Chapter 24
Chapter 24
nutsuwa da zaman lafia a banza a wofi Tana zaunen nan maman MUHYIDEEN ta shigo da salama sakamakon kiranta da SHIEF OF ARMY din ya yi tana gaishe sa matarsa wace kamar jira take ta shigo sai ita ta mike ta fice Zama ta yi tana kallon yannayin MUHYIDEEN dake kallon TV sannan ta maida hankalinta kan mijinta da ya ce" Kin ce kina da magana a kan maganar auren yaron nan, wacece maganar?" Ajiyar zuciya ta sauke a sanyaye ta ce" Maganar a kan tafiya aikinsa da ya kawo yana so a bashi dama ya je garin cen ya yi shekara biyar, Elhaj jiya ina sauraron redio wani abu da aka yi ana fadi sai da raina ya kiya, na san ba shi ya isa ya hanna ta'adanci ba, aman yana bada gudunmuwarsa ba laifi, dan haka na bashi damar ya je garin aman da sharadin auren nan da ya ce yana so a daura masa a nan zai bar matar, ta haka zai zamto ya ringa tafia yana dawowa wajen matarsa yanai mata weekend, sannan idan matar tana kusa da mu ta yiwu wannan auren ya dore in sha Allah" Tunda ta fara maganar sai yanzu ya dan dago ya kalleta sannan ya yi dan murmushin da sunna gane murmushi ya yi ne idan yannayin kakausan kallonsa ya dan daidaita kamar na mutane sai ko idan sajen fuskarsa ya dan sake hadewa A hankali SHIEF OF ARMY ya ce" Yanzun ba zaki daina rigima ba? Shekaru fa aka ce ba wata daya ko biyu, soja ne fa, shine zaki raba shi da iyalinsa ki ce a ajiye maki ita a wajenki? To ki yi mata me?" Kansa ya sake sadawa yana dan kurawa agogon hannunsa ido jin dakin ya dauki shiru, ya tabata mamansa na son saka mijinta ya yarda da maganar nan ne da idannuwanta, domin ta riga ta shanye magana da ido bale idan tanaiwa mijin nata Muryar SHIEF OF ARMY ne ke fadin" Ba fa zai yiwu ba zakina wani marairaicewa, shi din bakya tausayinsa ne?" Sake sada kansa ya yi yana son ya furta cewa ba komai, aman kuma baya so ya katse masu magana Sai kuma ya ji Sir din na fadin" Hasana, Hasana gaskiya kina takura min a kan maganar yarona, kai MUHYIDEEN shin ka amince da maganar nan ne ko baka amince ba? Idan baka amince ba bani da damuwa zata daina ne ta barka ka yi tafiyarka !" Dan mumushin ya sake yi a hankali ya ce" Aa Aba, na amince da bukatar Mama" Su dukansu sai suka samu kansu da kura masa ido Sarai tausayin yaron nata ke yawo a sasan jikinta, sai dai idan ta duba ta ga idan ya tafi yana iya zamewa ganninsa ya yi mata wahala sai ta karra yarda da wannan shawarar da ta yankewa kanta Aa hankali ta furta" Yaushe kake son tafia ne?" Dago da fuskarsa ya yi yana ji dama ace ya iya nuna murnarsa ta hanyar kurma ihu ya yi rawa? Kai da ya gwada domin da ace mamansa ta san irin taimaka masan da zata yi na barinsa zuwa garin nan da ta jima da barinsa, shi baban abinda yake so ya fara dirarwa wadinan tsagerun da suka yi wasa da hankalinsa, shi MUHYIDEEN MUHAY su dube shi au ce zasu zagaye shi da rainin hankali? Sai ya tura mota an dauko su sau dukansu a duk inda suke sun sake buga game din kafin ya shiga cikin gari hankali kwonce ya ringa buga game dinsa son ransa A dan kagauce ya ce" Yauma sai na je Mama" Bakin nasa da yace yauma din ta kure da kallo da dan haushi haushi ta ce" To bikin naka fa?" Da son convaincre dinta ya ce" Mama ba sai ku yi bikin ba, sai ta zauna satin gaba idan na dawo in sha Allah sai mu gaisa" Yar daria CHIEF OF ARMY yake yi na zumudin yaron nasa ya ce" Ka ga, ba yau yau ba, ka manta sai ka salami na kasa da kai? Ka bari gobe in sha Allah sai ka yiwa garin shigar yama idan muka gama tsaida komai, aure kuwa da kana nan, da baka nan daura shi za'a yi lafiar Allah in sha Allah" Ita kam yanzun zama da soja ya daina bata mamaki, tana aure da soja, ta haifi soja, sai ya zamto idan sun kwaba kwabarsu take barinsu da halinsu Zumudin da ya kasa boyuwa a fuskar yaron nata kuwa sai ya hadasa mata farin ciki itama, maganar aurensa kuwa ta fi kowa son ya dauko wata a waje, domin kaf y'ayan mai gidan nata su uku da suka nuna sunna sonsa bata so a yi da dayama, ita ta san wa ta haifa, dan an bashi Y'ar SHIEF OF ARMY ba zai hanna idan kadarar karan zamansu ta biyo ta kanta itama ya maka mata takardar sakinta la'ada waje ba, shi yasa ta bari ya samo ya nuna da kansa shi ya dauko, har mamaki take mahaifin yarinyar da zai saje aure yadda yake zumudi a kan maganar, bayan sake saken MUHYIDEEN bayanane ne ba boyaye ba! 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188