Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 167

Chapter 167

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A rikice jikinsa na rawa ya ringa kallon Sarki Umar, sai kuma ya kalli MUHAY , haka kuma ya kalli jama'ar da ya zo da ita, wace yawanci karara ya fahimci a yanzu da suka ji ainahin abinda ya rufe su da shi shekara da shekaru karara kamar masu jira a miko masu shi su yi yaga yaga da namansa, mutun biyu ne kawai suke cikin hali kwatankwacin wanda yake ciki, watau halin rudani da tashin hankali ya ce" Wa ya ciro shi daga dakin da na rufe shi? Da hannuna na shake shi yana barci aman bai mutu ba? Dogari salau ya ce da hannunsa ya aikashi kiyama ashe bai kashe shi ba? Shi rai nawa ne da shi da zan ringa hada shi da hatsari kala daban daban aman yana mikewa yana Rayuwa?........... Shi shi wani irin................ " Tsittttt kake ji wajen ya dauka , harta da muryar Zarki khamiss din lokaci daya ta yi shiru , haka kuma du aka zazaro ido sanadiyar bindigar da MUHAY ya ciro a kugunsa ya damko gaban rigar Khamiss ya dorata a saman kansa Idannuwansa sun karra rinewa a kausashe ya ce" Sai da na ce Kar a bi ta haka, irinku basu hau kan decision dinsu ba sai da suka yarda da taurin kansu, da biahewar zuciyarsu, suka nuna min ba sai an kai haka ba, domin irinku yadda suke son abin duniya haka suke son duniyar kanta, domin sun riga sun daukaa cewa matabata ce koda sun mutu babu tsatuwa a gaban Allah bayan mutuwar, sai dai ni gaskiya a yanzu ba zan iya ci gaba da raka shirmenka ba Allah yafe maka zunubanka!" Kunamar bindigar ya danna, a haukace Wajen ya dauki kabara wanda hakan ya sake tarwatsa zuciyar Khamis, har bai san lokacin da ya fara magana a haukace kamar haka ba" Wayyo Allahna wayyo kar ka kashe ni, kar ka min kissa irin na bindiga, kar ka kashe ni na aamsa laifina, na aikata nine nan na aikata dan Allah ka yafe min na aikata ba zan kuma ba, wayo Allahna na shiga uku ga zoben gayanaan zoben gashi na cire gaya nan, kar ku kasheni tunda ban kashe kowa ba, na san na aikata asiri na fitar da shi daga kasar, kuma na haukata kanina aman bayan wannan ni ban kashe kowa ba" Muhyideen ya amshi zoben yana sakinsa ya ce" Damar kisan ne Allah bai baka ba, aman ai ka dauki niya" Ya juya wajen yarensa ya basu umarnin a tafi da shi da dukkan wasu masu take mada bayan da bai yarda da su ba, idan aka gama bincikw kotu ta yanke masu hukunci daidai da laifukansu su dukansu Sai da suka gama watsewa sannan ya fuskanci yan jaridar ya kuma basu damar yi masa taambaboyin da suka shafi hawan sabon sarki, inda ya bada amsoshin a takaice sannan a bude, yana gamawa ya yi masu salama sannan ya koma wajen da sojojin ke idasa daidaita wajen domin ci gaba da wunin biki Ido cikin ido suka yi da Malan dake tsaye yana binsa da kallon al'ajabi Dan murmushi ya yiwa Malan din yana fadin" Ni wollah idan na ganka sai zan gaisheka sai na tuna ashe nine Aban Nahidt har a saman takarda" Ido Malan ya karra warawa kafin ya samu kansa da sakin murmushin shima yana girgiza kai, kasa kasa sosai ya ce" Wai yanzun shikenan ni mijin NAHIDT ne?" MUHAY ya dan kankance idannuwansa sai kuma ya gyada kai yana fadin" to mu je ka gani eh ne ko aa ne, ka ga kidan cen yana sakawa du hankalina tashi ina son shiga ina tsoron abinda zan tarar" Yar daria ya yi yana fadin" Ka amso rigarka ko ta cikin ce ka saka mu je ai da kunya ka shiga a haka ko?" Sai a lokacin ya waiga wajen da ya zubar da rigar, sai ya rigunnan a saman cinyar Aban Shuwwa sunna zaune da shi da mutanen dake gefens sai Dad Ajiyar zuciya ya sauke ya tafi amsa hankalinsa kwonce Yana zuwa ya duka kasa kansa a kasa, a sanyaye ya ce" Ku gafarceni na zarce abinda aka tsayar, na san abu ne mai matukar wahala hadiye irin haka, aman da ba'a yi haka ba ba zai taba mika wuya ba, ku gafarta min" Sai a lokacin hankalin Aban shuwwa ya sake kwonciya, domin shi du jira yake ya ga an ririke Muhay a yadda idannuwansa suka kade lokaci daya ya ringa surfa tashin hankalin nan kwarai ya tsoratar da shi, shi da kansa Dad a lokacin da yaron nasa ya danna kunamar harbin nan sosai ya tsorata dan tabas ya dauka zai yi harbin ne, duda ya san da wahala ya dauki doka a hannunsa kai tsaye ya tsartar, aman kuma irin yadda abin ya nuna na ci masa tuwo a kwarya kowa ya sare , da wannan suka sake yi masa nasiha da fatan Allah ya tsare shi kafin ya amshi rigar tasa ya saka abinsa ya yi gaba Shi kam dama Malan tuni ya fara yin gaban yana jiransa, dan shi kam ba zai iya gwa da gwa da sirikin nasa ba, kunyarsa yake ji fa sosai da sosai Baban get din suka nufa, duda irin yadda wajen ke hargitse suka kutsa sannan suka dauki dayar hanyar da sun tabata a cen ne kidan nan haka kuma ba shaka matan nan na cen Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya ce" Allah ka bani ikon hukuntata idan na sameta a cikin filin rawar cen, ya Allah kar ka sa na zamto tamkar gabo a gabanta maimakun nai mata fada sai dai na rarasheta ya Allahna" Aban SHUWWA ya yi murmushi yana girgiza kansa ya ce" MUHYIDEEN, yanzun idan sunna wajen cen ke zai faru? Kai fa da dama kanama iya yin ido, ni kam sai yadda Allah ya yi da ni, tsorona daya kar ta maimaita kwatanta aikata aikin da ta aikata a asibitin nan" Me Muhyideen zai yi banda daria, dariar da sai da Malan ya ji mahaukacin mamaki har ya dan tsaya yana kallonsa Sai kuma shima ya yi dariyar suka ci gana da tafiya Malan ya ce" Idanfa matan mutane ne a wajen cen da muke nufa?" MUHAY ya tabe baki ya ce" Inaga ai muma mazan mutanen ne, ka ga fa a gaskiya idan zaka koma ne ba damuwa aman ba mai sajani juyawa bayan ina ji a jikina tana wajen

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});