Chapter 111
Chapter 111
daga hannunsa, sun kuma saba bashi kulawa Sau dukansu sun zauna ne sun yi jigum jigum, uwa uba irin kukan da suka rikice da shi su biyun du sun rikita masa uwa baiwar Allah sai janyo su take yi a jikinta tana faman rarashi da faman bada baki a lokacin da suka ga ashe harda mahaifinsu a cikin motar nan, kuma mahaifinsu dogon mutun mai cikar halita da kwarjini ne ya dawo haka sai gaba daya suka sake rikicewa da wani koke koken wanda yake hahauda ciwon kansa Gwuiwoyinta a kasa suke, kanta a saman cinyoyin Mama, hannayenta a zagaye da kaffafuwan Maman tana kukanta ba ji ba gani, hakan ya sa jikinta ke rawa, kuma hijabin ya sake dame mata jikin sosai, dama irin mai bin jikin nan ne Doctern ne ya zo ya dan tsaya a gefensa yana mai yi masa bayani a kan dukkan abubuwan da suka dora su a kai, ya sake yi masa bayani a kan ciwukansu zasu samu sauki idan har sun samu kulawar da ta dace, ya dora da fadin cewa baban abinda ya fi yi masu ila itace yinwa, ya karashe da dora tambayar mamaki yana kallon MUHYIDEEN dake sauraronsa yana kuma amsar dukan takardun da yake miko masa kamar haka" Sir ama da mamaki, bayin Allahn nan a wani daji kuka samo su haka? Kuma na ga yar budurwar nan na kuka kamar ta hada jinni da su, sorry yar kyakyawa zasu samu sauki ai cuta ba mutuwa bace, dama cutar ke samuwa da gagawa lafiya kuma yar a hankali ce in sha Allah.................." Yar budurwar da ya fada ya nuna ya karashe maganarsa a kanta ya juya ya kai dubansa kanta, hakama Mama dake ta rarashin su ta dago tana kallon Likitan da MUHAY dake tsaye yana sauraron bayaninsa A hankali ta rage muryarta sosai tana ta ce" Ku yi hakuri da kukan nan haka, kun ji fa likita ya ce zasu samu lafiya kau? Ku mu yi masu adu'a shine zai sa su samu lafiya ba kuka ba............." Takardar ta karshe ya amsa a hannun likitan ya juya ya fita bai ce komai ba Likitan ya yi dan murmushi shima ya sake komawa dakin hutun da aka ajiye mutanen kowane da dakinsa, dakunna ne masu tsadar gaske , asibiti ce tamkar a turai, komai abin kallo ne abin ba'a cewa komai, ya sake duduba komai ya gamsu da komai da irin karrin ruwan da aka jona masu mai dauke da vitamine din da zai saka su cin abinci da sauransu sannam ya juyo ya dawo ya wuce office dinsa dan ci gaba da duba mararsa lafiya An dan dauki lokaci ya dawo da waya a hannunsa ya mikawa Nahidht ita sannan ya kalli Mama ya ce" Ta koma Gida" Mama ta kalle shi tana ayanna' Zama ka kawo kanka ne' ta dan gimshe tana fadin" Ban fahimta ba" MUhay ya ce" Ta koma gida ta yi kukan a cen" Mama ta dan tabe baki tana fadin" Ba zai yiwu ba ai Ka ga ba zata iya nutsuwa a gida ba bayan iyayenta a nan a kwonce" Dan juyawa ya yi yana kallon yadda yayar tata ke kuka tana ta gyada kai ga dukan alamu rarashinta ne Aban na Shuwwa ke yi domin ya ce yana ta kiranta baya samu hankalinsa a tashe, shine ya bashi ita, kuma ta bude baki sai zayane masa komai take yi hankali kwonce kuma gashi sai ajiyar zuciya take yi ga dukkan alamu rarashinta yake yi, ya cire kansa ya dawo wajen Mama ya budi bakinsa da kyar ya ce" Za, zamu, zamu koma ta cenza kayanta mu dawo Mahmanah........." Irin yadda ya karashe Mamanah din ya saka Mama dan murmusawa a hankali ta dan ringa shafa kan Shuwwa ta ce" Daughter, tashi ku je gida ki yi wanka ki dauko mana abinci da abin bukata, idan kuka dawo sai Nahidtma ta je ta kimtsa ta dawo kin ji?" Kanta ta dago hakan ya sa ya zubawa fuskarta da ta yi jajajir ido da lebenta da har suka dan tasa dan tsabar kukan da ta ci da ranta Yar ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya koma bakin hanya yana kallon wucewar mutane har suka gama magana da Mama da kuma Nahidt da ta bata Abanta sukai magana wanda a sanyaye ya ce" Kina ji yar gidan Aba, ba kuka ya dace ku yi ba mana, farin ciki ya dace ku yi, sannan ku godewa Allah, in sha Allah jirgin gobe da ni zai taso zamu zo mu yi ta fadawa Allah, in sha Allah ko menene zai zo da sauki kin ji?" Kanta take gyadawa tana dan hawayen ta ce " Abahnahhhhh, ba ka ga yadda Abunah ya dawo ba" Irin muryar nan mai hade da kuka da shagwaba ce ta yi anfani da ita hakan ya sa ya dan sake juyowa yana kallon wayar dake hannunta da kuma kunnenta Juyar da kansa ya yi har suka gama ta taho tana tafe tana rangaji ga ciwon kai, ga tashin hankali gaba daya sai take wani rangaji tamkar zata kifa haka take ji da kyar ta iya fitowa har ta samu ta bi bayansa dan Mama ta ce shi zai mayar da ita gidan ta cenza kayanta, gaba daya tamkar ba Shuwwa yar rigima da fitina da kaudin tsiya ba, wannan lamari ya sa gaba daya jikinta ya mutu bata da wani karfin aiwatar da komai sai ido Tunda ya fara tukin bai tsaya ya kalleta ba har suka karaso gida ta bude ta fice ta nufi bangaren Mama Motar ya rufe Shima ya fito ya nufi bangaren na Mama Yana shiga masu aikin suka ringa gaishe shi Sai da ya gama kare masu kallo kafin ya salamesu ya nufi dakinta Bai tsaya neman izini ba ya tura kofar ya shiga, a lokacin tana daure da tawul a kirjinta Sosai gabanta ya fadi, harma ta so zabura ta rufe suturar jikinta , sai dai irin yadda sukai ido cikin ido ga rashin karfin jiki ga dacin zuciya sai ta kasa kwakwaran motsi bale har ta aiwatar da abinda ta yi niyya A nutse yake takowa yana sake saka idannuwansa cikin nata har ya matse mata wahe sosai yana kallon fuskar tata ya ce" Shi din danginku ne?" Kasancewar bata gane ko wa yake nufi ba sai ta samu kanta da kurawa bakinsa ido tana ta son gane wane? Huci ya furzar yana kallonta a dan kausashe ya ce" Shi din ta ina ya zama Abanki?!" Da dan sauri ta kalli fuskarsa, sai kuma ta sada kanta , ta sake dagowa zata yi magana ya daka mata tsawar da ta saka kanta mugun sarawa harma ta saki Tawul din da take rike da shi da hannayenta dan kar ya fadi, sai dai sarawar da kanta ya yi ita kanta bata san a lokacin da ta sake shi ba ta kai hannunta dan ta rufe idannuwanta da shi, hakanma ta ga kamar rufeta zai yi da duka, hakan ya sa ta karaso da sauri a haka din da take ta sake rukunkume shi da karfi ta saka kuka tana goga fuskarta a jikin rigarsa tana mai karra shigewa jikinsa Watau abu ne da zai sameka da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188