Chapter 86
Chapter 86
suka zazauna su ukun, dama Nahidt a zaune take, sannan ya karaso saman kujera ya zauna yana dan sauke ajiyar zuciya kafin ya sauke dubansa a kan Nahidt Ido hudun da suka yin da junna ne ya saka shi sake saka idannuwansa a cikin nata A hankali yake rage girman💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣4️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali yake rage girman nasa idannuwan a cikin nata, dukkan abubuwan dake cikin zuciyarsa sunna bayanar da kansu a bayanne a cikin nata idannuwan, karara halin da idannuwanta suka nuna tana ciki yake neman kasara dukan tunaninsa da dukan wani yannayi na jarumtarsa A hankali idannuwansa ke isar mata da sakon rarashi duda bata budi baki ta yi magana ba, bata kuma yi rigima da wada ke zaginta ba ji ba gani ba A hankali ya lumshe idannuwan nasa yana kawar da kansa a bangarenta ya maida kan Shuwwar wace ta tsatsare su da ido tana jin wanu farin ciki a kasan zuciyarta Kakausan kallon da ya mata ya sakata sada kanta kasa tana boye bulalar a cikin mayafin abayarta a kasan zuciyarta ta shiga ayana' kai, ashe ashe itace na daka kuma ya ganni' Ya maida dubansa kan uwar gidansa da kanta ke sade , ya samu kansa da yi mata lalausan kallo mai saka Nutsuwa a zuciya sannan ya maida kan Furera Ido hudu sukai da ita, tunda ya fara kallon Nahidht take kallonsa haka kuma take fasara shi a cikin zuciyarta har ya sauke dubansa a kanta Ta so ta yi kisarta da kisisinarta ta hanyar sake lankwashewa, sai dai duban da yake yi mata a bayane yake cewar sam bai yarda da abinda take son nuna masa ba, hakan ya sa ta samu kanta da tsarguwa harma ta kasa kallon cikin kwayar idannuwansa Ajiyar zuciya ya sauke a nutse ya ce" Abin alkhairi na ga ana ta shigowa da shi, IBTISAM ashe kece tafe?" SHUWWA ta kasa cewa komai sai sake sada kanta da ta yi, hakan ya saka shi sauke ajiyar zuciya yana yin murmushi ha ce" Allah ya karra budi, Allah ya saka da alkhairi" Uwar gidansa ce ke amsawa a nutse da ladabi da biyaya Sake yin dan Murmushi ya yi yana kallonsu aa sanyaye ya ce" Ban ji dadi ba, gaba daya sai Tsoro ya kama ni, na fara tunanin yaya iyalina zasu kasance zuwa gaba ? Bale idan ban yi tsayin rai ba yaya zumunci zai kasance a ahalina?" Zuwa yanzun gaba daya gaban jikinta idasa mutuwa suke yi, haka kuma karra kallonsa take yi Irin yadda zuciyarta ke bugawa kuma abin nema yake ya fi karfinta bil haki, hakan ya sa a hankali ta ringa ambaton sunnan Allah A tausashe ya ce" Irin haka babu abinda zai haifar mana sai bacin rai, da tabarbarewar zumunci, da mugun sakamako a wajen Allah, domin kuwa Allah na yafe laifin da ka yi masa ne kai tsaye aman baya yafe wanda ka yiwa bawansa, idan har ka zalunci bawansa ya zama wajibi ka nemi yafiyar bawan nasa koda zai yafe maka ne shima da kansa, hakan na nufin Allah baya so a zalunci bawansa ta kowani siga, sannan ya haramta bawa ya ringa yankewa bawansa hukunci ko yayane..............., Fisabililahi kun kyauta kuwa?" Gaba daya shiru ne ya sake ratsawa, kafin Furera ta bude bakinta ta ce" Allah ya gafarta Malan , shin da adalci a cikin lamarin nan da ake son nuna min kuwa ? Mata ta tardoni har gidana ta dakeni?" Kansa ya girgiza a sanyaye ya ce" Ba adalci a hakan ko daya, asalima dukan bashi da anfani, to aman ke me kika yi ne?" Ido ido suka shiga yi , a dab hade ta ce" koma me na yi ai ban cencenci haka ba" Shima a dan haden ya ce" Dan su ba mutane bane ya saka basu da zuciyar dake iya hasalasu s Idan suka samu kansu a hali na bacin rai dake iya tunkuda su aikata kowani irin aiki kike nufi ko me?" Gaba daya sai ta dawo jifansa da kallon dake nuni kamar tana mai tuhumarsa ne da goyon bayansu, shi kuma ya sake daurewa ya ce" Haba Furera, a zaune na fada maki, haka kuma a tsaye cewar koda abinda kike hasashe gaskiya ne ko karya ne baki da hurumin hanna su ziyartata koda a wani irin lokacine, shine zaki wulakantar da kanki har kanwarki ta daga hannu a kanki? Kin san da ba kowa yaa janyo ba sai ke da kanki? Ga yayarki nan, da ta kama girmanta ta mutunta kanta hakan ya sameta ne? Subahannalah yaya kike so na dube ki bayan tun farkon fara furucinki na sanyo kai zan shigo wajen nan nake jin kalamanki na rashin da'a kina furtawa wa yar uwarki? Me ta tsare maki? Idanma abinda kike jifanta da shi ta dawama a ciki Allah ya ce ki ringa jifanta da shi ne? Idan zaki yi mata nasiha ki kwatanta, idan zaki yi mata fada ta sigar nasiha ki kwatanta aman zagin nata da kike yi Furera kin saka hankalina ya tashi bayan na manta cewar Nahidt ta yi rashin ji na ajiye gefe na guji abinda zai daga min hankalina sai gashi kin tuna min kin fada min fisabililahi wannan aikin ilimi ne ko jahilci?" Kanta ta sake sadawa domin a zamanta da shi, bata taba gannin ya yi mata fada da kakausar murya da dogon zango irin na yau ba, gashi kuma a bayane ransa ya gama baci ne domin abin a bayane yake ba a boye ba, ta gama yarda cewar sai ta tashinwa kanta a kan matan nan, ta gama yarda cewar an shanye mata mijinta malaminta ustazunta A sanyaye ya kalli gefen da Uwar gidansa take ta sake sanyayar da muryarsa ya ce" Allah ya saka maki da Alkhairi, ya kara shiryar da ke , ya yi maki albarka, ya baki aljannar firdausi ya ke Rabiatu" A sanyaye ta ringa amsa adu'o'insa tana sake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188