Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 171

Chapter 171

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Ajiyar Zuciya ya sauke, da yannayinsa na sanyi ya kai zaune a saman kujerar dake gefen ta Malama wace kuma take facing din su biyun Sake zuba masu ido ya yi daya bayan daya kafin ya yi dan gyaran murya a tausashe ya furta" Asalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu yah ku iyalaina" A ciki Malama ce kawai muryarta ta bayana a tausashen itama, Nahidht kam ta amsa aman a saman lebenta haka kuma a zuciyarta ta ayana' Toh fa Allah ya kawo mu' Inda Furera ta tabe baki tana ayana' Namiji munafuki algungumi macuci!' Sake gyara zamansa ya yi ya ci gaba da fadin" Alhmdulilah, kamar yadda kuka sani harma kuka kasance sheda ga wannan rana, yau ta kasance rana ta farin ciki a garemu baki daya, ranar da Allah ya nuna min na sake kamanta sunnar ma'aiki ta hanyar karro maku yar uwa, abokiyar zama, wace nake fata da adu'ar Allah ya sa zamanku ya kasance alkhairi a garemu baki daya, koda da halin karro wata na cikashe hudun ya zamto ta tarda gidana irin gidan da ake koyi da halayan matan shugaban halita annabi muhamadu sallalahu alaihi wa salam, ta yadda sai dai ta zamto cikashin farin cikina in sha Allahu rabih" A yanzun kam ido cikin ido Nahidt ta dube shi da duba irin na ka fa fara isata, ko ka fa fara kauce hanyar nan, wanda sunna yin ido hudu sai da ya boye murmushinsa domin karara ya gane tabin fadan da ya yi ya karbu ta yiwuma ya samu amsa wa martani a kusa kusa, sai kuma ya idasa da kallon Uwar gidansa wace ta yi murmushi ta sada kanta a nutse ta furta" Allah ya doraka a kan hanyar farin cikinka Yah Ustazzzzz" Wani tsadaden murmushi ya sauke mata yana sake gannin girmanta a kasan zuciyarsa A kasan zuciyar Nahidt kuwa fadi take' Kan balaki, Allah ka sa matar nan ba kililin kasau take min ba, wannan gaskiya itace kishi da ita Balaki ne, gwara ka fafata da mahaukaciyar nan da irin su uwar gidan Malan, yo fisabililahi ni kaina matar girmamata nake a zuciyata bale kuma mijinta, kai jama'a Allah ka saka mu a damshin malamar Aban shuwwa, ka bamu hali irin nata' Furera kam Allah kadai ya san irin zagin da ta rawaito a yau a cikin zuciyarta ta kuma auna shi kan mai uwa da wabi, ba ogan bale makarabansa Sake muzgutawa ya yi yana fadin" Hajia, da Furera Ga Nahidht, Nahidt ga Hajia da kuma firera, zan so ku yi zama na adalci a tsakaninku, ku kyautata kyautatawa junna sai ku ga Allah ya baku ikon kare hakin dan uwanku harma da ni kan kaina, ina fatan zan samu haka a wajenku?" Tsakin da take ta rikewa ne ya bale daga bakinta, ta kuwa ja shi da karfin balakin da ya saka suka sake dubanta gaba dayansu Da sauri Malama ta dauke maganar da fadin" In sha Allah ya ustaz, Allah ya bamu ikon fin karfin zuciyarmu alfarmar annabi da alkur'ani" A dole ya janye dubansa a kan Furera ya lumshe idannuwansa yana hadiye abinda take son hadasa masa, watau bacin rai, hakan ya sake kunnata da kona mata zuciya To a kan me zata zauna a mayar da ita kamar wata banza a waje ? Shi kuma sai ya sake karkatawa garesu yana tuna ranar da aka kawo furerar, a ranar ita da kanta ta yanke cewa zasunna yin kwana bibiyu ne a gidan, da kanta ta ringa amsa adu'o'in nan tana ta rawar kai duda ya daukota ne a matsayin budurwa, sam a ranar bai fuskanci irin haka daga uwar gidansa ba, hasalima sai da ya je yi mata sai da safe ya samu kamar Idannuwanta sun yi ja, a nan ya gane cewa lalle Malama na sonsa irin son da ta kasa hanna shi son wani abin bayanta, harma ta taimaka masa, ta kuma yi da zuciya daya, a ranar sai da yaa dade yana rarashinta har ta dawo kyakyata daria kafin ya bar dakinta, sai ga yau gashi gaban sabon salo, wai shine har furera ta manta kalar horon da yake mata a gado take masa tsaki? Dan murmushi ya saki na gefen baki yana ayana' zaki yi bayani ne' A bayane kuwa sai ya sake fadin" Yaya kuka tsara sabuwar tafiyarmu ne? Zaku jone da kwana bibiyun da kuke yi kamar na da ko zaku cenza ne?" Malama ta dan watsa hannayenta ta ce" Ai bibiyu ya fi Malan, ka ga ya fi bamu dama haka kaima, shi fa'idar kwanaki bibiyun inaga kowa ya fahimce shi a nan, a lokacin da furera ta yanke shi har na yi mamakin bibiyu bai yi nisa ba? Aman daga baya sai na fuskanci bibiyun nan shine cikon nutsuwata, inaga ni dai daga wajena in sha Allah bibiyun ya yi min, da zarar Amaryarmu ta fita a kwanakinta na amarci sai mu jone da bibiyu ko yaya kika ce amarya?" Tunda aka fara fara maganar Furerar bata ce komai ba sai fuzge fuzgenta da take da tsakinta, aman a Yanzu sai gata ta budi baki da yatsina tana kallon uwar gidan malan ta ce" Ban fahimci zaki yi magana ki tambayi bakuwar da kika ganni yau a gidanmu ba Hajia ko har hade min kai ne za'a yi tun yanzu a fara hura min wuta ne?, Bayan wannan wasu kwanakin amarcin kike nufi? Kar dai ki ce min kwana bakwai irin na budurwa bayan kin san, na san, ya san a hangame take tamkar kifar gari? Ko salon cin amana ne............?" Tunda ta furta wannan kalmar Nahidht ta rintse Idannuwanta ta kuma sada kanta kasa, ta fa san ba kowa zai zamto ya iya yi mata adalci ba, bayan wannan ai bata nemi a yi mata adalci ba, sai dai bata san mijin tace ta aura ba sai yanzu, tun dazu yarinyar nan ke zuba rashin kunya aman yana zaune yana kallonta bai iya ce mata komai ba, wai dama yadda yake sanyi sanyin nan a komaima haka yake ne? Ta tabata ido zai zubawa yarinyar ta wulakantata dan ga dukkan alamu tsorontama yake, sai dia bata tunanin zata hadiye zagi daga kowace y'a a duniyarnan, tunda laifin ba ita ta yiwa ba ubangijinta ta yiwa, kuma a lokacin da take aikata laifin bata miko mata hannu da tatausan magana da nasiha dan ta kubutar da ita daga fadawa halaka ba, lalalalaalalala saima sake zaginta da take yi a kwararo kwararo, idan a da ita din ba tsarar yinta bace duba da babu abinda ya hada su tana gannin a yanzu tsarar yinta ce, dan haka ta sake damke idannuwanta dan bata so ta yadda hali daga zuwanta gidan a yau yau Sshi kuwa tunda ta furta kalmar a hangame take din nan sai ya samu

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});