Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Ya shiga ayanna abubuwa a ransa kamar haka' wani lokacin yannayin mutun na fasara irin rayuwar da yake ganni a duniya, Aman baban abun mamakin anya kuwa idan suka samu matsi sosai ba zasu saida hakurinsu da raina ba?, Idan suka gaza yin haka menene hujarsu ta kiyawa?, Idan kuma aka matsa masu har matsin ya kai da suka aikata anya ba'a shiga hakinsu ba? Yan Adam suke fa,...... MUHAY ka shiga a yannayi na sarkakiyar tunani....................' A banagaren Mama kuwa sosai ta basu dama sukai kukansu son ransu kafin ta sake yi masu wata tambayar da ta saka su wannan karron kallon kallo tare da kasa furta mata koda A ne Murmushi ta yi tana sake fuskantarsu a sanyaye ta ce" Ta yiwu ku ji tsoron idasa min labarinku, sai dai ban san dalilin da zai saka ku kasa idasa min shi ba, ta yiwu kunna tsoron kar na ji yaya kuka rayu bayan an cutar da ku an zo an fasa maku labarin cewa iyayenku sun rasu, iyayen nan naku da suka yi maku gata na rayuwa tsaftataciya, da dan mahaifinku za'a bi daga karatu sai barci, mahaifiyarku ke kokari da zarar ya gusa sai ta fitar da ku koyi aiki, ta dage ta koya maku dukan wata wahala da zaku iya jurewa, hakan ba yanna nufin bata tara maku ba, haka mahaifinku nemansa a kanku, an zo an kwashe komai da nufin za'a ajiye maku, sannan an nuna maku a yanzu fa ya zama wajibi ku fito ku garwaya da kowa, al'uma masu mabambantan halaya ku shiga gari gari ya ganku ku ga gari, ku saka kaffafuwanku wajen da baku taba zuwa ba, dan zalinci a rai biyun nan kacal wanda a yanzu da kuka warware kuka zama yan mata ana iya daukanki a ciyar da ki dan abincin lomomi kalilan ba da yawa ba, sai aka zabi cutarwar ta hanyar nuna maku dole ku biya hayar da kuke, ku kuma biya abincin da zaku ci, rayuwa kuma ai dole sai da cin tuwo koda babu muhali, Babu wani a kusa da zai kwaba ko ya yi fada dan a gyara, babu wata soyaya tsaftataciya da zata saka zuciya aminta harma ta samu laushin halaya, a sake ake a bakin titi babu wanda zai iya duba da soyaya irin ta musulunci ya taimaka?, To kuwa da kuke tare gar zuwa yanzu mo me kuka ganni na rayuwa ni sai dai na taya ku kukan hakan da kuma gyaran hakan, da kuke zaune a tare ni ba mahaukaciya bace ba kuma mai take ganninta bace, na tabata kun sha gwagwarmayar rayuwa a tsakanin mutanenmu masu son kansu da mugun nufinsu, masu rayuwa da son ransu da kidan ganga irin na shedan a zukatansu, daidaiku suke ganni su bari, an zo an rabu da mahaifinkama an karya masa kara a ido bale babu idannuwansa, babu na mama bale na yaya? Ina so ne tunda na fara na dire abin a ma'aunin da ya dace, menene karashen labarin da *ALK'ALAMIN KADARRARKU* ya zanna maku, IBTISAM me ya faru da ku bayan wannan?" Shuwwa da a da take da karfin gwuiwar fadawa koma waye abinda ya faru da su da irin aure auren da suka yi a rayuwa sai a yanzu , a yanzu yanzu tsoron hakan ya darsu a cikin zuciyarta, ba komai ya hadasa maya haka ba kuwa sai gannin yau gata da ranta a gaban wata halita a duniya da ta saurareta, ta ji komai dala dala nata, harma ta yarfa da furucinta cewa bata yarda iyayenta sun rasu ba, sai take tsoron kar ta ji karashen labarin rayuwarsu da suka yi kafin haduwarsu da ita ya saka ta tsane su harma ta kore su, hakan ya sa take ta kallon bakin Nahidt da ta sake rike mata hannu ta ringa bayanawa matar nan irin gwagwarmayar da ta gani ta rayuwa, wace take dafe da ita , su fada ruwa su fada wuta su fito su kankami junna, su yi kuka su yi dariya , irin yadda maza sukai wasan kura da rayuwarsu rayuwa irin ta rabe rabe ko su ce dauki ajiye, aure aure da koke koke da wawurar auren da zarar ya gabato, fadanta da sojan da bata san wanenen shi ba haka shima, sakin da ta samu a ofishinsa har zuwa juyawar igiyar aurenta daga wuyan yayanta ya koma kansa, bayanuwar mutanen da aka ce wai dangi suke a gare su wa'inda kwata kwata suka kasa dauka da mahinmanci kai suka kasa saka soyayarsu a zukatansu harma suke neman yin nesa da su ido rufe domin su din baki ne a rayuwarsu kuma boyayun sirika ne a nasu sirikan har zuwa irin rayuwar da suke yi da SOJA GIDAN Baban gidan CHIEF OF ARMY, da zuwa shigowarsu jirgi da shi da saukarsu a garin nan Idannuwanta cike da hawaye fuskarta shabe da shi tana kallon fuskar datijuwar dake hawaye tana kallonsu ta ce" Wannan shine labarinku, wannan shine takun salon rubutun *ALK'ALAMIN KADARMU* , mu namu ALK'ALAMIN kadarrar baya wasa Mamah, baya sasauci Mamah, ko kuma shi haka ne sasaucinsa a ganninsa a garemu? Gashi kuma mun sake bayanar da mikin dake rayuwarmu a nan Mamah, wa ya sani ko zaki kyamacemu? Allah dai shi muka rika, mu Marayu ne" Da muryar kuka IBTISAM ta ce" Mu ba marayu bane Mamah, ta yaya za'a kyamacemu dan iyayenmu sun matsa?, Na kasa yarda da haka mama, ta yiwu ni kuma mahaukaciya ce Ba'a sani ba, dan Allah a fahimtar da ni cewa idan an mutu mutuwa batai bakin fentin da take kawo kanta da kanta ba mama, mutuwa fa ko a cikin rami ya rufta da kai da kanta take shelar kanta Mama, ita makociyarmu ita kadai ta jiyo labarin har ta fadawa kowa kuma kowa ya leka bai ga komai ba, karshema kudancewa ta yi ta tashi daga wajen da muke ta koma wata anguwar da take da mukami a cen.........shin menene a nanade a cikin kudin tarihinmu ne ?" A hankali ta matso ta yadda zata iya kasancewa tsakaninsu haka A hankali ta kamo hannayensu dake cikin na junna

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});