin a zaune a falon su uku ba wanda ya furta koda A ne Hasalima su iyayen shi suke kallo inda shi kuma yake dan kalle kalle kamar wanda yake son gannin wani abin, aman kuma ba hakan bane hasalima a takure yake so yake a yi a gama zaman ya tafi wajen aiki, aman abin ya gagara domin sun yi shiru da bai san ma'anar shirun nasu ba Dan gyaran murya ya yi a karro na biyu yana dan kallon mahaifiyarsa ta kasan ido kadan a hankali, a tunaninsa da karamin amo muryarsa zata foto domin ya budi bakinsa ya fitar da muryarsa kasa sosai ta yadda amonta ba zai yi karfi ba, sai dai ina, na SHUWWAR din ne da ta ce ta yiwu matsalar a makogwaronsa take bawan Allah, amo mai karfi karfi ya bayana da babar murya ya ce" Mama ina kwana" Kallon SHIEF OF ARMY ta yi , shima ya kalleta yana murmushi da girmama soyayar da d'an nata ke yi mata a zuciyarsa, domin bai taba gannin wanda MUHYIDEEN ke sadawa kai haka ba yana jira a hukunta shi da ladabi da biyaya har haka ba Bakinta ta tabe tana fadin" Lafia nake MUHAY" SHIEF OF ARMY ya dan saci kallonta ya sake sada kansa a ransa yana ayana' Ba zai yi mata magana ba bayan ya san ranta a bace kuma shi kadai ke tankwasata ta tankwasu koda bata so ba' A bayane kuwa sai ya sake sauke ajiyar Zuciya ya ce" Dama ina so na fada maku ina son komawa kasar da na fito aiki , da zama na shekara biyar, na yarda , ina nufin na amince da proposition dinka na aikin nan da ka taba min magana na kiya Father" Da murmushi a kan fuskar SHIEF of army ya ce" Masha Allah, masha Allah son ka ce hankalina zai kwonta a kan yannayin tsaron garin nan, ka san abinda ya fi jagula min lisafi da mutanen garin nan? Irin yadda nake da kokonta a kan manyansu da muka zuba suke jansu, na tabata sama ce rubabiya shi yasa kasan ke sake rikicewa" Da yake an shiga bangare na aiki ne sai gashi harda su karkatowa kadan yana fadin" Abinda na karanta kennan, a tsarin ikon kasar babu baba babu karami, kowa na tafiyar da tafiyarsa ne son ransa, Father kowa na tafiyar da lamuransa bisa tsari na son kai, basa tsoron taka dokarsu su da kansu.... Dan Allah a haka ta yaya civil zasu rayu da kiyaye dokoki dan zaman lafiyar kasarsu? Dole ne za'a ringa haduwa da abubuwan da basu da kyau a cikin tafiyar tsarin garin" "Abinda na so kwatanta maka kennan tun shekarar da ta wuce da na kawo maka maganar ko zaka iya zuwa cen na shekara daya ne baka fahimta ba, watau MUHAY idan ka ga cin hanci da rashawa da raini ya shiga tsakanin mai laifi da iko abin ya baci, domin an kawo gabar da mutun zai aikata laifinsa kai tsaye da tunanin yan kudadensa zasu fitar da shi, idan fa ba'a daidaita abin ba kuma garin nan sai dai a barshi kawai a maida shi gefe su je su kashe kansu, abinda bana fata a kasata ya faru kennan".

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});