Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ya saka ta dora kanta saman filonta tana yi har kasan zuciyarta kafin ta sake lumshe idannuwanta tana dannar kirjinta a kasan zuciyarta ta ci gaba da maganarta kamar haka' Na san ni ba kowa bace, aman mutun ce ni da ya dace idan za'ai min magana a kiyaye yi min wace zata tarwatsa min farin cikina harma ta sakani zubar da hawaye.....shin kai baka san ba magana mai dadima sadaka ce in ji ma'aikin Allah? Ko kuma a cikin kokarin kaucewa fadawa wutar jahanamar da kake son yi a kan mutun marar mahinmanci irina a rayuwarka kana da zabe ne? Ko ka manta a cikin hakokin da aka wajabta maka wa'inda suke iya kaika wutar idan baka kiyaye ba akoy masu tsaurin da kake takewa hankali kwonce, kai ko dai kai ana baka zabi ne na rayuwa da yadda zaka tafiyar da ita ko dan kana wani kana da damar wulakantani hankali kwonce? Ko so kake ka nuna min dan ina mace an rigaya an yini a cikin wadda maza ke takawa a lokacin da sukai ra'ayi su wulakanta idan hakan ta raya masu?.............' Sake rukunkume jikinta ta yi tana mamakin irina yadda maganar nan ke neman kasara dukan wani farin cikinta da kwonciyar hankalinta har idannuwanta suka sauka a kan boyayen abin da bata taba ankara cewar akoyshi a dakin barcinta ba A hankali ta sake kura masa ido, watau an masa wani mahaukacin boyo ne da idan dai kai din kai a duhu ne ba zaka taba gane cewar akoyshi aa wajen ba, dan kuwa an saka wasu irin fitilun kwaliya ne a gefensa shi kuma an masa dabarar da ya dauki kalar fitilun suka laye da junna hakan ya sa da gagawa ba zaka fahimci cewar camera ce a wajen ba Mikewa ta yi tana kallon camerar a hankali ta karasa wajen kujera ta janyo ta kawo kusa da camerar Ajiyeta ta yi sannan ta dan duka ta saka hannunta ta cire pant din dake jikinta baki sannan ta haye kujerar ta daga pant din da kyau ta yadda za'a gane meye ta rufa a wajen sannan ta rufe camerar da shi da kyau ta yadda gannin camerar ya dawo duhu rudum domin a yanzun ba'a gannin abinda yake dakin ta sauka tana tsaki a bayane ta ce" Ku dora doka, kuma ku taketa da kanku, to babu wanda zai shiga secret life dina! Kamar yadda kuka dora dokar hanna saka camera a dakin barcin mutun ni babu wanda zai saka min!" Ta koma bakin gadon ta zauna tana gyara zamanta domin ya rage mata oant daya tak kennan wanda ke rike da audugarta a jikinta ta sake kurawa hannayenta ido a kasa kasa ta shiga furta" Lalle zamu aiwatar da aikin ladan da zai hanna mu shiga wutar jahannama kafin mu saki hannun junna gaba dayanmu MUHAY, nai maoa alkawarin nuna maka menene aikace aikacen kiyaye fadawa wutar jahanama da mace ya dace ta yiwa mijinta in sha Allah......duk rintse sai na bayana maka kafin mu saki hannun junnan da ni da kai domin abinda baka sani ba koda ka ki ka sakeni ba zan rufe wata daya da kai ba sai ka sakeni ta laluma ko na maka ka a kotu!" Da wannan kuncin ta kwonta barci, hakan ya sa ta yi barcin marar dadi, domin a takure take jikinta a hade yake waje daya tana ta juye juye dan ta samu ta daina mafarkin da batama san na menene take yi ba har garin Allah ya waye Kusa da kiraye kirayen sallar subahi wayarta ta dauki kuka Irin kukan wayarta kuwa wakar wata balarabiya ce mai kaudin murya ko a nesa kake kana iya jiyota bale kana barci, hakan ya sa ta farka a zabure tana waige waige da neman wayar, gabanta na yankewa ya fadi ta kai dubanta wajen wayar da kuma agogo tana tunanin mai kiranta a irin wannan lokacin ko waye ba lafia ke tafe da shi ba A dan birkice ta wawuro wayar tana duba numbobin da zata iya rantsewa bata taba gannin numbobi masu bibiyar junna irinsu ba hakan ya sa ta ki ta daga har sai da wayar ta tsinke, aka sake bugowa Daga kiran ta yi tana ajiyewa saman bed dinta ta saka a amsa kuwa sannan sannan ta zubawa wayar ido batai magana ba "Na san kina jina, kuma na san kina cikin bacin rai, kar ki damu yadda ya wulakantaki haka yake wulakanta kowa, ki bani hadin kai mu nuna masa cewar shima ba kowa bane mu bashi abinda yake nema mu nuna masa shi din ashe kaskantace ne a cikin kaskantatu, zan sake kiranki na ji amsar ki a kan haka!"..........muryar da ta kasa fahimtar ta mace ce, ko ta namiji ce, tana ruwa ruwa alamu an saka wani abu a jiki dan kar a gane mai muryar aka fada mata magangannun nan da ta kasa gane inda suka dosa, da kuma tunanin ta yaya aka san ranta a bace da komaima suka sakata yin mutuwar zaune hadi da afkawa a duniyar tunanin da kiran sallah ya sakata zabura dan tsorata ta yi da jin kiran tamkar an matso masalacin yau cikin kunnayenta hakan ya sa ta yi baya da karfi ta hantsila ta.................................. Alkalamin KADARA..................................................................☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️ I'm back na gode da uzuri da akai min🥰🥰🥰🥰🥰🥰*ALKALAMIN KADARRATA* NA SAJIDA 3️⃣1️⃣ Da karfi ta hantsila ta fado kasa daga saman gadon ta zabura ta mike tana zazaro idannuwanta a bayanne ta furta" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, Innalilahi na shiga ukuna na lalace, ni kuma?" Sai ta koma ta zauna gwarab saman tiles tana ta haki kamar wace ta yi gudu kafin ta dora hannunta a saman kirjin nata tana kallon waje daya a hankali ta ce" Shi yasa yake tafiyar da rayuwarsa wata iri? Wanene wannan mai tsaurin idon da ya samu number wayata? A ina ya samu number wayata? Yaya aka yi ya san ina cikin bacin rai? Ko me yake faruwa akoy ta hanyar da yake sani!" A hankali ta karkata kanta wajen camerar da ta rufe da pant dinta dazun da safe, sai ta samu kanta da maido kanta da sauri tana zazaro idannuwanta Cike da Tsoron haka ta mike da sanda ta fito ta shiga sauka da gudu gudu tana harhada matakalar tana sauka ta yi dakin yar uwarta da gudu ta bude ta fada ta mako kofar A hankali ya lumshe idannuwansa a zaunen da yake a falo fitila a kashe da yar karamar wayar da ya gama sauraron komai a hannunsa har fitowarta da fadawarta dakin yar uwarta Duka kaf a kan kunnensa da idannuwansa Ajiyar zuciya ya sauke yana girgiza kansa a kasan zuciyarsa ya shiga ayana' An samu kutanen da kudi baya gabansuma bale ke?, Na san har sai kin yi farin ciki kafin ki taya mai son kasheni karni a doron kasa, na rasa me na yi da zafi haka, na rasa gagawar me yake yi, idan har mutuwar ce shin akoy wanda ya taba dorewa a doron kasa ne?........bawa ya cika neman fitina a duniya' Daga haka ya mike ya saka wayar a aljihunsa ya fice a falon yana mai sake ayana' Aman zan yi asarar girki mai dadi, dan ba laifi abincinsu

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});