Chapter 91
Chapter 91
sakewa ko? Ki kai masa Kawai mu sai mu baje a nan , domin kanshin gashin nan na halaka min yawu" Yar dariya ta yi ta gyada kanta ta juya hanyar hawan a hankali tana hawa tana adu'ar Allah ya kaita lafiya da tunanin ko ya ci? Har ta haye sannan NAHIDT ta yi murmushi tana girgiza kai a ranta tana ayana'gidan rigima kennan, da ban yi mata dabarar ba, ba zata Kai ba" A hankali ta samu ta bude ba tare da ta nemi izini ba domin kayan dake hannunta ko budewar Allah ne ya taimaketa ta iya budewar A hankali ta shiga da salama a saman lebenta kasa kasa ba tun karfi ba dan kar ta saki farantin Idannuwanta suka sauka a saman kansa yana zaune saman wata lalausar kujera ya mike kafafuwansa da alkur'ani mai girma a hannunsa yana karatu cen cikin kirjinsa Samun kanta ta yi da zuba masa ido , ga wani sansanyan kanshi na tashi a dakin wanda ga dukan alamu turaren ruwa ne ya saka mai sanyin kanshi dan yaa ji dadin zaman A hankali ta karasa ta samu ta ajiye masa a gefensa ta sake zuba idannuwanta a saman gashin da ya lulube kafafuwansa Haka kawai ta ringa bin jikinsa da kallo dan neman rigima har sukai ido hudu da shi, wanda hakan ya sakata dan hade fuska tana basarwar nan kamar kallonsa ba dan wata niya ta kalleshi ba ta yatsina fuska tana cije lebenta na kasa hadi da juyawa gaba daya ta mike da niyar tafiyarta dan ta kula kallon nan nasa kamar yanai mata kallon kyama ne! Ajiyar Zuciya ya sauke yana girgiza kansa kasa kasa ya ce" My bed 🛏️" Turus ta yi ta juyo ta kale shi na yan sekwani sannan ta cire kanta ta nufi wajen gadon Yayewa ta yi ta yi mashine wash da su , sai da ta gama wanke su ta fitar ta fito ta bude dayar kofar da igiyoyin shanyan suke ta je ta shanya su Har ta juyo zata filo ta samu kanta da kurawa wajen abin fitila ido Abin ta sake kurawa ido sosai tana kallonsa kafin ta juya ta fito falon daidai ya dasa aya yana rufe alkur'anin ya mike ya nufi wajen ajiyarsa ya ajiye sannan ya juyo yana fuskantarta domin ya tabata tsayuwar nan da ta yi magana ce a bakinta Ajiyar Zuciya ta sauke tana kawar da kanta gefe ciki ciki ta ce" Am, am, am .............." Kasa karasawa ta yi, shi kuma ya tsaya ya zuba mata ido har zuwa gaban goshinta da gargasar gashin wajen ke bashi mamaki Idannuwanta ta dago ta dube shi sai kuma ta dubi hanyar da ta fito da hannunta ta dan nuna kafin ta kale shi ta dan shagwaba fuskarta tana sirintar da dubanta ta sake daukan duban nata ta sauke a hanyar da ta fito, hakan ya saka shi gane da abinda take nuna masa A nutse ya taka ya zo ya gitata ya shige ciki, ya hara mata sansanyan kanshin turaransa da ya sakata lumshe idannuwanta ta bude ta raka bayansa da kallo sannan ta iya cira kafafuwanta da kyar ta bi bayansa Wajen da ya fi dauke mata hankali ta yi ta nuna masa da idannuwanta har ya ga wajen shima Tsakani da Allah zuwa yanzu ya amshi gayatar wannan neman fitina, zai kuma nunawa mai yi cewar ba sani bane bai yi ba so ya yi ya sirinta, aman tunda wulakancin ya kai haka zai kwatanta masa shi riga yake da ita wace ta bashi damar taka wulakantace! Da idannuwansa ya mata alamun ta wuce Wucewar ta yi sumui sumui ta fito a dakin gaba daya Gannin yana biye da ita ya sakata dan yin sauri ta sauka ta nufi dakin Nahidt domin ta gama komai ta zuba abincinta ta yi shigewarta dan dama babu abinda zata yi jira ai, da gangan ta cewa Shuwwa a nan zasu ci, aman me zasu wani ci a nan? Ai du abinta ta san daidai ta san akasin daidan A nutse ya bude ya biyo bayanta bayan ta shige Salama ya yi a saman lebensa sannan ya daga kansa ya shiga bin dakin da kallo kafin ya dawo da dubansa kansu sun yi tsuru tsuru sunna kallonsa gaba dayansu a tsaitsaye Dan gyaran murya ya yi ya ce" Ku shirya mu tafi" Daga haka ya so ya juya, sai fai tambayar da SHUWWA ta masa da sauri tana kallonsa cewar ina zasu tafi? ya saka shi juyowa a hankali ya ce" Capital " A tare suka maimaita Capital?, Yana nufin garin iyayensa kennan fa?, Sai kuma Shuwwar ta ce" Aman yaushe?, Kuma da wa da wa? sannan a me? sai nake gannin dare ya yi ai yanzun?" Nahidt ta gyada kai domin itama so take ta san amsoshin nan har ga Allah Dubansu ya yi daya bayan daya Ko dan kwali yarinyar nan bata da shi a kanta, kuma abayar tata daga sama fa ta riketa sosai walahi Kai ya girgiza yana sake kallonsu ya dubi agogon bangon dakin ya sake dubansu a kausashe ya ce" Now " Daga haka ya juya ya fice a dakin, hakan ya sa suka kalli junna Shuwwar ta ce" Na ga annabi in na yi hali na gari, ke kuma me yakr nufi? " Nahidt ta yi sakalau ta ce" Shuwwa ni na sani ne? Kin ga cewa ya yi Now, to yana nufin yanzun yanzu wai zamu yi doguwar tafiyar nan? Ko dai mutuwa aka yi ?" Rai a hargitse SHUWWA ta💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣7️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 *AUNTY SAJIDA NI FARA CE, MATSALATA BAYA KYALI, HAKA KUMA INA DA YARINYA DA NA HAIFA ITA KUMA TANA DA DAN DUHU KASANCEWAR MAHAIFINTA BAKI NE, DU IRIN SANYIN AC DA CIMA MAI KYAU BAMA KYALKYALI IRIN NA YAN GAYU, GAMU A GARI KUSA DA SHUGABAN KASA.......* 😂............................................................................. Amsa " Dan gwada shafa madarar ruwa peak a fuskarki idan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188