Chapter 145
Chapter 145
sani wannan din sirrinmu ne na cikin gidanmu, dama ba lale kowa ya zama yadda ake so ba, fatana wannan din shine na karshe a wajenta, Abah ka fada masa bani da karfin fuskantar wani hargitsin bayan wanda na bari a dakina da kuma wanda na tarar din nan a irin wannan lokacin, Aba bani da karfin iya jure haka a irin wannan lokacin Abah....... ba zan iya ba Abah....................." Ya karashe a matukar raunane yana sake kallon yadda take dago kirjinta da karfi tana mayarwa a jigace haka kuma so take ya sakar mata bakin ta idasa tonawa kanta dukan asirin dake ajiye saman zuciyarta wanda ya hadasa mata nauyin zuciya sosai ya hanna mata sukuni take kwana take tashi da shi ( Astgfrullah wa atubu ilaiki ) A hankali ya karra sada kansa yana ta tofa mata adu'a, tun tana yi karfi da yaji har muryarta ta disashe ta dawo yi a hankali , kafin ta yi shiru idannuwanta rintse, watau barci ya yi awon gaba da ita Sai da ta yi barcin nan ne sannan likitocin suka shigo aka shiga jona mata magungunnan du da suka dace da ita domin dama sai abin ya lafa ake jonawar Ya jima zaune yana kallonta da tunanin yanzun da mahaifiyarsa ce, ko shi kansa ne haka ta faru da shi da yaya zai yi da ransa?, Tabas yana bukatar uzuri haka zai so a yiwa mahaifiyarsa uzuri, zai so koda a kan son zuciya haka ta same shi a yafe masa, shi yasa tunda ya fuskanta ya kuma gane cewar itace ya watsar da dukan kudirinsa na son sai ya yi fito na fito da ita, sannan ya yi ta rokon Allah kar Allah ya bata damar idasa saka rayuwarta a uku ta hanyar samun rayuwarsa, ya yi ta faman nema mata sasauci a wajen ubangijinta, babanma abinda ya bata masa rai shine saka camera a cikin dakin iyalinsa wanda ya gano hakam ya faru ne da hadin baki da taimakon biyu daga cikin yarensa dake gyara masa gida kafin aljanarsa ta dakatar da su suka saka camerar, na bangarensa kuwa lokacin da aka saka masa yana sane, ya dai lalata abin ne ba tare da sun ankara ba, sannan ya yi anfani da damarsu dan ya tantance wace mace ce zata iya zama da shi ba tare da ta nemi rayuwarsa ba komai mugun halin da zai nuna mata a gareta?, A haka suka ringa cin galaba a kan matan da ya ringa jerawa suka mayar da shi tamkar wani dan tasha yau ya dauka gobe ya saki da ita da muryar y'arta wace daga baya ya gane cewar ai itace dayar muryar dake yiwa matan da zai aura barazanar kashe su a kansa, har suka fado kan Aljanarsa da yayunta mahaukata suka rawaito masu ashariya daki daki, daga nan sai suka barta suke bibiyarta da son samun hoton tsiraicinta dan su yi mata anfani da shi, shi yasa ya faukota ya dawo da ita nan domin haka kawai yake ji a cen kasan zuciyarsa idan suka ga tsiraicinta ya wulakanta ba zai iya dauka ba A hankali ya mike bayan ta shiga barci ya fita a dakin Ya zo ficewa ya hade da y'artata mai dafe mata baya Bai yi wata wata ba ya damketa ya dawo da ita dakin da dayar dake biye da su tana zarro ido a tsorace Da garun dake dakin ya makata ta hanyar hankadata har sai da ta daku da garun a tsorace ta zube kasa tana zazaro ido da kallonsa A kausashe ya ce" Ruwanki ne ki ci gaba da wulakantar da kanki, ruwanki ne ki yi biyaya ki cenza halayanki, abinda nake so da ke shine ki sake gigin shiga hurumina, a nan ne zan baki mamaki domin ke hargagin karya kike cewar zaki kashe a kaina, ke burga kika iya a kan kowace magana, ki yi komai banda iyalina....dan ni kaina ban gama tantance abinda nake iya aikatawa a kan iyalina ba!" Daga haka ya fice a dakin ya je wajen doctern da yake sheda masa ai an koma da iyayensa gida, Father ne ya ce su wuce gida gaba dayansu Shi dai bai iya aikata komai ba sai barin salahun su kula da marar lafiyar ya yi ya bi bayan iyayen nasa ____________________________________ Tabas Father ya gigice da jin wannan lamari, ya tsorata da duniya da abinda ke cikinta Da idannuwansa ya yi hawaye mai zafin gaske, ya birkice ya nemi zaucewa, sai dai wace aka fi cutarwa a lamarin bayan ta samu ban baki da nasiha sosai a wajen mahaifiyar Shuwwa sai ta same shi ta nuna masa cewar wannan din ba wani abun bane da ya zarce aikin shedan, ta nuna masa ita ta yafe ta kuma fodewa Allah da abin bai girmama ba, sannan SUKTAN da ya bashi dama ya yi kukansa sosai sai da ya gama ya fuskanceshi ya sanyayar da muryarsa sosai ya ringa tausarsa ta hanyar nuna masa rayuwa da abinda ke cikinta, girman kadara da ladan juriya a haka, ya nuna masa sam kar yace zai yi mumunar magana ya yi mata fatan shiryuwa, dan Adam yanzun abin tsoro ne, tabas dan Adam abin tsoro Sunna tsaka da haka ya dawo ya same su a bangaren Aban, Tunda ya shigo SULTAN ya sake kafe shi da ido yana tuna furucin da ya yi a dazu na kiransa da sultan da kuma nuni da ya yi cewar Allah ne ya nada masa abinda yake da hurumi a lamarin kowa, hakan ya sa yake kallonsa ko a yanzun harma ya gaishe shi bai gane ba sai da matarsa da ta cika da mamaki ta sake tabo kafarsa tana nuna masa ana gaishe shine ya ankara harma ya farka a doguwar sumar ko nace kashangar din da ya yi yana mai kallon sojan mijin y'ar tasa da kallon mamaki Shima ya kula da irin kallon da yake yi masa, sai dia bai nuna ba ya karasa gaban Dad da mama dake zaune sunna binsa da kallo Dad ya lumshe idannuwansa hawaye na zuba a gurbinsu ya ce" Da na san makashinka yana tare da ni , da ban yarfa an kai yanzu ana wulakantamin kai ba, da na san............" "Aba...." muhay Ya fada a sanyaye yana katse maganarsa A hankali ya dora da fadin" Wannan din sirrin cikin gidanmu ne, da ya faru a tsakaninmu ne, kuma ba yau ba na yafe mata , sanadiyarta har na gama samun wace............a sanadiyarta har na samu abinda bana tunanin yana samuwa da gagawa a cikin duniyar nan tamu ta yanzu, dan Allah na roke ka, ka yi hakuri ka dubamu dake zagaye da kai, kar ka bari wannan ya daga maka hankali, ka hori matarka son ranka dan gobe kar ta Kuma, aman kuma ba maganar saki ko wulakantarwa domin Allah ya saka albarka a tsakaninku, Abana baka isa ka hanna abinda Allah ya hukunta min ba, inaga farin ciki ya dace ka yi da abin ya zo da sauki ko?" Father ya lumshe idannuwansa yana jin kaunar yaron a zuciyarsa da na mahaifiyarsa A hankali ya rungume shi a jikinsa yana furta" Haka mahaifinka ya kasance mai matukar hakuri a rayuwarsa, yana iya yafe abu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188