Chapter 172
Chapter 172
kansa da jin zufa na Neman karyo masa du kuwa da irin sanyin ACn falon A hankali ya lalubo hannun uwar gidansa ya rike gam da mugun karfin da ya sakata zuba masa ido cike da tausayawa Takan auna abin a zuciyarta ne, yanzu ace irin matsanancin son da take masa ta tsinci ya yi taraya da wata a titi wace ba halalinsa ba? Lalle bata san ke zata iya aikatawa ba, domin tana tsoron idan ta shanye na halalinsa ta kasa shanye na wace ba halalinsa ba, ita kuma shaida ce so halita ne Allah ya darsa na wannan baiwar Allah a zuciyar uban gidanta Furera bata mike a wajen ba sai da ta idasa rufe maganarta ta hanyar fadin" Nadaden nadin da ya sameta a yau ba shi ne zai saka min tsoronta ba, Malan dama ace yarinya danya sharat ka dauko sai mu saka rai da gani yan dagwai dagwai mai yiwu kafin mu mace, aman tsabar ka kauce sai ka kwaso wace ta zubar da kwayakwayen a titi, menene ya rudeka ne haka? Inaga kangarewar ce da kuma jar fatar....., Sai a yi mu gani idan tusa zata hura wuta!" Da kallo Malama ta rakata kafin ta juyo hankalinta tashe ta shiga fadin" Dan Allah ka yi hakuri, Dan Allah ki yi hakuri kema, kar hakan ya hadasa maku da bacin rai komai kankantarsa, ku yi mata uzuri kun san kowani bawa da irin yadda yake kore bacin ransa, aman dan Allah ina rokar sasauci a fahimtarku wa kalamanta......." A nutse Nahidt ta sake dago idannuwanta ta zuba su a saman fuskarta, a hankali ta sake karantar wannan mata mai dumbin abin mamaki, a tsanake ta tsintsinci halaya cikin nata na alkhairi a lokacin da ta fahimci wannan mata ba son mijinta bane bata yi, ba kuma rashin sannin ciwon kai bane, haka Kuma ba aiki irin na kissa bane, tashin hankakinta tashin hankakin mijinta, nutsuwarta kuwa dariyarsa A yanzu a gabanta da yake lamari irin na murmushi ta fi kowa farin ciki, a yanzu kuma da wani al'amari mai kama da bacin rai ya shinfidu a saman fuskarsa sai ta ga nata tashin hankalin ya fi nashi bayannuwa, har sai da ya sakar mata Murmushin yake sannan ta iya mikewa ta yi masu salama da fatan alkhairi ta fice a falon Shiru ne wajen ya dauka na lokaci kamar minti goma a kalla, domin har sia da ta cire ran ko zai dago ya dubeta, sai kuma gashi ya dago ya zuba idannuwansa a cikin nata Da sauri ta cire dubanta a nasa tana harhade girarta hadi da sake tunanin ya aurota be dama dan da zarar an fadi magana kwatankwacin wannan ya birkice? Aman ai ya san me ya dauko ko? Gannin zaman yana neman zama na wulakanci sai kawai ta mike tana gyaraa alkyabarta da tunanin kar dai ta Shuwwa ce zata kasance da ita? Kai da ta shiga ukunta a duniyar nan baki daya Wajen da yake ta dan matso kadan tana kallonsa ta mika hannunta tana fadin" A fahimtata nan bangarenka ne Aban Shuwwa, bani ky din nawa bangaren na je na huta bakina ya fara tsami!" Hannun da ta miko mai dauke da kunshi ya zubawa ido, kafin ya sake lumshe idoo yana son ta sake bude baki ta kuma yi masa magana dan ya sake jin maganar da muryar tarrr ba tare da korar shedan da yiwa kansa iyaka da fadin cewa ya fa kula ba muharamarsa bace Baki ta kuma turowa ta kama tsatsonta tana fadin" Ga dukkan alamu zan fara fuskantar cenzawar namijin tun yanzu? Aban SHUWWA magana nake mak.........Wayo Abanahhhhhhhhhh" ta fada da dan karfi sanadiyar hannunta da ya damka ya wartota ta fado saman jikinsa A tsorace ta dago ta zubawa fuskarsa ido da idannuwansa, shima hakan ya yi yana kallonta yana ayanna abubuwa kamar yaka......' zan so na zarce duk wani marar azancin da ya so birge ki, zan so a yau na yi dan ina ra'ayin hakan, zan so idan Allah ya bani ikon yin ki amshe ni ki kuma bani dama, zan so na kasance mai saka fuskar nan farin ciki ba mai sakata bacin rai ba, ni na ji na gani na kuma dauka da farko na so yi dan na ceceki ne na rabaki da rayuwar bariki, a yanzun kuma zan iya cewa kece bugun zuciyatahhhhhhhhhhhhhhhh' Ita kuma a yau da ta kasance a haka a jikinsa sai ta ji jikinta ya karra mutuwa, gannin ya kira mata ido bai ce komai ba ya sakata mayar da kan nata saman jikin nasa a hankali ta barke da kukan da ya saka shi dawowa hayacinsa a rikice yana dagota gaba dayanta Har muryarsa na rawa ya ce" Nahidh kuka? Kuka kuma? Ya salam menene?" Da muryar kuka ta mike tana janye jikinta ta dube shi da dan harare sannan ta harare shin gaba daya tana fadin" Aban shuwwa har ka shiga halin dana sani da ka aureni ko? Ka shiga halin dana sani ko? To ai sai ka sauni tunda ni dai ba zan zauna na ga wulakanci daga gareka ba walahi, ka sauni ai ba laifi bane malamaima sukan zama azalumai ehe!" Ido ya kikifta kafin ya saki murmushi yana girgiza kansa a sanyaye ya ce" Shin kina da alwallah?" Dan kure shi ta yi da ido kafin ta girgiza kanta tana cirw kai hadi ta turo baki Wani murmushin ya sake yi ya ce" Kin ga mu je ciki ki yi alwallah mana mu yi nafila ta godiyar Allah sau mu yi barci mu hutar da gajiyar nan da muke tare da ita, kin san gajiya bata da dadi sam ko?" Kasa kasa aka sake kallonsa kafin ta yi wajen da ya nuna matan Da ta shiga bayi dan yin alwallah hadi da wanka sai da ta kunna ruwa ya shiga dukan jikinta ta fashe da kuka tana rike kanta sosai, kukan wannan lokacin da ta san zai zo mata, kukan takaicin kanta da kanta, kukan ta cuci rayuwarta sannan ta kuma maimaitawa kanta maganar da mahaifiyarta ta fada mata cewa aikin gama ya gama, idan har da gaske Muhamad din ya yi domin Allah zai kamanta adalci a gareta, itama ta yiwa kanta adalci kar ta tsangwami kanta, dan haka ta wanke fuskarta ta yi wanka hadi da saka doguwar rigar da ta cire a yar akwatin da aka zo mata da su bangaren nasa da hijab dinta ta saka tun a bayin Tana fitowa a tsaye ta gansa saman darduma, dan haka ta karasa ta fesa turare sosai sannan ta dawo tana ta sada kai dan kar ya kula da fuskarta da yake ta son kallo Murmushi ya yi ya juya ya tada ikama sannan suka gabatar da sallar Bayan sun gama dukan wasu tambayayoyi da ya dace ya mata ya yi nata ta kuma bashi gamsashiyar amsa, dan haka sai ya gabatar mata da kazar amarcin da ta yi mamakin yadda aka bata kaza bayan ba a rufe take ba, aman sai ta kore ta ki ci kwata kwata dan cikinta ya riga ya kulle bata jin dadadon abincin a bakinta, ta nuna masa da safe zata ci Da ido ya rakata har ta haye saman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188