Chapter 154
Chapter 154
ya kurawa yannayinta ido kafin ya sadauta mata ya sake riketa a jikinsa sosai A sanyaye ya ce" Why idan na taba ki kike rikicewa? Tsoron me kike yi ne?" Sai da ta ja numfashi muryarsa a kasalance sosai ta ce" Da ka taba nin ne sai na ringa ji tamkar ana min tafiyar tsutsa a jikina gaba daya, sai na ji du jikina na wani irin abu, yanzu haka baka ji jikina yadda yake yi min ba" Tsura mata ido ya yi da dan mamaki yana komawa jikin kujera sannan ya maidota jikinsa ta gefen hannunsa na dama , habarsa a wajen kanta ya sake fadin" Ba haka ya dace a ji ba dama?" Kanta ta dan dago ta kalle shi, a hankali ta dan dage kafadunta alamun ita bata sani ba Sake tsatsareta ya yi da idannuwan nan nasa masu ladaftar da ita ya sake furta" Kina nufin baki sani ba?" Kai ta gyada masa tana sake turo bakinta Dan murmushi ya yi yana cire kansa a kanta a ransa ya shiga ayana' Kar dai ban iya bane? Aman ai babu wanda aka koyawa bale ni a koya min, wannan lamari haka ake yinsa, ko dai ita bata son Romance ta fi so a......, Watau a yi mai gaba daya ne? Ko......? No ba zai yiwu ba, dayan tunaninsa sam ba tunani mai Kai da kafa bane, shirme ne' A hankali ya umarceta kan ta saka masa lipton mai zafi , hakan ya sa ta mike tana neman dan kwalinta ta je ta dauka ta nufi kicin din da ya rakata da kallo har ta bacewa ganninsa A hankali ya daga hannunsa ya dora daidai kahon zuciyarsa yana jin yadda zufa ke keto masa ga zafin da yake ji du irin sanyin ACn falon 'anya zan iya wannan rigima kuwa?, Shin me yake rabata da mazan da take aure? Idanfa nima sai ta gama rikeni ta yadda babu kai iya kwatata bayan ubangijin da ya hakiceni sannan zata nemi barina?, Anya zan iya hakura da wannan.......?' A hankali ya sake maida kansa jikin kujerar yana girgizawa kansa kai ya shiga ambaton sunnan Allah, dan ya sani ne wannan kokowa da ta zame masa ba ta gwa da gwa ba tabas sai ta cin masa, ya tabata sai ta kaishi wajen da babu mai iya fitar da shi' Tunda ta shiga ta darwaye butar shayi ta zuba ruwa ta jona ta samu kanta da jinginar da bayanta a jikin garun kicin din A hankali ta tsunduma a kogin da zata iya kiransa na bege , wai dama haka ake ji? Yanzun wajen sai kaikayi yake yi mata, yai zafin bai kai na ranar nan ba, yau da sauki sosai zama ta iya cewa wani mahaukacin dadi ta ringa ji a dukan gabobin jikinta Ya salam, duniyar da ba soja gaskiya ba dadi, du garin da ba soja basu ji dadin rayuwarsu ba, kai Allah ya yiwa soja albarka ya karra masa lafiya da fasaha.....ita kam dukan mai zagin soja bata tunanin zata iya dubansa kuma ta kyale shi gaskiya ( 🤣 kuma ke yau? Sojan Shuwwa? Soja fa?) Karar da butar ta fara na nuni da tana tafasa ya farkar da ita , da dan sauri ta karasa ta cire sannan ta hada masa shayin mai kauri mai kanshi sai turiri yake Tana fitowa ta sake dakatawa wajen abincin da ya dace ace an masa cin kari aman yanzun har sha biyu ce ta gita su kansu basu sani ba ta wuce ba, kai jama'a dama yaka abin yake? Bayan ta jera masa komai ta dawo wajen da yake din nan a haka ta same shi A sanyaye ta furta" Ga abincin " A hankali ya dago yana kallonta sanann ya kalli abincin da ra ajiye Ajiyar zuciya ya sauke ya gyara zamansa yana gannin yadda take zuwa Kunshin hannunta yake ta kallo tamkar bai san menene a hannun nata ba Dan murmushi ya yi domin kunshin yai masa kyau sosai da sosai , ya janyo plate din abincin ya yi Bismillah ya fara ci Itama nata ta ja ta fara ci din tana kakauda kai , sam ta kasa kallonsa ido cikin ido, bata san dalilin da yasa take jin matsananciyar kunyarsa har haka Aa hankali ya ce" Zaki kuma guduwa ?" Shinkafar da ta saka a bakinta ta idasa cinyewa ta ce" Ina?" Dan kasa kasa ya kalleta ya dan juyar da kansa sannan ya ce" Idan na kuma kokarin zuwa wajen da yake halalina, zaki barni na je kuwa? Ina nufin idan na shirya sakawa ba zaki gudu ba?" Kwaruwa ta yi ta shiga tari ido a waje tana kallonsa kafin ta cire kanta ta warci mug din ruwa ta mike da wata irin katsananciyar kunya ta yi dakinta a bayane tana furta" Innalilahi na shiga ukuna"..... Da kallo ya rakata na mamakin me hakan yake nufi?, A hankali ya fan muzguta ya furta" KUNYA?....... Wauhhhhhhhhhhh" Ya yi wani murmushin yana girgiza kansa ya ci gaba da cin abincinsa Sai da ya gama ya koma dakinsa ya yi wanka ya cenza suturarsa ya fito da niyar tafiyarsa Har ya kusa fita ya samu kansa da tuna kashedin da ta yi masa na jiya kan ya tafi bai fada mata ba, ba dan tsoro ba sai dan tsaro ya dawo ya dan bubuga kofar Jin kamar tana sallah ne ya bude bakinsa a hankali ya ce da ita zai fita sai ya dawo Tana jinsa a labe har sai da ta tabatar ya fitan sannan ta bude ta fito tana cike da jin kunyar sake gaduwa da shi kam ita dai Bata zauna ba sai da ta tsaftace dakinsa sannan ta sake fitowa falonta ta duba gyaran da sukai mata sannan ta kile ta je ta yi wankan itama ta yi sallah ta kuma komawa kicin, suka hadu da masu aikinta suka yi girki sasauka sannan ta salamesu ta dawo falonta ta kwonta ta kunna TV da kuma wayarta sunna ta hira da yan uwanta kan dinkunnan da ya dace a jejere su saka saboda auren hajia baba watau Nahidt Tana nan kwonce sai dai ta zuba tsumin da aka rakota da su ta sha sosai sannan ta sake komawa ta ja mika tana dafe mararta da bata san me yasa ta cika yi mata nauyi ba yanzun ta dora da harkar wayarta har magariba ta sanyo kai sannan ta mike ta sake kunna turaren wuta ta shige dakinta dan gabatar da sallah sannan ta yi wanka ta kimtsa kantaALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 6️⃣5️⃣ *yar* *uwa idan* *kina* *da* *matsalar daukewar ni ima kuma kin rasa hanyar maganceta,to ga dama ta samu ki samu abubuwan nan guda uku, ganyen zogale,cucumber, da kuma madarar ruwa, yadda zaki hada shine ki samu ganyen zogalenki mai tsafta danye fa amma ki wanke shi sannan ki dauko cucumber dinki ya danganta da yadda kike so inma dayawa zakiyi ki sa a fridge ko kadan kike so iya wanda zaki sha a take duk yadda kikayi dai yayi amma fa in akwai matsalar watu zai iya baci gaskiya so idai zaki sha din anaso ki juye madarar ruwan gaba daya a sha daya kenan to akwai kuma wadanda su basa shan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188