Chapter 53
Chapter 53
sani shine zai daura igiya ne ya daura kafafuwanta a sama kanta a kas as punishment koda kallonsa ta yi balantana shiga harkarsa! Ajiyar Zuciya Father ya sauke a hankali ya furta" Ya Allah, ka sa yarinyar nan ta zamto cikon farin cikin yarona, Allah ka sa kar na ji kunyar hadin nan, ka sa ya jure ya iya zama da ita ya Allah" *A GIDAN MALAN* Kyan alkawari🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰☺️ Garabasa: Dukkan wanda ya biya kuddin ALKALAMIN KADARRATA yana da kyautar novels dina baki daya ciki harda na kudin in sha Allah🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰, ka yi min magana zan turo maka🥰🥰🥰😘😘😘😘😘💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣0️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Da baya baya take tafia zata fito daga falon, daidai Malan ya zo shigowa daga sallar la'asar yake an gama saukar alkur'anin da ya saka a wuni yi ana ta sadakar waina sai ya dawo ciki dan ya ga ko ta farka domin tunda akai fatiha Hamza ya koma dan sunna gudun ta farka daga su sai su Dan gefe ya tsaya yana gyaran murya dan NAHIDT ta gane yana wajen Sarai ta jishi harma ta gane aman sai ta ki ta tsaya din domin Shuwwar ce ta fara alamun motsawa ita kuma bata so gaskiya ta motsa tana kusa ta fara sauke kwondon balakin dake ranta a kanta, dan ta san a yau mai sauke guguwar haukan Shuwwar sai Allah "Nahidt ki kula mana" ya fada a tausashe yana dan sake komawa baya Juyowa ta yi tana murguda bakinta ta sake binsa da kallon ka ji kunyar nan da take masa tun bayan fitar matarsa ta ce" To wai me na maka kuma ni? Ka ga fa farkawa ne take yi" Bakinsa ya tabe kasa kasa ya ce" Ita kadai kike tsoro, kin ji kunya ni ki sakani gaba ki min tasss aman kina tsoron kanwarki, ko me na maki ni din?" NAHIDT ta zarro ido tana biyo bayanshi ta ce" haba dai wace mai tsoron kanwar tata? Ba dai ni ba NAHIDHT na rantse, kuma da kake cewa me ka min me kuwa zaka min a duniya? Abin kunya ne ka ci gaba da rabawa ba komai duniya ce, ai ba sai kun zo gaban mutane kunna abu kamar wasu makafi ba za'a gane ita matarka ce, kai kuma mijinta ne, itama ta fadi ba nauyi ko meye abin biyo miji cikin mutane?" Har ga Allah abubuwan da ta wuni da su kennan na bacin rai a zuciyarta, domin fargabar Shuwwar ta maidata gefe ta ajiye domin abinda ta riga ta sani ne ko ana ruwan muzuru sai ta tare a gidanta a yau din nan, ai ba zata taba yin sake Shuwwa ta sake aikata wani haukan ba, ko daya walahi!, Tsittt ta yi tana kallonsa sakamakon juyowa da ya yi yana kallonta Shi da kansa sai ya samu kansa da manta a inda yake a hankali ya shiga nufo wajen da ta yi tsaye tana ta cicira ido kamar ta yiwa sarki karya A hankali ya ce" Kamar ranki ya bace dan matata ta bani kulawa?" Ido ta zarro tana kallonsa da tarin balagar rashin kunya ta budi baki zata zuba rashin kunyarta muryar Hamza daje rike hannayen Shuwwar da ta bude idannuwanta da adu'a a bakinta sannan ta shiga muzgutawa da alamu na son mikewa ya kamata ya taimaka mata ya tayar da ita zaune Ido ta dan zarro ta yi raf da gaban rigar Malan muryarta kasa kasa ta ce" Kur'ani ta farka, ka wa Allah jeka ka tofeta ka fa san bata da hankali" "Ya Salam ki cika min rigata to meye haka wai?" Ya fada da dan gagawa yana janye rigar shadarsa mai ruwan blue sai maiko take na sabontaka Da dan karfin da suka saka dan mayar da ita zaune Hamza ya budi bakinsa yana fadin" SHUWWA, look, SHUWWA zauna mana kar ki jima kanki ciwo bakya gannin jikinki bashi da karfi?" Idannuwanta ta rintse ta yi muimuimui da bakinta a hankali ta bude zazafar muryarta mai shige da sarewa idan tana fada ko tana dadadan kalamai ta ce" Ka ga ka sake ni haka, Hamza ka sake ni haka" Fauziya ta dan zarro ido tana fadin" SHUWWA yayanki ne fa , ko a da ba ce masa kike yaya ba shine yau Hamza sak?" SHUWWA ta saka hannunta tana bambare hannunsa ta juyo wajen da Fauziya take ta mika hannunta da yannayin zata warto wuyanta tana fadin" Bara na fara wancakalar da ke ko zaki fahimci ba sani ba sabo, na ce Hamza idan tai maki zafi ki nada min duka! Ku sakeni na ce na tarda shi ku sake ni!" Wajen ya juyo ya nufo da sauri ita kuma tana bin sawunsa du inda ya dauke har suka karaso kusa da kujerar A nutse ya ce" Ku saketa " Hamza ya dube shi da dan mamaki ya ce" Mu saketa Malan?" Malan ya gyada kansa yana sake kallon Shuwwar a kasan zuciyarsa yana ta adu'ar Allah ya dora shi saman kanta da karfin adu'a da Nasiha A hankali ya cikata yana mai kallonta cike da tausayi Tabas shi da kansa a yau ya dace ya samu a rarashe shi, a yi masa nasiha mai ratsa zuciya, sai dai gaba daya ya maida dukan wani firgici da damuwarsa gefe ya fuskanci na kannensa, ba shine abin tausayi ba, ba shine abin a rike ba, ba shine abin a zauna a fuskanta ba, shi mema ya gani? Abinda ya gani daya tak ne na rashin uba, bayansa ko me ya ganni shi ya saka kansa a ciki, iyaye ne a gefensa masu sonsa kamar ransu, a yau ya tabata kaf duniya ba zai yi kukan maraici ba koda waye mahaifinsa, aman su fa? Su fa? "SHUWWAR zauna, ki zauna domin Allah" ya fada a sanyaye yana kallonta Da muryarta mai tafe da ciwon da take ji tun daga kasan zuciyarta ta fuskance shi a sanyaye ta furta" Mafarki ne na yi ko Abah?,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188