Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 140

Chapter 140

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,235 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kanwata, bana so ki san sharin yar bariki, domin wata yar barikin komai taurin kan namiji sai ki ga ta shawo kansa cikin sauki bale naki mijin da yake da bukatar hakan? Wai har kin manta niyarki a kan kudurin mamansa a kansa?" Ido ta lumshe tana sauke ajiyar zuciya tana ta auna magangannun Nahidt din, har aka fara kiraye kirayen sallar magariba Nahidht ta mike tana fadin" Abanki fa gobe zai juya dan ya sanar masu wai da wata magana, ban san ta mecece ba da ba zasu iya bara min shi ya karra kwana biyu a nan ba ni kam" Ita dai da ido ta rakata har ta shige bayi kafin ta sake gyara zamanta tanaa jiranta Tana fitowa a bayin itama ta shiga ta kwabe suturarta ta shiga tsaftace jikinta kafin ta dauro alwallah Sai da ta cenza kayanta ta yi sallah sannan ta mike ta koma bangaren nasa da wani hijab din ba wanda ta cire aa jikinta ba Tana shigowa ya yi daidai da dawowarsa kennan daga masalaci da carbinsa a hannunsa na hagu yana ja a hankali, a hannun damar kuwa waya ce yake ta gwada kiran Dad dan ya ga basu dawo ba, ya yi ta gwada kiran wayar mamansa bata shiga, gashi harda sultan a yan rakiyar bayan yanzu yaronsa ke fada masa tarkonsu fa yana daf da kama kurciya domin wanda aka danama ya. Haukace a kan neman su a cikin garin dan anma buga hotunnan an yadda da sunnan ana nemansu za'a fara kilace mahaukata ana basu kula.....to dai ya yi saken da aka gano sunnansa ne a jikin jaridar dake yada labarun A lokacin da Dad ya daga wayar muryarsa a matukar sanyaye ya yi sakama kafin ya dan saurara yana jin amsar Dad din sannan ya ce💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali ya sake dago jajayen idannuwansa ya dora a saman lebenta da take cicijewa tana tunanin me ya dace ta bashi amsa ne? A hankali ya dora kansa a saman kirjinta ya lumshe idannuwansa yana shakar kamshin dake wajen Wani irin abu ya sake tuko shi mai rawa da bari ya dake yin sama sama da shi ya nemi maka shi a kasa a zaunen nan da yake Ba zaku gane bane, daba ce a kule a jikinsa mai neman hanyar da zata bale ta yi yawo tun karfinta, tareta yake yi tunda ya n tana iya mikewa harma ta nemi abinci a jikin jinsin da ba irin nasa ba, kakau yake yi mata yana sake daureta tam da dukan karfinsa, sai gata tunda ya hadu da wannan yarinyar karama, yar ficiciya, mai halaya irin na mahaukata, mai aljannu, take sake hauda farashin lafiyar jikinsa, ya sani halalinsa ne sai dai gaba daya idan ya tuna mazan da ta aura daya na bin daya kowane yana zuwa wajen nan dole ya ji zuciyarsa na kuna da tunanin a kan me? Me yasa ta ringa gagawa a rayuwarta ne? Me yasa bata kasance mai hakuri bane? Ya salam abin nan ma ci masa tuwo a kwarya, yana hargitsa tunaninsa da zaman lafiyarsa sosai , shi yasa ya gwamace nesa da ita fiye da kasancewa haka da ita, aman a irin ranar nan da zuciyarsa ta babale ta rikice ta haukace da irin umarnin da mahaifiyarsa ta bashi na ya amshi dukiyarsa ya ba wanda yake so ya kula da abinsa ya bar mijinta ya huta hakannan, sannan ta bashi umarnin ya kama aikin da ak damka masa da hannu bibiyu ta yafe masa duniya da kiyama, sanadiyar haka kishiyarta ta yanke jiki ta fadi sumamamiya shi kuma ya fice a dakin ido rufe ya nufo bangaren mamansa yana nemanta, gannin bai sameta ba da sasarfa ya nufo bangarensa ya bude dan nemanta, sai gatan kuwa a gabansa tana turara muhalinsa baban bukatarsa ya samu dan moment da ita, ta rike shi a jikinta ko yayane, ta bashi abincin nan da yake so sannan ta shayar da shi da ruwan nan a bakinsa, ya zuka ya masa shan da sai ya kusan karar da shi kaf din ya jima da kishirwar nan a makoshinsa A hankali ya talabo kumatunta ya rike sosai a hannunsa kafin ya sake matse kisancin da ya raba fuskarsa da tata sannan ya rike da kyau ya shiga shakar numfashin da take furzowa daga hancinta da bakinta har ya hade lebenta da nasa Da mugun saurin balaki ta cire bakinta tana zazaro ido da sake kura masa ido da son gane shi din ne kuwa? Me yake damunsa ne yau?, harma ta saka hannunta da dan sauri ta dauke nasa dake saman rigarta ta gaba dardar abinsa hankali kwonce tana ture hannun nasa a hankali ta ce" Dan Allah ka bari....." Sai kuma ta juya da niyar sauka a samansa dan gaba daya yau wani iri ya zame mata Yawun dake makogwaronsa ya hadiye da kyar sannan ya wartota jikinsa ta yadda ta fado, bai bata damar gane komai ba ya sake hade bakinsa da nata Cikin barin jiki ya ringa tsotsar leben nata wanda hakan ya sa daga ita har shi jikinsu ke rawa kamar zasu hade su zamto abu daya a zaune a saman kujerar Numfashinta ke neman barin gangar jikinta, hankalinta ke ta kololuwar tashi yana neman rikitar da ita gaba daya, Laushi, kanshi, zafi zafin bakinsa da harshensa da irin kissing din da yake yi mata wanda ke nuni kamar rayuwarsa na depnded da lebunnanta ne ya saka kwakwaluwarta neman tsayawa da aiki kwata kwata A birkice ya idasa saukowa kasa da ita yana sake kanainayeta a jikinsa hakan ya sa dukan wani abu dake jikinsa mai aiki ya motsa, haka kuma wayarsa ce, ky din motarsa ce du suka zubo kasa a saman cafet din da suke A birkice ya ja dofuwar rigar dake jikinta mai laushi ya cire mata ita ta hanyar sakin bakinta yana cirewar kuma ya zubawa mutanen ido yana

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});