Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 51

Chapter 51

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 CHIEF OF ARMY ya sauke ajiyar zuciya yana duba agogon hannunsa yana lalubar wayarsa a dan yana son yin call ya ce" Hakkun, hakan ba shi zai sa muma mu yi watsi da su ba, in sha Allah Allah zai daidaita lamuransa da kansa, ka ga barama na ji wajen da dan rigimar ya shige, domin so nake a yau a mika masa iyalinsa, su je cen su karata, idan har aka dauki wani lokacin ina tsoron rigimarsu su dukansu" Malan kam farin ciki ne ya kama zuciyarsa, kamar sun san abinda yake cikin zuciyarsa kennan A daidai lokacin da CHIEF OF ARMY ya shiga tura kira a lokacin Matar malan uwar gidan ta yi salama ta tsaya a kofa tana neman izinin shigowa domin an amsa mata aman ba'a ce da ita ta shigo ba, ita kumaa ba zata shiga kai tsaye ba Malan ne ya mike yana sake gyara hular saman kansa mai shegen tsada wace ta amshe shi ta fito da kyansa sai sheki yake uwa shine angon ya karasa ya dagaa labulen yana amsata Kayan abincin da ya ga ta zo da su ya saka shi sakin murmushi yana kallonta kasa kasa sosai yaa furta" Barakalahu fihk Ya Maryama" Murmushi ta yi masa kasa kasan itama ta ce" Ya Imam, ya dace a kula da cikin bakinmu, uwa uba na amarenmu, ga abincin nan na baka ka mika?" Kansa ya dan girgiza yana bata hanya aman ya umarci masu aikin da suka rakota kan su ajiye a nan su juya A nutse ta ringa kaiwa tana ajiyewa a tsakiyar falon bayan ta yi salama ta gaishe da mutane Ba tare da ta tsaya kale kale ko tsegumin komai ba ta gama ajiyewa ta juya ta fita abinta da zuciya daya bayan Malan ya sake rakata yana mai shi mata albarka da kyakyawan murmushi a saman fuskarsa wanda hakan ya sauka a fuskar Nahidt dake kallon matar tunda ta shigo har ta gama ta juya Bakinta ta tabe tana ayana 'Kinibabiya kawai, shi kuma katon banza!' Matar malan kam wajen baki ta koma hankali kwonce biki ya ci gaba da tafia tana mai basu dukan kulawar da ta dace tamkar yar uwarta ta jinni ake aurarwa, ita itace uwar gidan malan, ita sukai aure na budurwa da saurayi da malan, ita din yar gidan wani hamshakin mai kudi ne, sun hada kansu da kansu da Malan da soyaya hakan ya sa rashin haihuwarsa baya daga mata hankalin zama da shi sam, abinda ke damunta matarsa ce sai ko wadinnan mutanem dake kayar mata da gaba da irin tsoron da ake yawan bata a kansu ana fada mata cewar idan ta yi sake wani abu ya faru tsakanin yan matan nan da malan ta shiga uku ta lalace tana ji tana gani mijinta zai gagareta Sai dai a yau, a irin abinda ya faru a yau ta idasa zubar da dukan wani makamin neman fitina da yaki da take yi da yan matan nan Ko a da ta san babu abinda sukai mata, matsalarsu daya ce na mijinta na matukar girmama al'amarinsu, sannan amaryarsa na karra rura wutar kiyayar hakan Aman idan ta yiwa abin nan duban tsanaki wai ita meye ribarta a ciki? Ita din dake tirata tana sakata tsanarsu ita dinma ba barinta ta yi ba, sannan au dukansu sun rigaya sun sani ne idan har Malan ya yi niyar auren NAHIDT basu isa su hanna shi ba domin Malan ba sakaran namijin da zai tsaya mace ta haramta masa abinda Allah ne ya halata masa ba, ba zai wulakanta su ba, aman kuma ba zai yi faduwar tasan da har zasu hanna masa aure ba matsawar ba haramun bane, to fa zai aikata ne A yau ta fara shayin lamarin yarinyar nan SHUWWAR Da ake cewa hadasa ga mai rabo taki ce , to fa tabas yana kasancewa a lamuran yarinyar A aure auren da take yi bata taba auren marar mutunci ba, sake saken da ake yi mata bata taba haduwa da wawan da ya yi tsaye kan sai ta maida masa dukiyar aurensa ba, kai idanma ba rufewar ido ta mutanen dake hadasa mata masifa ba sunna gani da zarar an saketan take samun wani na gani na fada ya aureta da daraja duda zagin da ake yi mata cewar karuwa ce kanwar karuwai ce , bazawara ce ,meye meye, sannan dukan mutanen anguwar nan sunna mamakin mazan dake sakinta kuma su dawo sunna nacinta gar sai Malan ya yi da gaske koda za'a shafa mata lafia domin akoy wanda sai da Malan ya hada shi da yan hizba aka yi masu tsakani kafin ya shafa mata lafia dan kuwa a ya sake tan ya kuma nace da kai kawo wajenta har sai da ran Malan ya kiya ya nuna me kuma yake so? Ai ba aure tsakaninsu tunda mahaifiyarsa saki uku cir ya saka ya yi mata, ya yi hakuri ya shafa mata lafia Ga wannan auren irin yadda aka shirya shi, kiri kiri matar Malan amarya ta yi haka ne dan a fasa a cikin dumbin al'uma, sai gashi an yi daurin auren da gaba daya kasar ta dauka ba iya garin ba , an aura mata mutun mai daraja da ganninsa in dai ba a jarida bane to fa kai tsaye dan kana gadarare baka isa ba sai dai idan mugun laifi ka yi wannan fa zaku jone ne ku yi zumunci na dogon lokacin da sai ka yi daka sannin aikata laifi a duniya! Wadinnan abubuwan da ta hada waje daya ya saka ta yo watsi da komai ta shiga neman kyautatawa mijinta ta yadda koda auren watan ya yi to fa darajarta ba zata yi kasa ba, sai daima ta yi sama Malan kam yana gama yiwa Hamza bayanin a tashi a ci abinci sukai ido hudu da NAHIDT dake kada kafafuwanta Idan ba gezau idannuwansa ke masa ba harararsa ne NAHIDT ta yi bayan bai san laifin da ya yi mata ba, abin haushin dayan kuma kanta a bude yake tana ta kade kaden kafa jar yanzun bara rufe gashin kanta ba Kai ya girgiza ya ka wajen su Aba da suka mike su uku Abincin ya nuna masu , nan Aba ya yi yar daria yana fadin" Allah ya karra maka lafia ai gida yana cen cike da jama'a, ana ta girke girke abin ba'a cewa komai, ga baki sunna ta cigiyata da Hamza, yanzun zamu tafi da Abansu da Sire, Shima Sire zai je ne wajen MUHYIDEEN din dan a daidaita komai da wajen da za'a saka amaryar kafin yama ta yi, sai dai ina mai son fada maku a kaita da wuri gudun shigar duhu ka san cen anguwar basa bari a sshiga ko a fita da zarar duhu ya shigo sai yasu yasu" Malan ya fahimta ya kuma gode, a

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});