Chapter 50
Chapter 50
yi sanadiyar barin babansu kasar nan koma waye yana bibiye da rayuwarsu ne kuma in sha Allah sai ya gane abinda yake binne! Zigum zigum dai suke, gogonsu bata samu amsar bukatar da ta gabatar ba domin kowa cikin mazan nan yana da kalar nasa tunanin a kan hargitsin da ya hanga dangane da rikicin zamantakewar MUHYIDEEN da SHUWWA, sunna nan du hankalinsu tashe har likitar ta zo Ta dubata sosai, ta yi mata dabarun da zasu dawo da ita cikin hayacinta, sai dai tana farkawar da wata rigimar ta farka ido rufe tana fadin" Haba dan Allah, Aba, Aba ka gani kau? Hala shi Aalkalamin kadarar tawa da ake fadi bashi da lafia ne? Ya tashi ya rasa inda zai zana ni yau kuma sai aure da kumurci?, Gwara ya gane rayuwa ya sakeni, domin zama da ni babu alkhairi, ya sakeni na ce!" Da dan sauri NAHIDT ta karasa kusa da Malan sosai ta yadda sai da ya dago idannuwansa a tausashe yana kallonta ya dan katsa kadan , Ita dai bata damu ba ta yar uwarta take ta rage muryarta sosai ta ce" Ka saka a maka mata wata allurar barci mana kar fa uban mijin nata ya saka a saketa dan bata da hankali, kai ka san hankalinta ne a tashe idan ta farka ka totofeta da adu'a ka mata nasiha zata nutsu ai ka sani ko? Kar ka bari a sakar maka y'a Shuwwa zafa ta rikice ta fara halaya mararsa kyau fa" Ajiyar zuciya ya sauke kawai ya sake matsawa kusa da likitar a tausashe shima ya yi mata bayana, ai kam ta ce" Ai nima Ustaz abinda nake ta tunani kennan domin jinninta hawa yake yi, gwara a bata nutsuwa ta samu isashen barci, bara nai mata allurar barci Allah ya sa na zo da jakana" A haka aka samu akai mata Hamza na rike da ita tana dan fuzge fuzge da kyar aka samu ta yi lakwas ta kwonta jikinta ya saki sai barci yaa dauketa Ajiyar zuciya du suke saukewa sunna kallon kyakyawar fuskarta mai alamu da innocent face, kamar idan ka saka yatsarka a bakin Shuwwa ba zata ciza ba, gashin kanta kuwa ya yi mata lumbuk a gaban goshinta , lebenta yaa sake yin ja sai kyalkyali yake yi na abin dan tawun samman lebenta da take cijewa a ciki alamun rigima na cinta iya ci NAHIDT ce ta gyara mata kwonciya Fauziya ta kawo abin rufa suka rufa mata sannan suka lalayu a jikin kujerar daga Fauziyar, har Nahidt din, dama shi Hamza a sama yake yana cikin damuwar yannayin jikin yar uwar tasa wace zai iya rantsewa aa yanzu da ya sansu a kansu babu abinda ba zai iya yi ba A hankali Fauziya ta dan dago ta dube shi daidai sun yi ido hudu, har zata cire idannuwanta da sauri sai ta ga ya sakar mata murmushi, hakan ya sa ta ji wani irin sanyi da tarin tsoron dake daskare a kirjinta na barinta, a hankali ta sada kanta tana rike hannun NAHIDT dake kusa da ita A hankali NAHIDT din itama ta rike nata hannun tana dan murzawa idannuwanta kyam a kan SHUWWA Dan kwalinta dake yashe da hijab din Shuwwa Malan ya dauko ya dawo yana ajiyewa gefenta ba tare da ya ce komai ba sannan ya yiwa su CHIEF OF ARMY Bismillah kan su karasa cen nesa da su kadan saman kujerun arabian su zauna su tatauna A nutse bayan sun zauna kowane da yannayin damuwa a kan fuskarsa ya dan sauke ajiyar zuciya yana fadin" Mu yiwa Annabi sallati sallalahu alaihi wa salam" Gaba dayansu suka amsa suka shiga yi a nutse har suka gama, Makan ya dauki ADU'A a sanyaye ya nemi dukan alkhairin zamantakewar sannan ya nemi tsari da shedan da dukan sharin dake tare da zaman, harma ya nemi alkhairin abinda suka aikata sannan ya dora da fadin" Alhmdulilah, ELHAJI DA ELHAJI, DA BABAN HAMZA, DA ABANSU dan Allah ku yi hakuri da irin abubuwan da kuka gani, ina mai karra fahimtar da ku cewa abin ne ya zo mata a ba zata, ga yannayin.......", Ya dan yi shiru dan jin nauyin maganar a bakinsa ya furzar da wata iskar yana fadin" Zai zamto zaku dan fuskanci bambancin dabi'u da irin namu, a hakan ina matukar girmama dabi'unsu domin sunne malaman kansu, sunne iyayen kansu, sunne komai nasu..............., A gaskiya zan iya rokar Alfarmar a taimaka masu........idan na ce a taimaka masu shine a ringa sako uzuri a dukan abinda zasu aikata, a ringa basu dama sannan ana yi masu nasiha.......in sha Allah idan ta farka daga barcin nan da likita ta yi mata allurarsa zan fuskanceta a nutse kuma na san zata saurareni domin tana jin maganata sosai" Ya dan sake yin shiru ko wani zai furta wani abin a cikinsu? A nutse Baban Hamza ya ce" Ya Allah, rayuwa abin tsoro ce, sai nake gannin sun saba kokowa da dukan abinda zai nufo su da niyar cutarwa, tsabar sun rayu a kadaice da kannanun shekarunsu" CHIEF OF ARMY ya ce"😭💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188