Chapter 30
Chapter 30
ta dauko wayarta ta koma saman kujera ta mikar da kaffafuwanta ta dan ringesa ta shiga jerin sunna mai farawa da A A hankali take yin kasa har ta zo daidai sunnan da aka saka ABAN IBTI Sunnan ta ringa kallo tana ta tunanin abinda ya dace ta makawa wannan bawan Allahn da a nan ta fada, a tsaye ta fada, a zaune ta fada ta hanna shi daurawa IBTISAM auren nan aman sai da ya aikata Rubutawa ta fara rai bace kamar haka" Asalamu alaikum, ba zan tambayeka ka tashi lafia baa tunda bani da matsala da haka, Liman an sakota a karro na hudu ba tare da takamaiman dalilin da ya wuce ana gudun auren irinmu, wai ina da tambaya, dama musulman haka suke ne? Ko dan mai jin kan musulmai mai adalci ya shude zamani sai tarihinsa muka tarar? Allah ya tsinewa masu halaya irin na wasu daga cikin musulman, na fada na karra Aban IBTI! Ka sani ba zaka kuma daura mata kowa a matsayin miji ba, abinda ta samu na ciwon zuciya ya isa haka!" Tana turawa ta kashe wayarta ta gyara kwonciyarta itama domin yau ba gyaranta bane na Fauziya ne yin safe _____________________________________ Cikin barcinta ta ringa jin magana sama sama hakan ya sakata farkawa a dan tsorace tana diro santa santalan fararan kafafuwanta kasa hadi da kai dubanta saman agogon dakin nata Idannuwanta ta dan fitar na mamakin gannin lokacin da ta dauka tana barci haka kuma ta sake kai dubanta wajen kofar sakamakon jin muryar namiji yana daria , sai muryar NAHIDT da ta Fauziya Takalminta na wanka ta janyo dan abin dake kusa da gadonta ta cire kafa ciki mai laushi mai gashishika ta saka kafafuwanta ciki sannan ta mike a hankali tana cire doguwar rigar da ta kwana da ita dan wahala ta fitar gaba daya Farin pant ne a jikinta, irin fari kal din nan sai jigidar dake jikin kugunta mai ruwan fari daa ratsin blue kwatankwacin sararin samaniya da hasken ruwan teku Jigidar a jikinta take irin ta yi daf a jikin kugunta sai biyu da suka sauko saman fafadan duwawunta wa'inda ga dukan alamu tsarinsu ne ya zo a haka domin daya na bin daya ne sukai sannan a daune suke dasss a jikin nata Santala santalan cinyoyinta da basa dauke da gargasa sakamakon anfani da ALAWA ta fitar da gashin jiki da suke yi dan gyaran jikinsu, Tsananin kula da fatarta da take yi kuma ya saka har daukaan ido cinyoyin nata suke da bayanta da shafafen cikinta A hankali ta duka ta cire sarkar kafarta yar siririya ta azurfa wace ta siyeta daga saudiya ta hanyar wata dake cen aka sako mata a cikin kayan gwonjo da wani Elhaji ke siyarwa da aka kawo aka bata Nan ta ajiye sarkar ta bude sif dinta tana duba wajen da take da tabacin ba zata rasa tawul ba Ai kam ta samu wankaku a jere a kilace hakan ya sa ta dauki daya mai ruwan blu ta daura a kirjinta sannan ta ja pant dinta ta cire ta nufi bayi da shi a hannunta dan wanke shi Ta dan jima a ciki domin sai da ta gama dukan uzurinta ta dauro alwallah ta fito tana tsane ruwan gashin kanta sakamakon wanke shi da ta yi Sasaukar sutura ta saka tana daukan abin cire datin kunne da kumb ta fito dan jin muryar nan na karra fitowa a falonsu Turus ta yi sakamakon mutumen da ta gani zaune a saman kujerra dare dare abinsa tamkar wanda ya zo gidansu Da mamaki take sake kallonsa da yan uwanta daje zaune sunna ta maida zance sunna dariya A birkice ta sake dubansa ta ce" I'm sorry🥰🥰🥰, yau du ban zauna ba litinin🥰🥰🥰💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣3️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Tana kallonsa da expression na mamakin ganninsa a irin wannan lokacin a cikin falonsu haka ta ce" You?" Kure shin da ta yi da ido ya saka shi sakar mata lalausan murmushi yana fadin" Morning princess" Juyowa NAHIDT dake cire safa ta yi tana fadin" Oh my baby ta farka? Zo zo zo nan" SHUWWAR ta kasa daga koda kafarta daya ce bale ta je din da suke fadi har sai da Fauziya ta fito da plat mai dauke da dankalin turawa a soye da ta soyawa mutumen ta karaso tana ajiyewa ta ce" Shuwwa kin farka? Zo ki karya mutuniyar ta gasa maki" SHUWWAR dake kallonsu da mamaki ta ce" Dama kun san wannan mutumen ne?......" Ta juya tana kallonsa ta ce" Dama ka san yayuna ne?" NAHIDT ta ce" ke wani irin dama ya sanmu? Dazu ne mun fito zamu je gidan su Sudais muka same shi a kofar gida, yake cewa jiya shi ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188