Chapter 103
Chapter 103
BICARBONATE, zan hada posting din da hoton nawa Bicarbonate din, zakina yanka lemun tsami ki dan zuba garin bicarbonate kadan sai ki shiga darza a hankali a hankali, ba tashi daya ko yi uku zai cire maki abin nan, idan kikai naci zaki ga kyakyawan result , bashi da effet secondaire in sha Allah) A hankali ya kawar da idannuwansa a kan hakan yana girgiza kansa ya mike ya koma saman kujerar dake facin din wajen da take zaune ya zauna har sai da ta gama ta diro kafafuwanta kasa tana dan murmushi ta yi zama irin na turi barotao, watau ta wara kafafuwanta ta girka duwawunta ta gantsare kugunta hakan ya bada wata kala ta neman fitina ta dan sake yin murmushi ta shiga ci gaba da aikin tana fadin" bari dai na gama aikin nan kar kilu ta janyo mini bam gani yar marainiya da wahala ake samun masu jin kan marayu a kasar nan" Kansa ya maido kanta bayan ta karashe maganarta ya zubawa zamanta da aikin dakan da ta fara yi masa ido yana kallonta Kai ya dan girgiza kasa kasa ya ce" Dakata " Tana dakan ta dago tana kallonsa hadi da dan dage gira daya ta dan kuga tama fadin" Ka ce?" Ikon Allah, shi kawai ya tsaya kallo idannuwansa cikin nata, a hankali kuma sai ta fara rage karan dakan harma ta tsayar tana gyada kanta ta ce" Da a layin gidanmu ka taso saudiya ban san yaya zaka kare da ciwon kan hayaniya ba, mu fa a cen idan ba'a tashi da hayaniya ba kowa fara shan jinnin jikinsa yake yi, gaskiya hayaniya ai rayuwa ce, yalabai aman baka taba harba bindiga ba kau?" Shi kam ta daina bashi mamaki yanzun, ya riga ya san mai iskokai dole za'a samu irin halayan nan a tatare da shi Hakan ya sa bai ba abin damuwa mai yawa ba ya ce" da me kika je kasuwa?" Dan yin tsai ta yi tana kallonsa , sai kuma ta kalli jikinta ta ce" Au, da hijab din mama ne" Bakinsa ya tabe ya mike ya juya ya yi tafiyarsa a falon ya koma bangarensa Summa dare suka cika kafin su nemi wajen kwonciya A lokacin da Mama take ta sinsinar hannayenta tana mai jin farin cikin yau itace zata koyi yadda ake yin turaran wuta ta ce" Kennan mahaifiyarku ke yin na siyarwa?" IBTISAM ta kalleta, sai ta yi murmushi tana dan girgiza kanta ta ce" Na turara dakinmu ne take yi, Abanmu ya hannata siyar da turaran wuta...... " Nahidt ta yi yar dariya itama tana cewa" Mama ai ko cimar larabawa da take yi na amare idan zasu yi taro ana biyanta baya so, ya fi so ya fita ya nema" Mama dake hankalce da yannayinsu na sun shiga a yannayi na bege da kuma missing din iyayensu ta furta" Allah ya sa sun huta " Shuwwa ta kalleta da yannayi na abinda take ji daga zuciyarta ta ce" Bamu ga gawarsu ba fa, sannan bamu ga kabarinsu ba, kabarin da ta nuna mana ba nasu bane, ba nasu bane" Nahidt ta mintsineta tana girgiza mata kai dan ta ankarar da ita a gaban wa take son fara gardamar tata ta mahaifansu basu rasu ba, ta maida harshenta yaren buzanci ta ce" ki farka a gaban sarakuwarki kike!, Ki daina wannan abin naki, IBTISAM da basu rasu ba kina tunanin akoy abinda zai hanna su neman mu ne?, Da sunna yare kina tunanin kulafurcin soyayar da Abanmu ke mana zai iya zama dukan lokacin nan bai neme mu bane? Sai kin mutu kin je kiyama zaki yarda sun jima da barin duniya ne?, Ya RAB kar ki yi ta fara tunanin mahaukaciya ce ke mana!" Shuwwa ta lumshe idannuwanta hawayenta suka zuba da yaren larabci ta ce" kina tunanin zan ji kunyar a ce da ni mahaukaciya a kan abinda nake ji a zuciyata ne?, Me yasa zan yarda sun rasu bayan ban ga gawarsu ba?, Har aka kamo mu daga saudiya muna zuwa neman gannin ainahin kabarinsu, ke din da kin yarda sun mutu komai kukan da zan maki zaki yarda ki bini ne? Anmy da abihna basu mutu ba! Idan sun mutu ki maida ni ki nunan kabarin da hankalina zai dauka cewar na iyayena ne, a jikina ban ji ba cewa sunne a kwonce a cikin kasar nan!" Nahidt zata bata amsa itama rai a bace a sanyaye Mama dake binsu da kallo tana ta hanna kanta zubar hawaye da yaren buzanci cakule da larabci ta ce" Me ya faru da ku?, Me ya faru da ku y'ayana?, Ku fada min dan Allah me kuka gani a rayuwa?" A tare a firgice suka kallota, A zaunen da take yaren da ta yi da bakinta ba na dan koyo bane, yare ne dake zaune dam a harshenta , tun daga larabcin har buzancin A hankali Shuwwa ta sada kanta hawayenta suka bale gaba daya a fuskarta Mikewa ta yi tsam ta nufi dakinsu da gudu ta fada saman gado ta fashe da kuka Nahidt gaba daya ta rikice, ta mike ta koma ta zauna tana kallon Mama zata yi magana Mama ta girgiza mata kai ta ce" Je ki kula da ita, ku yi adu'a kafin ku kwonta, zamu yi maganar da safe in sha Allah" Wannan maganar ta hanna masu rintsawa gaba dayansu, hakan ya sa tunda Mama ta gama sallar asuba ta zo wajensu ta saka su a gaba kan maganar nan, domin idan su sun samu sun rintsama da kyau, ita ya kwana cikin tunani da mutuwar zuciya A sanyaye Nahidt dake zaune rike da carbinta tana kallon Shuwwa da Mama ta riko hannunta tana hannata yin kuka ta shiga labartawa Mama rayuwarsu, abinda suka gani na rayuwa, irin tarbiya da soyayar da suka samu a wajen iyayensu, har zuwa ranar rabuwarsu ta karshe da su, da irin rayuwar da suka tsinci kansu a ciki daga baya, irin neman na kansu da ya zame masu dole ko dan su ci abinci......ta ajiye mata zancen a zuwansu kasar nan ba tare da ta fada mata bayan zancen ba A hankali ya saki kofar dake bude ya juya ya fice a falon, domin dama ya yo safiya ne sakamakon kiran da akai masa cewar mutumen nan da ya kawo ga dukan alamu yana fama da tabin hankali ne, shi dai ihun da yake yi su tafi, su tafi da matarsa, yanzun sunma ki karra masa wata allurar barcin dan kar ta sake taba kwakwaluwarsa, sunna jiransa ya zo a mikashi likitar mahaukata, shine ya shigo ya gaishe da Mama kafin ya fita ya fada mata marar lafiya gare shi, sai ya tarda bata dakinta, kuma bata kicin, gashi basa zuwa bangaren Chief of army a irin wannan lokacin, sai hankalinsa ya ffara tashi da sauri har zai wuce ya ga dakin yarinyar nan a bude shine ya zo dan dubawa ya tsinci magangannun nan A hankali yake tuki yana tunani a cikin zuciyarsa ya shiga ayanna'💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣2️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188